Page Twenty Two

538 57 47
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thannk you and happy reading*. 😍

*Not edited. Avoid typing errors*

*Page Twenty Two*

Ummi da Daddy baki sake suke kallon Muzammil haryakai aya. In disbelief Ummi tace "Wannan shine abunda ke yawo akanka shekara da shekaru Son?" Muzammil shidai baice komai ba kanshi na kasa. Daddy yace "Toh wai dakake maganar kanason Mami anma bazaka zauna da ita ba sabida kana tsoron kwararta wacece kake ganin zaka aura bazaka cutan ba?" Ahankali Muzammil yace "Babu" Ummi tace "you mean you don't plan on ever getting married kenan?" Muzammil kansa na kasa yagyada ma Ummi Kai. Ummi batasan sanda tashiga sakin salati ba sannan tadubi Daddy tace "Anya yaronnan lafiyarsa kuwa Daddynsu Ameera? " Tamaida dubanta ga Muzammil tace "Toh wallahi kayi istigfari yanzu yanzunnan! Sunnar ma'aikin ne zakace bazaka raya ba?toh ko indai haka aikin Sojan yamaida ka yau yau dinnan bama sai gobe ba zakayi sallama dashi" dasauri Muzammil yadago yadubi Ummi.
Daddy da adole seda yasaki murmurshi dukda halin dayake ciki Jin how Ummi is overreacting yace "That's so childish of you to think that way Muzammil. How did you even come up with those ideas ? Aikin Sojan haukane?ko kanka farau aikin? koko duka zuwa Islamiyar dakayi na banza ne da bazakayi amfani da abunda aka koya maka ba? Kai mutum ne me ilimin da bantaba tsanmanin jin irin wadannan kalaman daga bakinka ba. Yes irin aikin dakakeyi jihadi ne kuma hanyace tasamun lada but in the course of that kuma ai ba'ace ka takura kanka ba,shi Allah baya tsananta ma bayinsa hakanan kuma bece su tsananta ma kansu ba. Shi addinin musuluncinnan dakake gani sauki ne dashi ga wanda yadaukeshi da muhummanci hakanan yanda kake ganin aikin dakakeyi din jihadi ne toh haka auren ma yake ibada and I want you to give me an example if there's anyone daka taba ji aure ko iyalinsa sunhanasa yin aikinsa?"
Shiru Muzammil yayi bece komaiba, Daddy ya numfasa yace "Ga typical examples around you all over anma kabari wannan tunanin yayi taking over intelligence dinka Muzammil?I am really disappointed gaskiya. I am your Father, apart from being your Father I also play the role of a Husband and a Bussiness Man sannan cikin ku bana tunanin akwai wanda nataba ragansa da komai kuma hakan baisa nayi lacking ta bangaren aikina ba. Abban ku maigida ne kuma mahaifi sannan ma aikaci,aikinshi yafi nawa tsauri ma because he travel out of the country often for work anma hakan behanashi yin aureba sabida wai yana tunanin Matarsa zatace bayida lokacinta,kana gani ai,he cater them with everything and regardless of how bulky his work is he still creates time for his family,Kai harma yafi wani dayake tareda iyalin nasa all the time bonding dasu. You're a living witness,kana ganin yanda yayi sabo dasu Mami fiyeda Mummyn su dake tareda su agida kullum" Daddy yace "Ama ajiye wannan agefe,barina baka misali da colleagues dinka da aikinku yake iri daya may be kafi saurin gane wautar dakake kokarin yi. Isn't Captain Abbas a Soldier? Is Chief of Army not a Soldier?" Ahankali Muzammil yace "They are" Daddy yace "Toh sabida su Soldier's ne suna tsoron bazasu bama iyalinsu kulawa ba kozasu iya tafiya anytime subarsu kaga sunki yin aure ne?" girgizakai Muzammil yayi alamar a'a.
Daddy yace "Da ace kasan falala da tranquility dinda ke cikin aure bazaka fada wadannan kalaman ba Muzammil. The peace and joy of every Man coming back from work to meet his family,Farin cikin dake cikin ranar dakafara zama mahaifi ka karbi danka karike a hannunka kana masa huduba,Farin cikin dake cikin raising family dinka into a better one. Babu wnda zai iya misalta maka su sekayi experiencing wannan joy dinda kanka. Maganar fear din mutuwa kuma da kakeyi kamanta ita mutuwa lokacine?whether you're a Soldier,a governor,a president,a king or whatsoever indai wa'adin ka yacika toh bazaka taba wuce wannan ranar ba se antafi. Kowadai kawai yanada nasa sanadin tafiyar ne,wani rashin Lafiya,wani hatsarin mota,wani ma kasheshi za'ayi but still kwanansu ne yakare and the Soldier's you're talking about suma lokacin tafiyar nasu ne yayi shiyasa kaga Allah yakarbi abunsa sannan sanadin mutuwar tasu shine in the course of protecting their nation and to me that's a big privilege sabida haka ka ajiye wannan mindset din kayi acting accordingly tun kafin lokaci ya kure maka kazo kana dana sani daga baya"
"Akace live like there's no tomorrow and Chase your dreams like you'll forever be. Ma'ana ka rayu cikin bauta ma ubangiji kamar bazaka kai next second ba sannan kanemi duniyar ma tahanya mekyau kamar you'll live till eternity tunda we're all travellers, Babu wanda yasan final destination dinsa kuma dan kana ganin you might live for another second bazaisa kaki striving for a living ba" Ummi dakejin lecturen da Daddy kema Muzammil tace "Cikin bayanannan babu wanda Muzammil besansu ba Daddyn su Ameera. Bansan menene yakawar da tunaninsaba" Daddy murmurshi yayi yace "Dan Adam din kenan,mantuwa garemu dakuma dodewar tunani. Ga abu muna gani shine gaskiya anma semu take gaskiyar due to some thoughts dazasu dinga yawo akanmu. Sometimes bamwa ma gane aika aikan da mukayi ma kanmu se lokaci yakure mana muzo muna danasani,wani sa'in kuma like I just reminded Muzammil some of us are lucky susuma wanda zaidawo da tunaninsu ta hanya mekyau" Daddy yadubi Muzammil yace "And you're one of the lucky ones,Kagode ma Allah daya taramu anan haryasa kabudi bakinka kafada mana tunanin ka muka kumayi maka fada akai and then act accordingly like I said earlier,kada kabari yakai inda zakazo kana danasani daga baya" jinjinakai Muzammil yayi cikeda gamsuwa dankuwa shikanshi yanzu mamaki yakeyi Ina iliminsa both addini da westernaly suka tafi haryake irin wadannan thoughts din? Lallai kuwa da ace baibudi baki yayi maganaba kokuma da ace bashida iyaye masu nagarta irin Ummi da Daddy daya tafka babban kuskuren daba lallai ya iya gyarashi agaba ba.
Ummi tace "karka bari Mami ta subuce maka Son,Mami nayi maka Son da bana tunanin she'll ever have problem with your work kotazame maka damuwa instead of support. She's perfect in almost everyways, she's a gem,a rare gem dinda Inka yarda kabari tashiga hannun wani yasan darajarta toh ba lallai kuma yasakar maka itaba" Muzammil cikin sauri Jin last statement din Ummi yadago yana kallonsuyace "I won't let that happen Ummi, I'm going to see her first thing tomorrow morning and confess my love inkuma bata hakuri kan abubuwan dasuka faru. I don't mind even if she sees me as her culprit so far as she'll accept and forgive me later" Daddy daya zuba ma Muzammil idanu yana ganin kishi karara tattare dashi lokaci guda yace "Ahakan ne wai da kakecewa she deserves someone better zaka barta ta auri wani?" Daddy yayi murmurshi yace "I doubt if you'll ever be able to do that Son after seeing your reaction just now,kaidai maganar kafadeta ne a fatar baki kawai" Muzammil sauke kanshi yayi kasa akunyace
Ummi tace "Yayi kishi da Dan uwanshi ma bare wani. Nannnan fah ranar dasuka hadamai surprise picnic dinnan nace yakai Mami yadinga min musu anma Ina ambatan zance Sagiruu yakaita yafara muzurai" Muzammil shafaaaa sumar kanshi yashigayi yana murmurshi batareda ya iya kallon parents dinnashiba.
Daddy yayi dariya yace "Heeheee wani da yayarda yayi shika reshe kama ganye yazo yanamin kuka daga karshe ko kallon inda yake bazanyiba" Muzammil dahar lokacin kansa nakasa tunawa da yanda Abba yadinga masa dazu akunyace yace "Toh Daddy Inmuka daidaita daitan zaka tayani bama Abba hakuri kamishi bayanin komai?" Daddy yagyara zamansa making a serious face now yace "You're not saying anything to anyone yet Muzammil,bakayi laifin komai ba so bazaka bada hakurin komaiba and bana tunanin Mami will listen to you after abubuwan dasuka faru yauda safe. We have to focus on knowing the actual truth first kafin akoma maganar aurenku" Ummi curiously tace "In Muzammil bashike chatting da Mami ba all this year's dawa take chatting kenan? Dannidai yanda nayarda da Muzammil haka nayarda da Mami. I don't think she'll ever lie to us" Daddy yace "Same here Yusra,I trust Mami as much. Ninafi tunanin someone has been playing with her emotions in the name of shine Muzammil shiyasa nakeganin mufara yin binciken first only then we can clear the misunderstanding between them"
Jinjinakai Ummi tayi cikeda gamsuwa tace "Zakasamu shi Yaya Mu'azzam din kenan kamasa bayanin komai se ayi bincike?" Daddy yace "No bazanyi garajen yin haka ba azo kuma abu yayi turning the other way round,banason akuma sake samun sabani irin ta yau. We first make sure hakanne sannan ayi masa magana. Gobe dasafe kishiga gurin Mamin kibincika mana wayarta batareda kowa yasani ba,check her chats and the rest mu tabbatar zarginda mukeyi hakanne kafin musan abunyi next "
Muzammil yace "Zan baki wayata kitafi dashi Ummi sekiyin comparing kalan chats din, there's no way yanda nake magana haka shima yakeyi and may be accounts name can be thesame anma dole asamu banbanci koda wurin spelling ne" gyadakai Ummi tayi ahankali tace "Gobe dasafen inzan tafi zankarba"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now