✨ *MATANA* ✨
*Mallakar*
AUTAR MAMA*FREE BOOK*
*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
*Comment*
*Vote* &
*Share* Fisabilillah*My WhatsApp group link, Dan Allah mata kawai*
https://chat.whatsapp.com/BrUNywiBsPxDJjxclwHfdU'''Assalamualaikum jama a ina sanar daku cewa wanna shaharariyar Mai makeup dinna Wanda akaf maiduguri babu kamarta wato AMMIS GLAM tana sanar daku cewa akwai ingantatun man gyara gashi ga Mai bukata zai iya tutubar number ta kamar haka..... 08030687711 muna bada sari a kowani state kike za a iya aika Miki kedai Yar uwa kiyi Kokarin mallakar naki kamin ya kare 500 ne kachal Amma idan sari zakiyi akwai discount sanna wanna man gyaran gashin Yana Kara tsowon gashi da laushi sanna Yana hana karyewar gashi sanna Yana sa gashinki yayi baki sosai sanna Yana maganin amotsrin gashi Yar uwa karki Bari a baki labarin don wanna man Basu da wani illa domin an hada sune da ingantataun kuma nagartatun mayuka masu aminci da karfi da basu da wata illa sai ma taimakawa da yakeyi karde ku Bari abaku labarin wanna Mai gashi na AMMIS HAIR OIL/CREAM'''
'''sanna pls don Allah idan kinsan ba siya ko sari zakiyi ba pls karkimin magana ko kikirani'''
*027*
*America*
Cikin rashin ƙarfin jiki ya ƙarasa wajen manager, sannan ya zauma a kan kujerar da aka tanada dan zaman ɓaki.. cikin assent ɗin Amerikawa Manager ya ce, "Gaskiya bama releasing info a kan wajen nan amma case dinka is very complicated, Amma firstly ga abincin da a kayi order a ranar, sai ka duba, idan baka samu abinda kake so ba, sai muje footage room din ka gani" Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon screen ɗin computer dake gabansa, a hankali ya fara duba abincin da akayi ordering tun daga 7pm yana dubawa tare kuma da sa hannun wanda ya karbi abincin.. besan meyasa yake zurfafa bincike a kan lamarin ba, amma tabbas zuciyarsa ta aminta da hakan.. luckily yazo kan nasu, har hotan abincin akwai sai dai babu saka hannu.. but exactly abinda suka ci ne, sai drinks guda biyu, sai kuma SPE pills guda huɗu, sosai ƙirjinsa ya buga, kallon mutumin yayi yana nuna masa abincin da sukayi ordering ya ce ' Me amfanin wannan pills ɗin? Dariya mutumin yayi kafin ya bashi amsa da faɗin " Pills me ƙarfi amma idan kasha zaka ji baka da wata damuwa! Although Idan baka taɓa sha ba zai baka wahala is better a kawo maka wanda bai kaishi ba, mostly a lemo ake sashi" "Ok xamu iya zuwa dakin? "Sure! Mutumin ya faɗa yana miƙewa.. Shima Mustapha tashi yayi ya bi bayansa har zuwa ɗakin da ake ganin duk wani shige da fice da ake a wajen... Tun daga ranar da su Mustapha suka zo ya saka aka kai masa, a hankali yake kallon komai har zuwa shigowarsu, ƙara nutsuwa yayi yana kallon footage din da kyau, Aysha na tsaye tayi ordering komai har wannan pills ɗin, yana gani ta jefa a lemo ɗaya kuma shine lemon data kawo masa, a lokacin sam be lura da irin expression din fuskarta ba, amma yanzu yaga irin wicked smile ɗin da takeyi.. Yanayinsa duk ya sauya, tashi tayi tsaye yana kallon Manager ya ce, "Na gode! Daga haka ya fita zuciyarsa na zafi.. How can she stoop so low like this? What's wrong with her? Is she trying to ruined his life or what? He just can't believe Aysha can do such a disgusting thing like this! She took advantage of him! But why? Da ire²n waɗanan tunanin ya koma gida, bai san ma mai zaice da ita ba a halin yanzu.. haka ya wuni da matsanancin ciwon kai har zazzaɓi ma yaji ya kamashi. Washe gari da kyar ya iya shirin aiki. Ƙarfe 1 na rana Aysha ya iso office dinsa rike da basket as always, Fuskarta ɗauke da murmushi ta ƙaraso tana sauke ajiyar zuciya sanyin Office ɗin na ratsata.. kallo ɗaya yayi mata ya ɗauke kansa wani irin abu na tsaya masa a wuya. "Buddy ga abinci" Ta fada tana ajiye basket ɗin a kan desk dinsa tare da fara fito da abinda ke ciki. "Fav dinka na saka Mom ta yi maka, hope you will enjoy it? "Insha Allah" ya bata amsa idanunsa a kanta yana tunanin anya kuwa? But dole ya yarda saboda da idanunsa ya gani ba wani ne ya bashi labari ba" "Ki ajiye ki tafi zanci anjima ban daɗe da cin abinci ba" Ɓata rai tayi tana zagayowa inda yake fuska a shagwaɓe ta ce, " Ka ajiye aikin kaci abinci, kasan zama da yunwa ba daɗi, kuma nasan baka ci komai ba" " I said I'm ok! Ya faɗa cikin ɓacin rai. Matsawa tayi tana kallonsa, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tana komawa mazauninta idanunta a kansa. "Buddy?! Ta kirashi cikin wani yanayi. Bai amsa ba ballantana ta saka ran zai kalleta. Bata hakura ba ta cigaba da faɗin " Na faɗa maka komai ya wuce? Meyasa duk ka canza? Indai a wajena ne ka sa a zuciyarka komai bai taɓa faruwa ba! Ai tsakanin friends akwai amana musanman ma irin abotarmu! I trusted you alot Buddy and please don't break my trust ok? "And I also trusted you Aysha! Kuma kinfi kowa sanin yadda na tsani ƙarya ko yaudara! Dan haka nima karki bari duk wani yarda da nayi miki yayi falling apart kinji ko? Murmushi tayi me kyau kafin ta ce, " Na sani buddy kuma insha Allah bazan yi komai ba" "Better! Ya faɗa cikin ɗacin rai... Bai taɓa tunanin wata rana zai buƙaci abokin shawara ba! Sam a rayuwarsa baya yarda da wannan abokantakar, Shiyasa bai da wani amini daya yarda dashi har yake iya faɗa masa sirrinsa, babbar abokiyarsa Umminsa! Amma ta yaya zai tunkareta da wannan maganar? Runtsa idanunsa yayi yana jan numfashi ya sauke da ɗan karfi.. Aysha dai kallonsa take tana nazartarsa, da alama yayi nisa cikin kogin tunani. Tashi tsaye tayi tana cewa " Bari na tafi i have somewhere to go, bye" Da idanu kawai ya bita har ta fice. Shafa fuskarsa yayi yana furzar da iska tare da kallon kayan data kawo. Ƙaramin tsaki yayi yana cigaba da aikinsa amma gefe guda tunanin abinda Aysha tayi yake yi, dole yayi confronting dinta da maganar. Although yanzu ya yanke shawarar zai bari yaga abinda take son achieving da har tayi masa ƙarya irin wannan. Da wannan tunanin ya koma gida.