Introduction

6.2K 270 14
                                    

A/N
Assalamu Alaikum readers.
Wannan ba sabon littafi ba ne, wannan shine littafina na farko da na rubuta a duniya, though ba wasu littafai nayi da yawa ba. I'm currently writing my fourth book. Saboda request d'in wasu, yasa zan sake publishing a wattpad.

Wannan is my first and best novel, wanda wasunku suka sani da Dream girl, lokacin da na rubuta ban san title d'in da zan masa da hausa ba, kawai na saka mishi "dream girl" referring to the girl and me lol, yarinyar littafin coz dream d'inta shine na samun wanda ta ke so, wanda bai ma san da zamanta a duniya ba. Ni kuma da nake dreaming na zama writer lol, though Ameerah resembles me in many ways, kamar ina describing kaina ne from the beginning, sai dai labarin ba labarin rayuwata ba ne wo, i'm talking about the characters of the girl. Hope zakuyi enjoying labarin again ga way'anda suka karanta, way'anda basu karanta ba kuma will be a new journey.

Idan kuna so ku karanta complete book d'in at a time, zaku iya searching KAI NE MAFARKINA (DREAM GIRL) ko sunana Deejah Abdul a OkadaBooks.com

WARNING!!!
NO JUMPING, NO COPYING, PASTING AND SHARING MY STORY ANYWHERE OUTSIDE WATTPAD.😈😈😈😈

IDAN BAKU SON GANIN RED FACE D'INA, KU BAR MIN LABARINA A GUN DA KUKA GANSHI, THOUGH ZAKU IYA GAYAWA FRIENDS AND FAMILY SU ZO WATTPAD SU KARANTA. BESIDE THIS, A BAR MUN KAYANA, IF NOT ZAN CIRE KAYANA COZ IT'S RIGHTFULLY MINE.

I MAY SOUND RUDE, BUT KOWA NA SO YAYI IKO DA KAYANSHI, MY BOOKS ARE MY PROPERTIES, AND RIGHTFULLY BELONGS TO ONLY ME. DAN HAKA PLEASE A KIYAYE!

Inaga we are clear now, 😂😂😂😂 let the journey begins...........

Don't forget to vote and comment!

KAI NE MAFARKINA {DREAM GIRL }full Story Is On Okadabooks.com Where stories live. Discover now