Babi Na Ashirin Da Uku

1.6K 196 97
                                    

Assalamu Alaikum warahmatullah

I want to thank each an every one of u for sticking around. Ever since I started publishing hausa novel I dont have a story I so much love like Silar Ajali, b4 it was YANKAR KAUNA to KARNINMU but Silar Ajali have every reason to be loved than any of them. And number one reason is you😍 yes I mean you 😍 I so much appreciate ur love😍

As I mentioned earlier, ol d abusive pife of Salmah is real. Ya faru da gaske, mahaifiyarta ta tafi saudi ta barta hannun uwarta. Duk wani cin mutunci da son ta ga RAYUWAR jikar ya salwanta wannan marikiyar ta yi, dalilin ta bata son mijin yar. Wallahi da zan rubuta muku duka ba tsohuwar kaɗai zaku tsana ba har ni mai rubutun. But Alhamdulillah da tayi hakuri ta tsallake Next chapter tana zaune da mijinta lafiya wanda shi ya kubutar da ita.

Being SCCvolunteer muna samun cases akan domestic abuse. Wani da nai handling Last week uwarta ke tura ta wajen wani ya yi zina da ita don ya bata kuɗi. Har razor take sawa tana feɗe mata jiki in aka samu matsalar rashin gamsar da kwastoma. Abin da nake so duk mu gane shi ne son duniya babu abin da bai sawa. But mutane na wahala especially yara mata. Sai mu gode Allah da irin iyayen da ya bamu mu kara musu biyayya da kyautatawa sannan mu roki Allah ya kyautata musu fiye da yanda suka kyautata mana yayin da muke kanana.

SILAR AJALI Where stories live. Discover now