*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_follow WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,or any copy cats!.**Page▶7-8*
Tun daga shigowar ta madam bola ke binta da wasu mugayen kallo
"Wai Shin bana hana shigowa da hijabi shago na ba? Dis girl is tryng me oo hmmm...ta taho a fusace Ta bi bayan suhan dake saurin zamewa ta isa inda suke ajiye jakansuTana kaiwa kan tebur ta ji an kanannede ta da hijabin an kuma matse ta cikin tsawa ake mata fada
"Kicin kicin ta shigayi don azaban damka ga suffocation na neman cin karfin ta..madam bola tace
Im sick and tired of u suhan how many times will i caution you not to wear dis thing on my uniform? C'mon wil u remove it... nan ta sake ta da karfi
A firgice suhan ta zare hijabin tana saita numfashin ta . Duk ta daburce
Sorry madam am sory ma ,
Its just that....."Shut uppppp jare. Ta katse ta da tsawa.. Abi na only u get sexy body ?
Suhan.. ,suhan suhan ,how many time i call you..idon ta tsuru tsuru tace
Three ma,"
This is ur red signal ooo nagajiiii,..kema kinsani sarai if no say u sabi my customers well u fo don go oo ,ta dan ja kunnen suhan tace hear mi well. .. dis should be Your
Last warning na sake ganin ki anan da hijab zaki bar aiki ba daga kafa shey u don hear me?
...Yes ma..suhan tayi nodding a ladabce..oya get hout masa aje akama aiki..madam bola ta mata nuni da hanyar wajeSum sum suhan ta rabe jikin madam bola tayi wajen.
Tana fita ta tarda zubby wacce ke maida mata smiles din tsokana..suhan Ko zama batayi ba bare su gaisa da Nan aka soma ba ta odas tana kai kawo.
Uniform din yayi mata kyau sosai in tasa she dont even look like a food attendant sai tayi kama da wata hot chick,ga shape ga kyaun fuska.. gashi dama beret suke sawa dark blue wanda ya dada haska arabian milk looking light skin dinta fes wai a hakan ma yawan gashin kanta bai barii hulan ya zauna dai dai kullum akarkace yake giving her a hot military look.
Itama zubby haka take but she's tall and bursty..tana da manyan nono, zubby ta san kan tsiya shiyasa duk mazan dake zuwa cin abinci musamman don suna kallon suhan take maganin su asaukake..
musamman ma wani mai suna alhji sani mai kwalta daya nace yana xuwa ..ZUbby ba irin wayo da wulakncin da bata masa
duk don yanuna ko ma meye zai iya yi in har zai samu ya latsa jikin suhan ...Yau ake cin kwana biyu da tafiyan capt MJ AbJ Bangaren zarah da mum ba mai jin dadin juna ..
Mum sosai ta soma gajiya da halin zarah ga attitude dinta duk shi yafi damun ta cos a ganinta zarah is old enough ace tasan tayi respecting mutane not so far ace ma mum inlawn ta..
Tun da ya tafi dama sun saba in ba shi ya kira ba zarah ba ruwan ta da neman sa ..a ganinta ma presence dinsa takura ne sabida haka aikin ta ma take yi bata damu ba
Ana gobe da dawowar cpt mj faizah ta gama hada plan,
Nan ma sai da Ta sha cikin zarah sosai
Ta harhada sarkakiyan ta,jira kawai taji ance ya shigo kaduna tayi pushin tru.Yau ma alhj sani mai kwalta ya zo royal retaurant wanda yayi sanadiyar rashin samun time tsakanin zarah da zuby
Gashi Sai dare su suhan suka kammala aikin su
A hanya suhan ke bata labarin abunda ya faru da ita da baba akan kudin asusu..
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah