*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**Page▶13-14*
Baba Yayi shiru yana sauraron mum...tace kar kadamu in har wannan ne ba matsala ďa ai na kowa ne,
duk zamu shirya abunda ake bukata kar kaji komai
Mum ta sa hannu cikin jaka ta zaro cheque bookTana kammala sign ta ce toh gashi,nan da kwana biyu zan aiko ayi maganam aure
Ba kunya Baba ya sa hannu ya karba
10millon nairah ce a rubuce cash.""mmm ahhmm uhumm uhm hajiya?.. ya dada gyara zaman hulan sa jiki na bari ...ya rada ra ena zai fara "nagode ..nagode hajiya Allah ya taimake ki Allah ya ara daukaka..sai kinfi haka hajiya ,,godiya nake itakam tana shiru tana binsa da ido tana wondering " aure kuma kamar anyi angama godia nake ya karashe cikin rawar murya all his life bai taba rike kudi mai yawa haka ba.
Toh shikenan Zan koma kawai tace tana mikewa fuska ba yabo ba fallasaBai laifi baba ya tashi har bakin mota ya raka ta yana famar godiya...
Cikin mota ana tafiya mum tayi zugun cikin tunani...Ohh duniya...tafada tana tare guntun tears din ta, meyasa zalunci yayi yawa musamman ga yaya mata? Mmm ashe krnan da gaske ne maganan da ake fada min kan bawar Allah nan i wonder how that humble girl is living with him..kai insha Allah ni zan dauke ta ko ba don komai ba don na bata rayuwan daya dace da ita ,"some ppl are too good to be treated this way..
Mum itakam hankalinta yatashi sosai da irin wannan tunanin har ta isa gida as usual zarah bara dawo ba tukun..Sai su kwana su tashi kowa na harkan gaban sa ba mai kula kuwa..sai dai sam mum bata ragar ma zarah in ta dago da wani rainin nata
Baba ya gama kasafi har ya karbi kufi chas a hannun sa ,su Umma da suhan ko na chan asibiti basu sanda zancen ba haryan xu.
Shiri sosai mum tayi she talked almost daily da cpt mj amma taki ta sanar dashi aure zata maasa.
Ranar laraba magabatan cpt majeed suka xo da kudi kimanin n500box aka biya sadakin suhan aka kammala komai bisa tsarin addini ranar juma aka tsayar daurin aure..
Anan kuma Ranar alhamis cpt zai dawo nigeria
Mum tayi zaman jira sosai don bai samu dawowa da wuri ba yau ita dakanta ta shirya masa abinci daga favourite dinsa ..chicken caserrole ne da chips mai dauke ido ta hada masa da fresh hand made strew berry drink .Sai 7.58pm na dare ya shigo gidan ya sameta a falou suka rungume juna da mom cos kullum hakan ne ,..i missed u mama,yafada a sakalce ta na shafa kansa tana murmushi
"Jeka yi refreshing my boy mommah got sumtin special for u to eat ...ta dan tura sa sama tana dada murmushi
'Bai iya cewa komai ba cos mum ta hana shi sakat haka dai ya haura ya yaje ya kimtsa kansa yayo isha'i sannan ya dawo cikin shigar sa na simple jumfa sky blue ya gyara gashin kansa baisa hula ba
Cikin so da kauna mum ta ke zuba masa yana ci,..he was so excited din rabon sa da yayi tafiya ya dawo akarbe sa haka har ya mance.
Dariya sosai suke yi tare saboda zancen santi dake fitowa abakin sa.sai da suka kusa kammalwa ya dan dube ta"" Mum dina yaushe zaki sake min irin wannan? I wll really love it u know
Ya kai last spoon bakin da yana binta da ido looking serious
Mmmm mum ta maida masa murmushin manya, ..son kaima kasan zanso na sake maka koma miye ne ba wannan ba always
amma banda lokaci sannan kaga kanada aure ur wife shud be doing this stuff not me..
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah