*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*I WiLL lIKE TO UPDATE EVRYDAY Amma VOTES Is too LOW..PLS IF U ARe NOT enjoying the story voice out leeme know 🤦🤦🤦🤦)
Zarah kam kasa zama tayi cos kanta ke neman zaucewa she wanna blow it out amma ta yaya...?
Tayi furzan iska da karfi tana riko kanta"Tace tabbbbb maza maza maza basu da tabbas
.. but i dont get this whole drama " can somebody pls wake me up? ohhhhh wait ta fada makan ta a raunane tana slow down da breath din tana kokarin ta ta tuno duk abunda ya faru kafin ta je competion ta ce ...
"Wai shin ba na gaya masa yarinyar nan na fita bada sanin sa ba"dosnt that mean ita karuwa ce to meyasa yake zaune da ita har yanzu? I tot he dont want her at first shes suppous to be my slave.... majeeed meyasa ka zanca ne wai kam? Magaman a shakure yake fita amma bata fasa ba "Shine abun har da ciki? Duk Tafiyar da na danyi shine akayi wannan badaqalar a gidan nan?oh god yanzu ya zanyi i tot i said majeed bazai haihu ba kar fa asiri na ma ya tonu"
... Wayyooo Allah na ta fada muryan ta na rawa har fifita take ma kanta..she's pained and confused at the same time" karshe dan ihu ta tsala a haukace tayi watsi da kayan kan mirror suka zube kasa cikin sauti mai razanar wa tace"noooo somebody wake me pls i can't continue this horrible dream noooooooo...
majeed is mine miji na ne ba na wata bakauyiwa wawiya jaka ba...for the first time ta soma hawaye tana sulalewa kasa cikin radadin fushi..
lallai to shi feelings ba a wasa da shi don Wata rana ko kana so ko baka so sai ya fito maka atsiraran shi..Ta shiga goge hawayen nata da karfi da bacin rai cikin zafin nama tana ce makan ta tafi karfin yi wa namiji kuka..ai dama maza munafukai ne akan ga gud example yanzu gindin yarinya ya sauya ya zamo wawa ana juya shi..
dama tasan majeed ba abunda yake binta sosai in ba yagan shi suna romance ba tace... ba mamaki wannan ma ta nan ta kama sa"kamar zautacciya take magana da kanta ita kadai tace oohhhh shiyasa naga yana neman dawowa Soko marar hankali mumu "agbaya"(good for nothing)..ta mike tsaye tana jan zuciya tace sai na koya musu hankali sai dai yayi da wata chan bada ni ba don ni na fi karfin sa ..zuciyan ta ma mata zafi kishin ne ta sani ammaa sai ta na kokarin Dannewa...ji take kamar taje ta kama suhan yanzu tayi ta tsumage ta ko zata huce amma Sam ta hana kanta nuna shes affected by the pregnancy again....
Maganimin bacci ta sha ta kwanta...
Shikuwa Tun a mota yake rawan jiki...bai karasa ba ya kira mum yace mata ta ena ne yana zuwa yanzun na...yadda ta ji shi ya sa ta kasa zama sai ta shi a tsaye tana dan zirga zirga.....
Yana shigowa haraban gida yayi wani wrong parking kamar bazai isa site din mum ba yake jin kansa...
Tana ganin sa ta mike tsaye da gudu ya zo ya rungume ta..she can feel the intense happiness in his veins sai taji tana mugon son ta ji meye news din ..what would have make him really happy to the point "
a zahirin gaskiya da ma ya cire rai da haihuwa tunda zarah ta nuna masa wancan fake certificate din just to keep him away from stoping her in zata cire ciki...
Gashi dama planning yaki karban ta besides bata son abunda zai kawo wani alteration ma body structurn ta sai ta dauki alhakin zub da cikin akai akai in ya shiga a four years din nan ta zubar akalla yakai sau hudu babu wanda ya sani..sometimes hakan na daya daga cikin dalilin ta na son rashin bashi a hakkin Sa ada chan amma shi baii sani ba yana bari kawai duk akan don aikin ta ne take masa...
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah