Chapter twenty one

494 33 36
                                    

✨ *MATANA* ✨

*Mallakar*
      AUTAR MAMA

*FREE BOOK*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*

*Comment*
*Vote* &
*Share* Fisabilillah

*My WhatsApp group link, Dan Allah mata kawai*
https://chat.whatsapp.com/BrUNywiBsPxDJjxclwHfdU

'''Assalamualaikum jama a ina sanar daku cewa wanna shaharariyar Mai makeup dinna Wanda akaf maiduguri babu kamarta wato AMMIS GLAM tana sanar daku cewa akwai ingantatun man gyara gashi ga Mai bukata zai iya tutubar number ta kamar haka..... 08030687711 muna bada sari a kowani state kike za a iya aika Miki kedai Yar uwa kiyi Kokarin mallakar naki kamin ya kare 500 ne kachal Amma idan sari zakiyi akwai discount sanna wanna man gyaran gashin Yana Kara tsowon gashi da laushi sanna Yana hana karyewar gashi sanna Yana sa gashinki yayi baki sosai sanna Yana maganin amotsrin gashi Yar uwa karki Bari a baki  labarin don wanna man Basu da wani illa domin an hada sune da ingantataun kuma nagartatun mayuka masu aminci da karfi da basu da wata illa sai ma taimakawa da yakeyi karde ku Bari abaku labarin  wanna Mai gashi na AMMIS HAIR OIL/CREAM'''

'''sanna pls don Allah idan kinsan ba siya ko sari zakiyi ba pls karkimin magana ko kikirani'''

*021*

        Pen ɗin hannunsa ya ajiye yana shafa sajen fuskarsa, gaba ɗaya yanayinsa ya sauya, zuciyarsa tayi nauyi lokaci ɗaya, iska ya furzar me ɗumi yana kife kansa a kan desk zuciyarsa na tsananta bugu sosai... "Taraaaaaaam, Surprise! Yaji muryarta kamar daga sama. A hankali ya ɗago yana kallonta da jajayen idanunsa, "It's you?! Ya faɗa yana ƙoƙarin saita kansa. Rufo ƙofar office  ɗin tayi tana ajiye bag din da tayi masa packaging lunch, annurin fuskarta na gushewa ta ce, "Buddy lafiya? You seems like something is bothering you? What's it? Tell me! Ta fada tana zagayawa zuwa inda yake. "Nothing Aysha, kawai yanayin aiki ne" Shuru tayi tana kallonsa, ɗagowa yayi suka haɗa ido, bata rai tayi tana fad'in " Ok best friends suna keeping wa juna secret ne ko? "Yeah, how can I be open with you Aysha? Common labarinki kin kasa bani, anyway me kika kawo min? Ajiyar zuciya ta sauke tana zama akan desk dinsa ta ce, "Baxaka wayance ba buddy, just tell me what's going on? "Bakomai just chill, zuba min abinci" Sakkowa tayi daga kan desk ɗin tana gyara shirt ɗin dake jikinta ta ce, " Bana son ganinka cikin ɓacin rai, kafi kowa kuma sanin haka! Ka faɗa min maybe na baka mafita" "Nothing fa ki kwantar da hankalinki" Ya kuma faɗa yana janyo jakar data shigo da ita. "Ok saboda ban faɗa maka Labarina ba? Na faɗa maka nothing interesting, nayi aure bayan nayi graduation na nursing school, na auri son din abokin babana, 1yr after our marriage na fara fuskantar matsala, ya fara treating dina kamar animal, duka zagi, ban taba faɗawa kowa ba saboda ina sonsa at that time, akwai time din da sanadiyyar dukan da yayi min nayi miscarriage! Idan zanje gida sosai nake rufe jikina saboda kar step mom ɗina taga shatin dukan da yake min.... Lokacin dana haifi yarona na fari sai ya fara ƙananan maganganu wai ba ɗanshi bane waye waye, zance marasa daɗi dai, a time din hakurina ya ƙare dan even my son ma be kyale ba, baya duba da ƙanƙantarsa, yana dukansa he was 2yrs step mom dina ta gane halin da nake ciki, duk iya zaman nan rufa masa asiri nake har lokacin dana fara gajiya, worst part nashi yana neman mata!  da ta gane gaskiya ta kaini gida, Lokacin Daddy yana ƙasar waje, bata sanar dashi ba sai daya dawo, so a time ɗin Ina da ciki 1 months, ban taba fadawa kowa ba sai yanzu dana sanar dakai, i aborted the baby dan bana son haɗa zuri'a me yawa dashi.. Sadiq ma dana haifa lokaci so ya rufe min ido, to cut d story ex husband ɗina ƙin saki na yayi sai da Daddy ya kaishi kotu sannan aka raba auren" Kwallar idanunta ta goge tana ɗan kallon Mustapha ta ce, " This is my story, babu wani abun jin daɗi a ciki" "Sorry Dear Allah zai baki wanda ya fishi" "insha Allah" Ta faɗa tana murmushi. "So kina da yaro almost 5-6yrs yanzu ko? Kai ta gyada tana dariya. "Yana ina toh, ko dai babansa ya karbeshi? Kai ta girgiza tana fad'in " Yana Nijar wajen yan uwan mamana" Gyada kai Mustapha yayi cike da tausayin halin data shiga a baya. "Bari na zuba maka abinci, rana tayi nasan yanzu kana jin yunwa ko? "Sure" ya amsa yana murmushi. Tana zaune ya gama cin abincin, ta haɗe kan kwanukanta ta mayar cikin jaka. Calmly ta ce, " Ka ce ranar Saturday zaka koma Nigeria ko? "Insha Allah" "Allah ya kaimu, kwana nawa zakayi? Sai daya shafa kansa sannan ya ce, " A chan zanyi spending hutu na duka" Murmushi tayi kaɗan tana gyara veil dinta ta ce, " Za'a sha Nigeria, dan dai bani da kowa a chan yanzu dana bika mun tafi" Murmushi yayi kadan yana fad'in " Gani! Ko ba kowa bane ni? "Ur just  kidding me, ni zan wuce bye! Shima bye yayi mata sannan ta fita. Numfashi ya sauke me ƙarfi, har ta ɗan mantar dashi bakincikin da Zarah ta ƙunsa masa, shi kam bazai saketa ba sai yayi magana da Umminsa! Idan beyiwa tufkar hanci ba Zarah zata iya sashi ciwan zuciya. Hakan nan ya karasa aikin yau duk baya jin daɗi.

MATANA ✓Where stories live. Discover now