Chapter forty six

646 70 20
                                    

✨ *MATANA* ✨

*Mallakar*
       AUTAR MAMA

*FREE BOOK*

*ADABI WRITER'S ASSOCIATION*

*Comments*
*Vote &*
*Share fisabilillah*

: Assalamu alaikum wa rahmatullah.

Na ce bara in tunasar daku cewar na shirya aji tsaf don ci gaban mata iyayen gida,A wannan lokacin da sanyi yayiwa mata yawa a matsayin ki na mace yaya kike kula da kanki don kariya daga ɗaukar cutar sanyi ko da mai gida ya na ɗauke da shi?
: Shin kinada labarin sai kin isa ake tafiya dake? Aure nawa ke suke mutuwa saboda mazaje sun gaji da rashin damun isashiyar gamsuwa awurin matayensu?
Da yawan mata basuda labari game da kansu ma bare su nemi maganin matsalar su abu ɗaya suka sani sanyi ko dryness
Kina zaune kinashan maganin da ba shine matsalar taki ba
Kiyi ƙoƙarin shiga wannan ajin da naira dubu ɗaya jal, inda zaki mallaki ilimin da babu mai ƙwace miki shi har abada; A wannan ajin namu zamu baki ilimi akan sanin wace kalar macece ke acikin mata, menene matsalar ki a ɓangaren jikinki, yanda zaki kula da kanki a lokacin saduea da bayan saduwa, dabarun samun gamsuwa yayin jima'a musamman da ragon namiji.
Hanyoyi inganta tukunyar gidan ki, zamu kawo daɗaɗan abubuwan da zasj taimakawa mai gida idan kin mishi ya dawo da ƙarfinsa, ga koyar da kayan mata najinna faɗa daga er mutan sokoto 👍🏻👍🏻👍🏻
Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal!
To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin
Tallafawa tukunyar azuminki ta hanyar koyar dake ƙayatattun girke girke, shu'umar humrah da kuma kulacham ga turaren tsugono don zama tauraruwa👍🏻👍🏻👍🏻
Duk fa wannan akan kuɗi naira dubu ɗaya kacal!
To me kike jira? Maza hanzarta biyan kuɗinki ta wannan asusun akawunt ɗin Saiki tura shaidar biya ta nan👉🏻 07084161619.
Na gode.
2073065733
UBA BANK
SHA'AWA IBRAHIM

*046*

         USA

Mustapha ne zaune kan kujerar office yana ayyukan shi cikin nutsuwa, bayan ya kammala ya shiga cike Form din ɗaukar hutu saboda zai dawo gida Nigeria yayi 5months kafin ya koma aiki. Ya ɗau lokaci yana cike Form ɗin sannan ya miƙe ya haɗa komai ya adana ya nufi offishin shugaban su. Bayan sun gaisa ya bashi Form ɗin ya saka hannu kuma ya bashi damar tafiya, godiya yayi masa sannan ya fito. A First floor yaga Amina tana jiran shi tana rike da Hydar. Murmushi tayi tana miƙewa tsaye, bayan ya ƙaraso in da ta ke ta ceda shu "Yanzu sai kayi five months zaka dawo? "In sha Allah " Ya bata amsa ba tare da ya kalleta ba. "Uhm, amma dai zaka je Sudan ɗin? "Sudan kuma? Cewar Mustapha cike da mamaki. Numfashi Amina ta sauke tana tsayawa a gefe sannan ta ce, " Meyasa duk wani maganar da nayi da kai kake saurin mantawa? Kamar baka ɗauki komai nawa da mahimmanci ba" "Sorry" Cewar Mustapha yana kallonta. "Ba maganar sorry bane ba, idan kasan kana forcing ɗin kanka ne is better ka faɗa min, bana so nayi auren da zanzo ina dama sani" Ganin yadda ta haɗe fuska ya sa shi faɗin "Nasan ban kyauta ba kinsan yanayin aiki na dai ko? "Kar ka fa ke da yanayin aiki, ai ko single word baka mantawa idan Zarah tayi magana" Runtsa idanun shi yayi na ƴan daƙiƙu kafin ya buɗesu a kanta ya ce, "Sau nawa nake faɗa miki idan muna magana ki daina yi min zancen Zarah? "Dole nayi mana, sau da dama ko sunana zaka kira sai kace wani Zarah! Ni ɗin budurwarka ce dole na dinga jin ba daɗi mana" Banza ya mata yana tafiya ya barta a wajen. Biyo bayan shi tayi tana fad'in "Karbi ɗanka! Juyowa yayi ya karɓi Hydar. Yana gani ta shiga mota ta barshi a wajen, cab ya tsara ya kai shi gidansa. Bayan ya koma packaging ɗin kayan shi yayi domin yau by 7pm zai tafi. Kafin ɗin 7pm ya nufi airport, yana zaune kafin a gama screening kiran Amina ya shigo wayar shi, ɗauka yayi yana karawa a kunne. "Baka iya rarrashi ba idan kayi wa mace laifi? "Ban miki komai ba ke kika ɓatawa kanki rai, in dai zaki dinga kawo sunan Zarah a relationship ɗin mu toh kullum ranki zai ta ɓaci" Ya faɗa so calm. "Kana sonta kenan? Amina bata daddara ba ta kuma faɗa. Shafa kanshi yayi sannan ya sauke ajiyar zuciya ba tare da ya amsa mata ba. "Ka yi Shuru, duk da tana da auren kana sonta har yanzu? "Bakya jin magana ne wai? Cewar Mustapha dan ya gaji da surutun ta. "Kawai ka bani amsa" "Yes! Shine abinda kike sonji kuma kinji ko? Shuru tayi dan ya ɗauka tayi disconnecting amma yaga kiran na tafiya. "Kasan dai kai da ita kunyi hannun riga ko? Why not ka bani dama, Mustapha ina ƙaunarka amma kai sam baka fahimta na" "Kinga Amina kece kika kawo maganar Zarah a kowani lokaci, dole kuwa ki dinga jin ba daɗi, why not ki sa a ranki cewa ban taba son wata ba? Ina ga zaifi! Sai anjima jirgin mu ya kusa tashi" Daga haka ya katse kiran. A flight mode ya saka wayar yana sauke ajiyar zuciya. Tunda suka fara dating kusan kullum sai sunyi fada, be taɓa tunanin haka take ba, kishi kawai take mara dalili.

MATANA ✓Where stories live. Discover now