*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**Page▶67 68*
ba laifi da safen ma sai da ya taimaka mata sosai cos anan ne asalin laulayin cikin yake tashi dawowar sa daga sallahr asubahi ya zo ya same ta still anan kwance tana maida nunfashi ya dago ta suka koma kan gado ajikin nashi bata yi wani minti 5 ba ta koma bacci.
Zarah kam tuni ta cire zancen aranta cos ta dauka da gaske laulayi suhan ke yi.. ita yanzu ma so take ta koya ma ranta jin dadin ganin suhan a wannan halin wahala but is not happening..
Duk yadda take son daurewa yaki kishin cikin nan dai na nan na damun ta deep within her heart she feel bad about the prgnancy...Wajen 9.30am suhan ta farka ganin shi ya dukukune ta yana bacci ya sa ta sauke kayataccen murmushi
farin cikin ta kenan ta ganshi kusa da ita ita kadai ako yaushe...Ta shafo fuskan sa aranta tace yanzu muka fara my life... ta daura masa kiss kan lips shiko kamar wanda yake jira taji ya kame labban nata.. tasha mamaki ashe ba baccin yake ba "a ranta tace thank god ban yi magana a bayyane ba...ta sake masa jiki suna kissing har ya mike zaune da ita yana shafa ta..
gefe da kafadar ta ya ajiye kansa yake sauke nunfashi kadan yace am glad preety na ta tashi har tana min kiss" tayi fari da ido cikin shagwaba tace ' ai dole na ma tashi bayan ka daga hankalin ka ce maka akayi zan mutu...yayi dariya yace god fobid kar ki sake cewa haka kawai bana jin dadi ne yadda litle one ke dama min ke i cant wait to have u back ya dan jawo suman ta gefe ya manna mata light neck nibble kiss ta lumshe ido...sosai take jin ta garau cos komai ya washe yanzu...
Hirar soyyayya suke sha sosai kamar basu ba...ya bi ya mance da komi yana bata attentinon dinsa..
Pretylove ena so mu gaisa da baby n..yana fada yana Kokariin daga niten ta
Tace yanzu? Ya gyada kai tuni ta shagwabe tace
Noo ai bacci suke ba a tada su "ta dan ja sam taki ta kyale sa cos tasan in ta yi garaje zasu afka ma juna...and she dont want thatita dai so kawai ta koya ma zarah hankali ta gwada mata ita ma shegiya ce kuma majeed nata ne zata iya kwace shi amma bata da niyyar shiga hakkin ta ta wannan fannin...
Ya dame ta lallai ta kyale sa. Yana shafa cikin yana cewa please prtyy ..
Chan tace su shiga wanka to zata nuna masa..
.ba tantama ya bita suka shige showeer cos yanzu bata son bathtube saboda qamshin nayin mata yawa...
Hes is so hot so bai jira Anan ma ya shiga latsa boobs dinta yana tsosa he cant resist them cos suna dada sauyawa suna cika suna kara girma he can spot the difference...
Ganin in ta biye masa zai sa su wani hali ta masa wayo suka samo suka fito
...anan ya barta ta shirya shikuma ya shige room dinsa straight....Haka rayuwa ta chigaba duk ranar kwanan suhan lpyar ta lau amma batata aikata komai a gidan komai yi mata ake sai dai su sha love dinsu
zarah ko bata damu ba da ba ta samun majeed a tunanin ta is good that a kowani dare suhan ke shan wahala da laulayi ta dauka ko hakan ne ko da yaushe
aranar da majeed yake wajen suhan shikan sa yana mamakin komai yadda yake zuwa mata da sauki he tot ko don presence dinsa ne take samun karfin gwiwa but still sai ta dada cinye sa da wayo ta dada cusa masa tausayin ta aranshi ..
CITEȘTI
SAKAMAKO
DragosteYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah