HABA MUTANEN ARXIKI NA KUNA kOKARI BUT I NEED MORE ENCOURAGING VOTEs AnD COMENTs NOT ONLY VIEWS ..NI DA NAKE SHIRIN MUKU TICK TACK UPDATE*wink* BUT SERIOUSLY kUNA SACE NI Uhmm AM NOT HAPPY GASKIYA ..lemme seee some changes frm now on pls
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*Rawan dari suhan take kamar wacce ta fito yankin kasar eskimo musamman yadda taga zaratan maza sun zagaye ta da guns a hannun su.
Daf da ita cpt MJ ya dakata tana duban ta da idon sa mai tsoratar wa,she can't take the horror sai ta lumshe ido cikin firgice bakin ta ya soma bari gashi tana so tayi magana amma ta kasa motsa bakin ta tsaban yadda cikin ta ke bada sautin kuuuuuu yana gululu kamar mai shirin zawo ....baice komai ya juya gameda streching his hands dinsa ma security nan aka mika masa bindiga
Ba wani bata lokaci fuskan sa a shake ya daga gun din ya daura a Kanta.m..start talking now meya kawo ki nan? yace a tsawace sai da ta girgiza ...bai bari ta dawo dai dai ba ma ya kuma cewa
How did u get in here?
Ke barauniya ce?Ta fashe da kuka ""Noo.o..o..o no...no oga.. sir...,kayi hakuri dan Allah ni..ni ba barauniya bace bakin ta na rawa..hawaye nakan bulbula still shaking involuntarily,
Cikin kallon mamaki ya danna mata harara"In yi hakuri?ohh my god..Get on ur knees,ke wacece?Bata amsa ba Tayi saurin zubewa kasa tayi kneeling Don Tamkar a military squad haka suhan ke jin kanta... muryan sa kawai wani torture ne bare kuma yanayin sa ,
'kayi hakuri dan Allah Na...y.i k..us..kure na shiga maka bo..o..th ni ba barauniya bace wallhY..Kayi hakuriii oga,sir dan Allah nace fa wallhy ban karawa,
Ta dukar da kai kasa still sobbing heavily "Im sor...ry ta dada fada cikin magiya tare da kukan tsoro'Sai ya sauke gun din yace"Toh What tok u to my booth in ke ba barauniya bace?taya akayi kika bude min mota..did u know me?kin taba gani na? Ya fada dagangan kamar bai tuna ta ba ma
Tayi saurin girgiza kai alaman a'ah sai dai baisan hakan amsar na meye bane..Uhmmm uhmm.mmm a hotel din nan ne..nan Ta budi baki da zimman Tana so tayi masa bayani ya dakatar da ita..
Ohhh just hold it there ..hotel? kece dazun kika buge ni kamar kin buge sa'ar ki and then now you reluctantly get into my closed booth batare da sani na ba?Tace..A.ah ,pls ogar sir ka tsaya kaji ..
Just shut up ,ya dakatar da ita cikin fada "u dont talk when am talking ke waye? stupid gal kama bakin ki nace.. daga yanzu kar ki sake magana anan sai nace
Tuni ta daburce ta kame bakin ta a gaggauce Ta gyada kai cikin sauri sauri tana binsa da ido still sobbing heavily
Salehhh... ya kwala kira da coarse voice dinsa kakkaura sai da ta karkace da kneeling dinta don tsoro
Kawo min dushan,yace ya koma baya ya tsya abunsa aka bar suhan a tsakiyan fili
Sai kiiiiyytt taga ana janye wani katon cage ,zumbut ta mike tsaye taja da baya nunfashin ta na neman daukewa,
Na shiga uku ta daura hannu akai tana fada cikin kuka.
Police dog ne kosasahhe sai jan shi ake a chain har gaban Cpt MJ.
Hannu yasa yana shafa shi ,in a familiair gesture sannan ya masa izinin zuwa kan suhan.Dushan na tafiya setin suhan""Zangani ko ke wacece da kai na ya fada aransa,i think wannan barauniya ce ya fada ma guard da ke tsaye wajen still in maximun raspect.
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah