5.6

14.9K 852 7
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_follow WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_


*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,or copy cats!.*



*Page▶5-6*


A Gefe faizah ta rabe waje guda ta dan buya zuciyan ta na bipping numfashin ta na kaiwa sama sama kamar wata tacacciyar nympho maniac,

ganin sa yana tafiya yasa har wani yarrr take ji na bin jinin jikin ta wutan sha'awar capt MJ ke mata illa a zuciyan ta.

I can't tafada tana lumshe ido, gaskiya sai na sameka majeed ko da kuwa sau daya ne i dont care,. amma ba komai so long as zaka fada tarko na nasan bani da matsala,.. tafada makanta a hankali tare da fitan numfashi

Tunani ta shiga yi a brain dinta tana juya ido chan ta sake wani murmushi mai kayatarwa ,Insha Allahu kana dawowa daga abuja dani zakayi dinner ranar i will dig u deep deeep deeep mj yadda sai ka mance da wata zarah a rayuwan ka
duk wannan soyayyan mani zaka dawo mikawa cikin shauki take kakkame maganan a lips tana jansa a bakinta kamar wacce ta ci abinci mai yaji..da shu'umin dariya ta kare ta shige offishin zarah  ta same ta suka cigabaa da hiran su sumul garau.

Shikam cpt mj tuni ya wuce fct abunsa..


°°°°°°°°°°°°°°°°°

Bangare guda daga asibiti gwamnati na wani ghetoo area ta baya bayan wani anguwa mai suna badiku nan cikin garin kaduna.

A Sanyaye take tahowa hrt full of mixed feelings domin kuwa ciwon ummah na razana ta sosai,... ita kanta tasan calming words  din ummah na karfin hali ne don bata so ta dada mata damuwa ne kawai amma badon ta warke ba.

Cikin haka taji an cafke mata hannu,ta dago a hankalce ta dubi very young girl wacce bata fi 10 yrs ba  tsaye gabanta tana smilling.

Tace mayah..kece?pls talk to me ena kallon ki tv a gidan mu....
Mmmm..SUHAN sai ta rasa ma me zata ce cos ta gaji har ta gaji da kalar mutanen da suke danganta kamannin face dinta da surar jikin ta dana jarumar indian series din nan wato jennifer wiinget.

Domin har a schl inda take diploma ba abarta ba sunaye kala ana bata da shike A wani film a na ce ma jarumar kumod wasu na kiranta bipana.

"uhmm Ba ita bace ,ta fada da smilez as usual  tare da zame hannun ta ta kara da gaba..

Yarinyar sai binta da kallo take tana mamaki.. suhan kam ba ruwanta don inda sabo ta riga ta saba sosai yanzu.

Tafiya mai nisa tayi kafin Ta kai rabin hanya anan ta tare keke napep ya karasa da ita gida sakamakon kudin ta ba full bane bazai kaita complete daga bakin asibiti zuwa anguwansu ba

Suhan Tun a hanya ta shiga lissafi "tohm yau ne kudin tarun dake asusun ta ya cika karo na hudu kenan domin biyan registration fee dinta don ta samu ta kammala dan diploma da take yi a kad poly fanninin SLT don dama a kyauta akayi sponsoring dinta lokacin da ta sauke karatun qur'ani as daliba na farko a zonal competition

2yrs kenan suhan tayi tana karanta science laboratory batare da ta biya ko sisi ba ,amma a zangon karshe sai makaranta ta jaddada mata ita zata biya registration na final exams dinta.

Suhan Ibrahim yar kimanin shekaru 19 ne yanzu chif chif tana zama hannun mugun mahaifinta ibrahim dan fulani tsohon soja ne
Wanda yayi retire

tsaban tsiyar sa baya kula da uban kowa cikin suhan da ummah gashi ya karar da komai nasa akan karuwai ga kuma mugun son kudin a wajen sa.

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now