friendshiop goals

18.5K 967 20
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶55-56*

VOTE pls thanks

Da yamma ne chan  misalin karfe 5pm Tana bacci as usual
..chan ta bude ido ta shiga dubawa ahankali bata gansa ba cos jikin ta is very weak bata ko iya saukowa sai ya taimaka mata..

Shiru tayi na kusan mintina 30 tana sauke silent tears daga bisani ta jawo wayar ta dake gefe kusa da nashi alaman baiyi nisa ba
..
Tana dagawa ta bude ta shiga dubawa ita kanta bata san me zata duba amma sai ta cigaba anan ta ci karo da sakon messeges na mum...

A hankali take karantawa it seems like hankalin su ya tashi sosai..
Don kusan dukan amsoshin tambayar data ke nema a zuciyan ta sakon mum ya amsa mata su..

She tot gatan ta ya kare a duniya tunda ta rasa mahaifiyar ta yanzu bata da wani rayuwa...

Abunda ke dada sa ta shiga wani hali shine tunda ummah ta rasu ta soma jin asalin zafin tafiyar da baba ibrahim yayi ya barsu...
she is now feeling alone in the world shiyasa zuciyan ta ya dau lokaci wajen accepting eh shes all alone now
..she lost all of the most  important ppl of her life...

Ta zauna shiruu chan ta ajiye wayar cikin dauriya ta mike ta shiga bathrum  ta dauro alwala

Salatil hajr tayi raka'a biyu domin samun sauki da nitsuwa a ranta ta dade tana azhkar kala kala...

Tana cikin hakan ya shigo ganin ta haka ya sa shi jin sanyi aransa..
Gefe ya zauna bayan ta kammala ta taso jiri ne ya soma deban ta zatayi kasa yayi saurin taro ta tafada jikin sa..

Kan kujera suka koma suka zauna ya dan tallafota har yanzun hanun ta na kan goshin ta alaman bata jin dadi sosai...
yace sannu ..yaya kike ji ko zamu je asibiti ne ?na kira doctor?...bata amsa ba ta dago  hankali ta kalle sa cikin wani shakurarren kuka tace ah' a ban so ni lpiyata kalau...
tausayin ta ne ya kama shi sai ya jawo ta kadan daf da shi yace to good..tunda lpyar ki lau zakici abinci kennan ko? Kinga kin Dade baki ci wani abu mai nauyi ba..tace bana jin yunwa...yace saboda me? Ai in lpyar ka lau zaka ji yunwa
tace ehmm ai lapya ta lau din amma bana ji..hawaye ke sauko mata sai ya maida kallon sa gaba daya kanta yace ban yarda ba toh meke damun ki kenan in ba hakan ba ure crying"
u alright?..
ta girgiza kai tace nooo ummah na ne..sai tayi shiru bata kuma magana ba... yace ummah ta tayi me? Ta fashe da kuka tace ta tafi ta barni bana jin dadi...

rungumo ta yayi ya shiga rarrashin ta batare da yace komai ba..
abunda kawai yake so tayi kenan cos yasan idan ba tayin kuka bazata samu sauki ba..
bai hanata ba ya kyale ta tana maganganun ta lafe akan kirjin sa tana kuka
Sosai sai da ta sa shi hawaye shima"tace shikenan ni  bani da kowa kenan koo ....to ni ma yaushe zan mutu ena so naje wajen ummah na...
cikin dauriya
Ya dago ta suna facing juna he felt sorry for her"abun ya dame shi sosai...ita kuwa ganin tears din sa ya sa ta dan shiga senses dinta tana kallon sa tana faman shessheka yace kar ki na cewa hakan kinji?duk wanda kika ga ya mutu lokacin sa ne ya zo dole muyi imani da hakan

Ta sunkuyar da kai kasa ya dada dago ta suna kallon kalon yace"har Kin mance abunda ummah take gaya miki kenan ko?
Why arent you praying for her kike kuka
,,ba kisan duk lokacin da kikayi kuka bata jin dadi ba ko baki sani bane...
tayi shiru ita dai yanzu bajin sa ma take ba kallon unctrolable tears dinsa take tana wondering don sai da ta yi sharing wayyanan maganganu kafin  ta samu sauki a zuciyan ta..

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now