part 14 page2728

16.9K 787 8
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶27-28*



Bayan mulewar zarah ciki Captain juyawa yayi yana kallon suhan wacce ta sunkuyar dakai kasa looking very tensed and disturbed ...a lokacin itakam fargaba ne ya ke damun ta yaushe zata iya hada zama da wannan matar dake jin kanta kamar wata goddess? Gata daga gani masifa ce..sai Ta danyi ajiyan zuciya..

Sai Aka bar mum da bada su faiza da ahmad baki.. Wanda ko minti 5 basu kara ba suma su kayi musu sallama suka bar gidan ...

Shima captain sai yayi yunkurin  haurawa "mum tace son..ena zaka je kuma ai baka kammala cin abincin ba ..yaso ace dama ba afada masa wayayi ba cos he enjoyed it amma yanzu kam he cant just eat from the hands that made it.. a hakan ma nadama yake dayaci wannan din ..sai ya dan fuske yace mum na koshi ne i wanna freshen up zan zo na sameki a room.. tace ok bakomai...

Shigar Zarah daki da kyar tayi calming kanta wato shi kishi kamar zawo yake in ya taso ba'a iya controlling dinsa in kuma aka denne shi sai ya barke ya barka da kunya..lol

altho zarah bataso ta nuna hakan ba amma ganin yadda kowa yake ririta suhan a wajen sai ya bata mata rai sosai ta harzuka

Gashi yanzu tana regretting dama ta shirya ne akan zata nuna ma koma wacece amaryan nata harkan aji da girma

wanka tayi ta sauya zuwa sleeping dress baki mai tsantsi ta kwanta babu abunda take kawo sai fuskan suhan"ohh god.. i wasnt expecting her to be this prety daga ena toh mum ta samu wannan? isnt she suppose to be bringing some trash..kai kai gaskiya akwai aiki it seems like im jelous ta fada cikin zuciyan ta..tare da sauke karamin ajiyan zuciya

Mum kam tuni ta lallaba  suhan ta kuma yabata sosai tace mata insha Allahu babu mai takura mata agidan nan..kuma in har zarah ne zata saba da ita don haka halin ta yake sai ta dan mata nasihan ta bi ta ahaka su zauna lpya....

Suhan ta amsa tare da bata tabbacin yin hakan...dan hira kadan sukayi suhan ta koma dakin ta ta sauya itama zuwa simple nite riga da wando mai dan kauri iya ankles din ta light pink ta daura hular paris mai kyau tayi kwanciyar ta..

10.35pm captain ya shigo dakin zarah by then tagama kullawa tana warwarewa har yanzu suhan ne a tsaye aranta wani abun na tokare mata kirji...jin shi ne ya shigo sai ta dada shan kunu ta hade rai..bai damu ba ya zauna dap murya ba yabo ba fallasa yace "madam what the hell was that for ?
since i dont even derseve a welcome atleast you can tell me what happen wai meye matsalar ne?..

Dama Zarah Kamar jira take sai ta juyo cikin masifa ..kallo ta watsa masa tare da cewa "wani welcome din ..ai ka samu welcome kala kala daga bakin wanda kake so nawa ne kuma zai dawo wani issure? Look !! a haqiqanin gaskiya ma you should be teling me welcome not me telling u ta dan watsa masa harara ta harde hannu......dariya ya kufce masa wani bin sai yaga kamar zarah taci brain"

Sai da yayi control ya dake ..yace ohhhh ai na manta..i just forgot that  im the wife and ure the husband so welcome yana gama rufe baki... cikin fusata ta kai masa dukan haushi a kirji

.hannun sa yasa ya kamota ajikin sa ya dan matse ta kadan duk sai taji ta rusuna ammaa sai  tana kakkaucewa..
daura kansa yayi kan kafadar ta
Yana dan mata dariya ta sani sarai ya gano borin kishin sa takeyi amma bai furta ba..cikin sassanyar numfashin sa mai dauke da motsamotsan kashe jiki
Yace ":i missed you alots.. ya daura lips dinsa akan gefen neck dinta yayi kissing..

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now