*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**ORIGINAL PAGE ✅*
there has been a mixed Up ga asalin nan pls
*Page▶25-26*
[9/4, 13:40] Surayyahms🔥: 25 26
Mum tace zara yadai lapiyar ki kuwa where are you? Ta sake tambayar ta..Zarah kam sai ta dada kara sautin kukan nata dagangan ' tace ena abuja ne ..
mum ta sha mamakin jin hakan amma sai tace ohhh..
Zara ta cigaba cikin sigar kukan makirci har ta na jan shessheka"mum kiyi ma majeed magana..Wai shine dan na fada masa na tafi bai ma tsaya ya saurarani ba ya ce wai na dawo yanzun nan mumy na ce fa bataa da lapya tun jiya take kwance "" toh shikenan ni bazan kula da mama na ba kenan mum pls ki sa baki cewa fa yayi in 1hr na dawo ni gaskiya bazan dawo yau ba sai mumy ta warke...ta karasheh a karkace tana jan numnfashi...Mum tagama jin ta batace komai ba ta tabe baki ta dube shi batare da ta katse wayar ba.."majeed kaji ai tace maman ta ne ba lpya?pls let her be mana...yayi dan karamin ajiyan zuciya ya dan kau da kansa cos yasani sarai ba gaskiya cikin lamarin zarah ....sau nawa mumyn nata ke ciwo bata zuwa ba shidai yasan akwai abunda ya kaita chan ba wannan ba amma sai ya bari kawai a haukan kishi ke damun ta...
Ya karbe wayan ba yabo ba fallasa yace.ena mum din take bani ita mugaisah ..zarah batayi expecting zaice hakan ba tuni sai ta daburce baki na rawa "tace uhmm ai..ai bacci take yi doc yace kar ta ..ta tashi sai chan chan anjima ..ta murkudi baki
Yace kk..i will call her bak anjima Allah kara sauki bai jira ta sake magana ba ya katse wayar ya ajiye ma mum akan gado..
Nan ba wani bata lokaci tayi masa rakiya private jet dinsa ne ya kaisa chan uS enda babban ofishin sa yake kafin ya fara setting operation
Zarah kuwa ko minti 5 bata kara ba ta danna ma mumy rabia kira ta dauka ""tace hello yar arbarka ta zarah tace good mrning mummy na amma akwai matsala fa.."
like how wani irin matsala kuma zarah?..
Zarah tayi ajiyan zuciya "mumy kedai idan captain ko mum dinsa suka kira ki kice ena tare dake baki da lpya sosai kinji?....
.mumy tace bangane ba where are you zarah...
tace ""ena scotland me tare da su Ahmad look mumy nasan bazaki fahimce ni ba yanzu dana so sai na dawo muyo magana ....mumy tace "noo just tell me now meyakai ki scotland kuma ..
Ajiyan zuciya zarah tayi tace mumy naje meeting ne i want to start my career ko captain yana so ko baya so "can you imagine dat wai anyi auren captain jiya..?
Wani dum Mumy rabi ta ji a jikin ta gaba daya take ta sake kan wayar lakatar ya zame ta ja da abaya..cikin tsananin mamaki ta ce me kikece zarah?aure ,majeed din? ..zarah tace kwarai kuwa wannan muguwar mum dinsan ta sashi yi dan dole "but he claims he dosnt know the girl amma bazan zauna ya raina min wayo ba...
. Hmmm gaskiya ne wannan amma nasha mamaki "good kinyi dai dai mumy tace ranta a bace..
Dont worry mum cewqr zarah kamar bata damu ba "yawwa mumy shyasa ma kikaga na bisu Ahmad kema ki shirya min yanxu ena so na hada contacts ne daga sai na sama ma companyn da zam fara processing babban mafaka kinga koma wacece ya auro ta shigo gidan tasan nafi karfin ta
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah