part25

18.8K 1K 39
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*





Show some love by VOTING.  😍😍😍

Idon sa har yanzu a rufe yake gam ya mata dabai bayi  da hannayen sa ya rungumo ta sosai kansa a gefen kafadan ta

Gaba daya ya  sai ya dawo ba abunda yake yi sai sauke nishi kasa kasa yana kokarin dawowa hayyacin sa"

Jin ta sake jiki tayi lakatar ya sa shi bude lumshashun idanun sa wanda suka taho tare da wasu zafafan hawaye

Kallon ta yake yi ta sake gaba daya bata ko motsawa baki na rawa  yace" ..am so..r..ry" ..ya dan girgiza ta a dan tsorace ko ena a jikin sa yayi sanyi... sosai ta bashi tausayi.

Bai motsa ba don Ya rasa mai zaiyi gaba daya shikan sa yanzu a birkice yake "Kallon fuskan ta  yake yi still bai daga ba jikin sa kuma bai dai na rawa ba a hankali ya shiga shafa innocent face dinta wanda ke fidda wani irin maiko tsaban wahala
.. .. yasa hannun yana goge mata zufan dake goshin ta  sai ya dan lafe kusa da ita suka kwanta tare gwanin tausayi" cikin sanyin murya ya cigaba da cewa"pls open ur eyes and look at me.  Im sory...kiyi hakuri kinji? Im realy soryyy" dan Allah ki yafe min' ita kam bata ma jin shi don ko ta dade da sumewa....

haka ya shiga jero mata kalman hakuri yana shafa fuskan ta karshe ya cigaba da hawaye na ban mamaki..
shikan sa bai san hawayen tausayin ta yake ba ko na abunda yake ji a ransa game da kanshi a yau din.

Sam ya hana kansa shiga yanayin da zuciyan sa ta dade da shiga a game da yadda ya same suhan a yau...
Ya dan tsora ta  ..gani yake bazata taba yafe masa ba ya san ya zalunce ta da yayi judging dinta watsatsiya tun farko sosai abun ya soma damun sa sai ya kasa samun nitsuwa wa ransa.  ..

Chan kusan minti 20 ana neman 2.45pm na dare lokacin yayi zaman diris da ita akan cinyar sa yana  kan aikin shafata ko zata dan farfado ....

chan daya ga abun bazai kare ba ga jikin ta ya soma yin dumi a gurguje ya mike ya dauro towel yayi hanyar dakin sa bai bata lokaci ba ya dau wayar salula dake gefen wani stooll wanda is connected to all services da ya shafi gidan bai ko kula da lokaci ba ya shiga kiran doc..a karo na biyu aka dauka sai ya bada umarnin su zo yanzu yanzu akwai emergency ...

Daga nan ya shiga wanka ya kimtsa kansa in not less than 10 minutes har ya sauya zuwa armless shirt ruwan toka da 3gtr baka kirin ya dau wayar sa ya kamo hanyar dakin ta ... yana zuwa ya same ta inda ya barta sai dai lokacin sosai jikin ta ya hada zafi..
ya daura hannu yana dan tattabata wa adan dame nan ya bude wardrobe ya dauko wata designated and simple cartoon shirt iya gwiwrta ta ya sanyaa mata kafin ya maida ta kan pillow  ..

gefe ya koma yayi tagumi a gefe yana kallon ta... Har sai da doc mary ta shigo wacce ke sanye da normal casual dress din ta  don ko lab cout din ma a hannu ta zo da shi.

Ta san dai aikin ta ne kula da duk wani abun da ya shafi rashin lpya a gidan shamud amma ko da ta soma ba ataba kiran ta a irin wannan lokacin ba

..baiko amsa gaisuwar ta ba yace yawwa..
doc pls ki duba min ita yayi nuni da suhan din
A gaggauce...yace pls check is she owryt ko asibiti zamu je ne? Can you pls do somthing fast.. .." yanayin sa kawai take kallo tace pls calm down sir bari na duba ta...
Nan ta ajiye safety box dinta agefe ta haura saman gado ta shiga duba jiikin suhan

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now