*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**Page▶41-42*
A asibitin Faiza aka soma Dubawa don kuwa doc tuni yayi gargadi ma mijin ta shaheed akan kar ya sake barin ta ta kusanci irin wannan abun cos saura kadan ta rasa dan karamin abunda ke cikin ta. ....
Anisah kuwa kunya ne ke damun ta da bakar takaicin irin magiya da rokon suhan da tayi akan ta taimake su last nite she cant believe she just begged" a ganin tayin haka tamkar cewa mutum ne ya rusuna ya gaida dabba ...
Hakan ya tunzura ta ta yanke hukunci bata kara dawowa gidan ba bare suhada ido da suhan ta yi mata rashin kunya..Bayan sun koma gida A kabar zarah cikin fushi da jimami don itakam ta tsorata sosai rabon ta data yi ciwon ciki haka tun last 10months data zubda cikin majeed bai ma sani ba...
Tun da suka dawo daga asibitin tana daki ana dan kula da ita duk da dama bata jin komai a jikin ta yanzu ta warware ..ta wuni bata fito ba sai juyi take tana kulle kulle...ta dan tabe baki tace amma how comes hakan ya faru?daga shan drink sai azaban ciwon ciki wato yarinyar nan salon kisa ta dauko ko?
Chabbb.. to bada ni ba ta amma bakomai ni na san mezan mata daga yau akace ta taba zArah bata sake wa...babu abunda zan fasa indai wulakanci ne ai yanzu tafara gani babu abunda zai sauya.Nan ta shiga dressing room dinta ta chanchada wani kayattacen dressing
Jean ne da top designers da wani shakikiyar jacket
Sai qamshi take tana takowa ....lokacin ana neman karfe 2saura ta fito hoping that suhan na daki na bacci sai ta banko kofar cikin bunkasa da neman magana sai dai kassh babu suhan babu alaman ta...Sai ta sauko ta je falour ta kime akan chair jim kadan tasa aka jero mata maaikatan gidan "sai tayi musu tambayar ena suhan amma ba wanda ya bata kwakwaran amsa..
su biyar ne amma haka ta dinga sa su suna jeka ka dawo zuwa sama wai sai sun kawo mata suhan..she tot suhan tsoron ta take ji ta buya kar ta mata tambaya akan abunda ya faru da su jiya. ... da kyar maid sarah ta budi baki ta cee madam ena ga kamar fa ta fita ne"halan ma kasuwa taje..
Ta watsa mata harara"Yi min shiru da Allah..ohhh wato taje siyo muku maganiin da zaku kashe ni da shi ko?..
Taja tsaki ta mike tsaye "ku bace min Anan da ita babbar naku zan fara kamin ku .mbunch of idiots..ba wanda ya sake tankawa suna tafiya sum sum tana binsu dawasu irin kyamataccen kallo tana tsuka.
Tunda take bata taba sanin suhan na fita nan da nan ba sai gashi ance mata suhan ta fita a gidan..
Ita kanta da kyar ta amince da hakan a zuciyan ta ...Har ta shiga mota ana tuka ta ba abunda take lailawa aranta in ba hakan ba..
Tace toh ? Lallai yarinyar nan munafuka ce wato har ma fita take batare da izinin kowa ba?
Ko da chan ma tasaba ne ma ni ina nan bansani ba..hmmm tayi shiruuu chan tayi dan karamin murmushi
She just got excited haka kawai taji wani shaukin dadi ya lullube ta "toh fa in har da gaske suhan na fita a gidan ba tare da izinin kowa ba kenan barin gidana yazama ta numbered days don kuwa kamar a kunnen majeed ta dan fashe da dariya......cikin wannan tunanin tasa aka kaita don tayi ma zu faizah jaje..
Isarta ke da wuya suka shiga hiran abun daya faru har faizah ta gaya mata shaheed ya hanata sake cin abincin agidan ta ""tace zarah ya kamata ki dau babban mataki akan wannan Abun she cant play okay with our lives nidai nasan duk wannan shirin ta ne so take ta kashe mu..."zarah ta dan yi shiru daga bisani tace ma faizahn " kinsan ma meye kuwa?
Faiza tace sai kin fada
Tace ingaya miki yarinyar nan ta wuce tunannin mu..kinsan wani abu ijust get to know that fita take yi abunta ba wanda ya san ena take zuwa...
JE LEEST
SAKAMAKO
RomantiekYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah