Page 37

74 10 0
                                    

💦 💦💦💦 💦
*LAIFIN WAYE??*
💦💦💦 💦💦💦

_Written by the Aplomb writer: *Hamagee*_

*In devotion to Maman Saif*
💦

Wattpad @ Hama_gee

A rinqa min haquri dai na rashin jina time to time, bana samun time da zan ringa typing ko yaushe saboda makaranta da nake zuwa kullum,amma insha Allah zuwa week d'inda zamu shiga zan gama book d'in gabad'aya,stay tune.....

Page 37 💦💦

Some months later,
Iyayen Suhana nata shirye-shiryen zuwa mata kuma a cikinsu babu wanda ya sanar mata cewa zasu zo d'in.Mommy tasa akayi ma suhana snacks d'inda tasan tana sonsu sosae dan su tafi mata dasu,ba'a nan ta tsaya ba har kaya saida ta sai mata sabbi irin way'inda tasan Suhana na sonsu.Haka suka shirya tsaf tareda bin Morning flight zuwa Uganda.

Around 12pm suka isa batareda sanarma Suhanan ba.Kai tsaye suka nufa masauqin da take dan ba'a cikin makaranta aka kama mata d'aki ba dama.A irin flats na students da akeyinsu outside school campus d'innan neh.

Koda suka isa wajen basuyi nasarar gane flat d'inba dan an sake sabbin gine-gine a wajen sosai.Babu yadda suka iya inba su kira Suhana su sanarda ita cewa sunzo,Mommy ce tayi saurin samo musu mafita yadda basai sun kira Suhana ba.Take Daddy ya amince da shawararda ta kawo dan me b'ullewa ceh.

Shawarar kuwa itace su shiga cikin University d'in su samu mutumin nan daya taimakesu lokacin da suka kawo Suhana makarantar.Shine kawai zai iya nuna musu side d'inda zasu samu flat d'in Suhana.Maybe ma zai iya gane flat d'in.

Nan suka nufa cikin campus tareda kiran numbern mutumin dan jin inda yake,yayi musu kwatancen wajen sannan suka qarasa dan babu wuyan ganewa kuma ba nisa daga inda suke.Bayan sun had'u gaisuwa suka shiga yi tareda tambayar bayan rabuwa.Yasa aka kawo musu drinks kafin suka nemi guri suka zauna.

Nan Daddy yayi mishi bayanin komai,mutumin yace ba damuwa su sha ruwan saiya raka su.Bayan sun gama sai mutumin ya d'aukesu a motarshi ya kaisu har flat d'in dan lokacinda aka kawo ta shiya nema mata flat d'in.Bayan ya kaisu ya nuna musu sae yayi musu sallama ya tafi,su kuma suka sallami me taxi d'inda ya kawo su tareda karb'an kayansu.

Knocking suka shigayi batareda an answer musu ba.Can wani mutumi ya leqo daga shi sai gajeren wando yana fad'in "who is it?" .Daga jin muryar kasan daga bacci ya tashi,a cikin d'akin kuma muryar wata budurwa ceh tana tambayan "who is it honey?". Mutumin yace " I've to check,I'm coming ok".

Ganin mutumin ya bama su Mommy matuqar mamaki dan bashi sukayi expecting gani ba,Daddy neh yace mishi "I've come here to visit my daughter and unexpectedly u appeared". Mutumin ya qare mishi kallo kafin yace " maybe u've mistaken because I've been living for more than 2months here.Why don't u try to call ur daughter now,maybe she changed resident".

Budurwar cikin d'akin nan neh ta fito sanye da mini skirt da riga armless, gashinta tufke da ribbon tana fad'in "who is it?", bata d'ago ido ba suma kuma basu ga fuskanta ba kasancewar tana bayan mutumin,so ya rufeta bazasu iya ganinta ba.

Matsawan da yayi mata yasa ta leqowa dan ganin masu maganar,mutumin neh yace "honey,this people are here for their daughter and I told them she don't lives here", d'agowanda zatayi saitayi ido biyu dasu.Cikin mamaki take kallonsu amma sai tayi qoqarin b'oye mamakin nata.

Suma kallon nata sukeyi tareda jiran jin me zata fad'a musu ganin yadda take kallonsu,ko kunsan wacece wannan yarinyar? Muje gaba dan warware muku zare da ababa.....

     hghausanovelseries.blogspot.com

LAIFIN WAYE?? Where stories live. Discover now