*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**reminder: Under 18 ❌❌😾*
*Page▶45-46*
Majeed Koda ya bar wajen A hankali yake tuki jiki ba kwari" he knows he's deeply hurt and confused at the same time.... babu abunda yafi bashi haushi kamar yadda suhan ta boye masa komai shi da mum.a ganin sa koma meye ne ke tsakain su tunda akarkashin sa take zama ya zama mata wajibi ta sanar da shi. Amma to meyasa tayi min haka"ya dan buga hannun sa kan stairi
Idanun sa sun kada
yanayin sa duk ya sauya lokaci guda.Tunani kawai yake amma ganin bazai iya amsa tambayoyi dayawa a ransa game da hukuncin da yake shirin yanke mata ba sai ya koma gefe kadan ya dakata da tuki yayi gefen hanya ya tsaya"
danna control button daga jikin motar yayi sai wani madaidacin face screen ya bayyana agaban sa ya sauke sit dinsa baya kadan ya jingina kai sai yayi dialing number mai taken "mahmud merah"
Bugu daya ya dauka wani kyakkwan mutum ne ya bayyana tamkar bature haka siffar sa yake don kuwa sosai Ya kere captain hasken fata daga ganin environment din da yake zaune kuma kasan ba a kasa nigeria bace"
Gaisuwar kirki basuyi ba yace lpya dai ko? Wai Kuka ka keyi majeed meya faru zarah ce ko?
Talk to me mana why are looking like this wat happen? unease mahmud ya kure sa da ido cikin damuwa..Shikuwa kansa ya dan kaucar gefe ya daure fuska yana rarrsahin zuciyan sa " wai meyasa abu kadan yarinyar na tayi sai ya dame ni ne?this is just a purnishment"... ya raya take aransa"Jin mahmud yayi masa wannan tambayar sai ma ya dada rikicewa Da kyar ya daure ya juya ya kallesa" sauke ajiyan azuciya yayi don kuwa mahmud sai da ya dan ji wani irin da suka hada ido ya san kafin majeed ya kira shi irin wannan kira sai abu yakai makura a zuciyan sa...
Bai bata lokaci ba ya sanar da mahmud A- z abunda ya faru komai bai bai boye ba cos saida ya fara maganan ya soma jin nauyin dake kan kirjin sa na raguwa " yace im sooo confused ni kaina bansan mena keyi ba i just want to get out of all this.
Mahmud ya danyi shiruuu na dan lokaci yana lailaya maganan aran sa..baby ne a hannun sa sai ya ajiye babyn a gado sannan ya juyo ya fuskanci majeed da ke lafe akan seat din chair kamar mai shirin yin kuka " yace lallai wannnan babban al' amari ne amma bai kai ka daga hankalin ka har haka ba majeed pls just relax lets go throu it together
yace toh mahmud ena jin ka ai..
Mahmud ya gyara zama yace majeed"im sorry sai dai kayi hakuri dani amma ni dai anan abunda zan gaya maka shine laifi kun riga da kun aikata shi en maganan dukan ku bance ita suhan bata da laifi ba.... amma fa kasani naka yafi yawa aciki...
ya dan tabe baki yace hnm but
how ? thats just what i want to know mahmud me laifi na guda daya toh?
Mahmud ya tari nunfashin sa da cewa ai kusan duka ma laifin ka ne" cos kai kafara kawo wannan matsalan gaba dayan ta... yanzu kuma har kai ne zaka ce zaka kai maganan wajen mum wai ena hankalin ka yaje ne?
U will only complicate the issure more ka tsaya dai kayi tunani....yayi shiru daga bisani ya ce nifa kaina a kulle yake i cant think ..wallhy haushin komai nake ji u wont just get it
mahmud yace toh dakata na tambaye ka" ai tun farko mum ta gaya maka ta amince da yarinya shiyasa take so ka zauna da ita a matsayin matar ka u object and then she emphasise isnt it?
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah