*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**Page▶37-38*
Tan asuban farko zarah ta tashi ta soma shirin ficewa sabon office..
Bayan ya idar da sallah ya lafe kan pillow yana dube dube a system din sa yayi shiru alaman hankalin sa yayi nisa wajen abunda yake yi
Har wajen karfe 7.30 na safiya bai ajiye ba..lokacin ne zarah ta dawo dakin sa cikin shirin ta tsaf.... skirt da riga ta sa na suit d&g mai dan karan tsada da tsari gaba daya pitch ne sai black a yar cikin ...
Da shike wandon ya dan kame ta sai tayi mugun kyau ..
yana binta da kallo tana tafiya tana dan tattaba golden blonde din data kima akai cikin riigima ta zo ta zauna daf da shi tana rausaya idanun ta sai da yayi murmushin ba zata don ya san ba asaba masa hakan ba..ya sauke mata golden eyes dinsa tare da "cewa baby wai yaushe zaki fara sa native wears ne wayannan din basu ishe ki bane girma fa kike yi i think u need to cover pls..
take tayi wani irin dariyan rainin hankali ta dube sa da kyau..uhmm majeed kenan ure funy tabfada sigar irin wannan ai maganan banza kake .. Bai kula ba yace cmon im seroius zarah..
tace to wai banyi kyau bane ko me? Yace noo kinyi.. but i want you to cover your self wannan dabiar yaushe zaki bari ne ..u know im noy comportable da wayannan kayan naki this is 4 yrs kuma korafi na kenan amma kin kasa dubawa and u know that ...ta mike tsaye a dan gurguje cikin masifa tace"tohv i cant..kaga ni bana son neman fitina majeed ka kyale ni na sa kaya na nayi kyau..
ta daura hannu a kugu "wai meke damun ka ne kam naga kamar tunanin ka ya soma karkacewa kwana biyu ....and if u think am gonna dress up like that
Your ugly dirty looking wife ure wasting ur time...ni dai bazaka na takuramin ba ehe...ta murguda baki...Ya ajiye system dinsa agefe da niyyar ta shi tsaye kamin ya amsa ta" salam alaikum suka ji daga bakin door ...
Wani mugayen harara da tsaki zarah ta sauke ma bakin kofar tun kafin suhan ta karaso ciki..
Sanye take da riga da skirt pink ta daure dankwalin ta a karkace
Tray din hannun ta ta ajiye gefen sa " ba tare da ta kalle sa ba tace ena kwana sir..
Ba bata lokaci Yace lpya...
Daga nan Ta juya abunta ta fice..Gefe da shi zarah ta dawo tace baby wato kana gani tana raina ni agidan nan ko ..wai kai kadai take gaisharwa nidin sarar tane?
Ya dan kalle ta yana mamaki ....ta wani dake tana maganan kamar ba ita tagama fetsa masa raini yanzu ba..yace baby pls stop.. Gwara wannan ai yarinya ce ke fa? U barely respect me bare wasu na daban abunda kayi dama shi ake maka ...ta dan ja tsaki ta juya kai batace komai ba.....ya kuma cewa " da hankali zaki na binta zata gane itama..ta tabe baki batace komai ba still amma sai ta bude abincin da suhan ta ajiye.....cikin son ya ji bakin ta yace zakici ne"
bata amsa ba.. da mamakin sa ta dau spoon din ta dan yi tasting daga bisani ta kai loma biyu..tana ci a ranta ta raya " ai sai kin game kuran ki a gidan nan sai na gwada mikibni dake ba daya bane im always the queen in this kingdom sai dai ki kare a slave din mu...
tace baby nima ena son naci pls kace tana serving dina mana.. Ya sha mamaki sosai ya dawo ta gaban ta yace uhm uhm sai dai kije ki fada mata nikam ba ruwa na..Ta dan tabe baki sigar ka dauka bazan iya ba ko? Nan ta mike ta fice a lokacin wayar sa ne ya buga ringin ya tsaya amsawa....
Tana fita dakin suhan ta soma zuwa ta turo kafar cikin isa da bunkasa sai dai bata same ta ba..nan ta gangaro kasa tayi hanyar kitchen..
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah