Ramin karya 08

423 11 0
                                        

📒📕RAMIN KARYA
✍️Written by Khadija mustapha
Page 0️⃣8️⃣

Hajjya Sumy wanan abinci haka gaskiya yayi dadi , kinsan fa Nima Ina dafa Wanda yafi wanan dadi wlh yanzu ma fried rice nayi kawai dai bana sha awar Çin sa shiyasa shukra ta fada tana Kai lomar shinkafa bakin ta

Murmsuhi kawai sumayh tayi tana kallon ta , sanan itama ta cigaba da Çin abincin ta a hankali

Saida shukra ta tashi da kwanon abincin nan taş tasha lemon exotic sanan ta saki gyasta tana Washe Baki

Sumy gskia nagode aman dai abincin nan naki yayi dadi kawai dai maggi ya dan so yayi yawa ta fada Tana dan bata rai

Ayyah shukra maybe ke bakida Çin maggi ne kinsan kowa da yadda yake son maggi ko gishiri a abinci sumaya ta fada tana murmushi

Uhm uhm fa Sumy dagaske nake miki fa maggi ya so yayi yawa da kinzo na nuna miki yadda zaki yi maggi bazai yawa ba shukra ta kuma maimaita wa

Toh shikenan shukra za a gyara

Yauwa Sumy ae kinsan ni ba wasa bace a fanin girki dan aliyu baya taba Çin abincin waje sai ya dawo gida sabida iya girki na shukra ta fada Tana hura hancı

Hmm shukra Kenan ae daga ganin ki zaki iya girki kala Kala insha Allah zanzo ki dinga koya mun

Yauwa toh sai kinzo shukra ta fada Tana dariya Allah dole ita ta burge dan ita nuna ta iya komai shine

Ramin karya (Hausa novel )completedStories to obsess over. Discover now