RAMIN KARYA
✍️Written by Khadija mustapha
🆓bookWhatsApp 08022242200
Watpad khadijatmustapha25
Page 3️⃣2️⃣aA tare motar yan sanda data alahji suka karaso gidan Samir , Alhaji ya fito daga motar ko rufewa bai ba saboda rudewa yana hango driver ya sauko daga motar yan sanda ya nufi wajensa gabansa na faduwa ya ce Kai ina yar ta take where is my daughter,
Alhaji wlh wlh Dana san abunda zai faru kenan da ban biye mata ba na kawota gidan Nan , Alhaji Dan Allah Kayimun rai ka yafe mun driver ya fada yana kuka wiwi
Officer what happen to my daughter karda kuce mun ya kashe mun yar ta ne Alhaji ya fada yana kallon yan sandan,
No Alhaji wanna mutumun yace driver Dinka ne sanan waenda suka yi kokarin kashe maka yarka yace anan gidan suke so muje ciki gaba daya this is a very complicated case aman zamuyi solving nasa insha Allah Dayan Dan sandan ya fada yana kallon Alhaji
Alhaji cak ya tsaya yana kallon yan sandan sanan yace kumun bayani dala dala kaina ya kasa daukar wannan incomplete bayanin karku saka kaina ya buga I need full explanation officer Alhaji ya fada yana daidaita nustuwaer sa
Young man explain to him abunda ya samu yarsa Dan sandan ya fada yana kallon driver , tiryen tiryen driver ya shiga yima Alhaji bayani har yadda yake yawo da pretty bai boye masa ba
Alhaji dafe kansa yayi sanan ya nufi gidan gadan gadan ya shiga bubuga gidan da karfinsa , maigadi
Yanajin haka ya bude, baiyi aune ba yaji Alhaji ya bangaje shi ya fadi kasa sanan Alhaji ya shige gidan yana ihun kiran Samir Tunda already driver ya fada masa sunansaSamir jin muryar Alhaji cikin sa Nan ya duri ruwa ya shiga zaro ido yana kallon keesha wace itama zaro idon take Tana kallon hanyar shigowa falon
Alhaji ne ya banko kofar falon Nan ya iske Samir da keesha ana kallon kallo, ya kalli samir sanan ya nuna shi kaine Wanda ka kashe mun yarinya wlh wlh kaima saina kashe ka saidai nima a kashe ni ya nufo sa cikin fushi ya shiga naushin bakinsa kan kace kobo jini bakin samir hakorinsa na barazanar zube wa
Yan sandan ne suka nufo Alhaji suka rike shi har suka yi nasarar kwatar samir wanda ba abunda yake banda ihu da rokan Alhaji
Keesha ganin hankalin kowa yana kan Alhaji da Samir ya saka ta lalaba Zata fita daga falon har ta Kai bakin kofar driver ya ganta Nan yace Alhaji ga wace ta caka mata wukar Nan Zata gudu fa
Nan Alhaji da sauran yan sandan suka juyo sanan suka nufo keesha wace ta diba a guje cikin zafin nama, Tana fitowa ta samu kofar Gate a bude haba wa da gudu ta fita Tana ihun Jesus thank you o thank
You Jesus , yan sandan biyota sukayi suna ihun ta tsaya ko su harbi aman keesha taki Dan gani take ta shiga hanunsu kasheta kawai zasuyi Tunda dai itace ta daba ma pretty wuka kuma mudin ta mutu hukuncin kissa ya tabata a Kanta karatu ne ya kawota garin adamawa ta bige da iskanci iyayenta suna kauye batsan yadda zasu ji ba idan suka samu labarin tayi kisan KaiHar Zata bar layin Tana gudu taji saukar harsashi a kafar ta , Nan ta fadi Tana rike kafar jini na zuba ta soma kiran Jesus Tana ihu saboda azabar da take ji yana shigar ta
Nan yan sandan suka sameta sauran suka karaso da Mota aka saka ta suka wuce asibiti duka Alhaji na binsu shima a baya
Ko da suka karaso asibitin Kai tsaye aka shiga da keesha emergency sanan aka saka yan sanda biyu Dan kare keesha saboda yanzu ita Mai laifi ce , dakin da aka shiga da pretty suka nufa Nan suka hadu da likitan ya kalle driver sanan yace ya ka kawo patient cikin critical condition haka And an neme ka an rasa
YOU ARE READING
Ramin karya (Hausa novel )completed
Short StoryYi sauri maza maza ki bani kayan nan kinga duk inda Aliyu yake yana kan hanyar sa ta dawo wa , kuma wlh yau ma ban tambaya ba na fito shukra ta fada Tana hada Kayan da ta zo Aro a wajen hafsa, uhm ae dole Nima nayi sauri Hafsa tace sanan ta cigaba "...