tension

15.7K 808 91
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶69 70*







Washe gari tun da suka tashi a bacci zarah ta shiga zuba labari ma su faiza abubuwan da suka wakana a jiya sai dai bata gajiya sai da ta zuba yar halin nata na bagu da da jiji da kai ta gaya musu ai ita sam wannan bai dame ta ba..."meye kuma acikin gifts da tukiuci.. Cewar ta duk abunda suka bada suhan itama intana so zata mallaka makanta ba sai an bata ba..

Ita dai faiza ta san halin mutumiyar nata amma sai ta dada hura mata kai tana zuga ta daga bisani tace mata zata zo anjima taga kayan kawai sai suka katse wayar..

Suhan kuwa Da shike 2 days abubuwa sun sha mata kai bata motsa ba gashi har yau cpt ya cinye 2days a dakin zarah bata sha magani ba..

so bayan sun karya ta soma kawo kissina ya zame ya bar zarah nan ya biyo ta daki....

Zarah na lura amma bata ce komai ita dai ta kosa taga zuwan su faizah so sai ta dauke idanun ta...

Tun da suke shige ciki take zuba masa shagwaba tana kwance jikin sa tana kawo masa yaran ta cikin salon so da kauna...

Duk tunanin ta ai in few weeks zarah zata gama hutu ta dena damun su tunda ancinye 2 month ita da shi ne kawai a gidan su..

  Suna dakin suna shagalin su su faizah da wata sabuwar kawar buziness din zarah hajiya ramatu  suka iso

amma ita ta manyan ta sosai ga son duniya har ana ce mata hajiya mai idon naira...

Tun daga shigowar su take masha Allah da yanayin gidan har suka kAi shadhen zarah
a palourn ta na tsakiya suka baje da hira da shewa...

Aka soma kawo kayan motsa baki..bayan dan hira ta jawo su ciki

Anan zarahn ke nuna musu kayan da aka bata na gifts ...ita kanta faizah bata san abun har haka bane gaba daya sun sha mamaki da zarah ke bada labarin abubuwan da aka ba suhan....

tana ta bagu hajiya ramatu na kallon ta cikin tsananin mamaki aranta tace yoo ni wannnan wani irin wayewa ne da zarah?wannan ai shashanci ne da rashin sanin abunda ya dace
....taga ma bata iya bari a cikin ta ba " tace kawata gaskiya ena da magana dake kina bada mata wallahy...

Tace Allah ko rahmatu to mukoma falo mana sAi naji..

Anan suka zauna hajiya rahma tace haba zarah ni wallhy kallon ki bai ishe ni ba..ke har yaushe zaki dawo mace akan gidan ki kiyi rulling ?

Ta dan tabe baki ta maida kanta kan cusion faizah tace hmm tambaye ta fa ni naga alaman munafurci acikin wannan hidima amma zarah sam kamar bata gani.

hajiya rahma tace ai ba zallan munafurci ba ma harda makirci ...
amma ni dai saken zarah ya soma damuna har yaushe zan tsaya ana ririta kishiya wata almajira ma dangin tsiya yar cirani a gidana ena kallo chabbbbb...

Zarah na shiru Ta dan rolling idon  cikin rashin son maganan itakan ta tsani akushe ta ko ace bata iya ba amma seriouly tana so kam taga star dinta na rising fiye da na suhan yanzu amma ta kasa saukar da kai...

Anan suka shiga zuga ta magana kala kala..har da ce mata kawai ta sa suhan agaba itama dole tana yin duk wani hidima a gidan sannan tasa musu ido duk wani abun da zai kawo jin dadin ta ta hana....
as for dangin majeed hajiya ramatu cewa tayi ma zarah itama tayi kokari tayo ciki ko ba don komai ba don gudun raini da gutsiri tsume.

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now