Page Fifty Six

514 64 18
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Fifty Six*

Dasafe Chief of Army yayi regaining consciousness dinsa amma sedai harlokacin jikin babu wani kwari. Koda likita yazo yaganshi cewa yayi dama ba immediately lafiyar zaisamu gabadaya ba. Ahankali antidote din zeta kore poison din haryagama kafin yadawo mai da garkuwan jikinsa gabadaya. Yakuma janye dukwasu magunguna da treatment da ada suka farayimishi kafin susancewa poisoning din nashi akayi. Bayan fitan likitan ne Captain Abbas da Muzammil suka shigo dakin. Kura masu idanu Chief of Armyn yayi kamar me nazari harsuka karaso bakin gadon,zama Muzammil yayi agefensa ayayinda Captain Abbas yaja kujera yazauna suka shiga yimasa yajiki. Ansawa chief of Army yayi sannan yashiga pointing Muzammil da idanu referring the question to Captain Abbas yace "How did you get him here?" Captain Abbas yace "zuwa nayi hargida nadaukoshi with a helicopter with your name in the sense cewa kaine katurani" jinjinkai kai yayi sannan dayake already likitan yasanardashi antidote akabashi yasa ya farfado curiosly yace "But how did you do it?" Muzammil dafa hannayen Chief of Armyn yayi cikeda damuwa dukda kuwa kunyar hada idanu yake dashi sabida kin daga wayarsa dayai tayi which is why he's in this situation yace "This's not what matters now Abbu. You just regained your conscious,please kahuta tukunnan daga baya mwayi maganar" Chief of Army yace "I'm fine Umar just tell me everything" and Captain Abbas was the one who explained everything briefly ayayinda Muzammil kuma yabashi labari duka abubuwan dasukaitayi a Damaturu be boyemai komaiba kafin daga karshe saukar dakai kasa Muzammil yyi yace "Banji dadi dana gano cewa this People have been threatening you because of me ba anma kaboyemin baka fada min ba and this's why i hid everything from you also,nasan innace maka ga plan dina hanani zakayi amma tunda komai yawuce yanzu shikenan. I'm sorry for my misconduct and Alhamdulillah that we've put them in their right places and bring an end to the situation batareda wani ya rasa ransaba"

Chief of Army dake kallon Muzammil tunda yafara magana yace "Do you really think this's the end?" Muzammil yace "Hopely Abbu. In sha Allah" Murmushin yake Chief of Army yayi sannan yace "Toh Allah yasa" duka suka amsa da "Amin" ba ajima ba kuma sega Ya'yan Chief of Army sunzo dubashi,ko adaren jiyan sunso sukwana anma Hajiya Asma'u tahanasu tace amaidasu gida shiyasa yaudin sukayo sammako babu ma zancen zuwa makaranta. Wadanda baswa gari da kasar kuwa duk suna hanya wannan dalilin yasa Captain Abbas da Muzammil sukayiwa Chief of Armyn sallama kan zasuje sudawo sabida yyi having alone time with his family kafin yan dubiya sufara zuwa.

Suna fita kuwa sega kiran commissioner of police ana nemansu. Zuwa sukayi suka samosu inda Muzammil yacike duk wasu formalities yakuma yi presenting musu dukwani shaiduuu agame da abunda yasani tundaga farko har karshe,har Khadija data zamemusu intermediary a gidansa be boyeba dankuwa koyana son rufa mata asiri abunda tayi masu shida Mami bazai bari ba. Moreover kobai fadi nata laifinba insu Oga sukazo ana intorogating dinsu dole sufada and now It's left for her tasan yanda zatayi tacire kanta a mess din! Atakaice dai case din yafita a hannun Muzammil yadawo hannun hukumar yan Sanda. Haka akaje aka kwaso Alhaji Auwal,Alhaji Yusuf da house maid din a inda sukayi prison dinsu suka dawo hannunsu sannan aka tura adebo su Oga daga Damaturu ma. Alokacin babu inda labarin bejeba. Haka yan uwa da abokan arxiki suka dinga kiran Muzammil suna jajantamai,barinma wadanda sukasan how close he's to Chief of Army. Mami ce kawai bata kirashiba itama kuma bakomai ne yahanata kiran ba face Ego dukda kuwa she desperately want to know how he's,ya yake coping  da situations irin wannan? Anma haka ta danne zuciyarta taki kiran!

Bayan sunkammala komai zuwa yayi yasake duba jikin Chief of Armyn yakumayi masa sallama ayayinda yadaga zuwa Umra adaren ranar
_______

Soyayya tsakanin Mami da Sadiq se son barka dankuwa akullum kara son juna da fahimtar june suke. Dukda rashin lafiyar da Mamin tayi da irin abubuwan dasukaita faruwa a yan kwanakinnan hakan baisa communication dinsu yayankeba sema abunda yakaru for Mami sees Sadiq as her healing therapist,duk matsalar data shiga data ji muryarshi yafara fada mata dadadan kalamai zataji sanyi a zuciyarta tanemi matsalar ta rasa!

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now