*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**Page▶33-34*
Ajiye farantin abincin tayi cikin sauri ta shiga binsa a baya yana tafiya har sai da suka kai ta baya ..
wani bangare ne wanda bata taba shigar sa ba a rayuwar ta wajen ya mugun haduwa
Bishiyoyin ne amma na flowers masu manyan branches rairayi mai sanyi ke busawa amma kowa da kalar flower da yake dropping wasu pink wasu yellow wasu red so lovely
Sai tafiyar sa yake ita kuwa ta na biyo sa tana kalle kalle.Gaban wata jahilar mini garage suka isa wajen har na damshi damshi cos daga gefe kadan akwai karamar pond na fresh ruwa blue yana kwalala ..
Wani karaman garage ce a wajen mai dauke da 3 prominent cars bughatti ciron,lambhorgini da wata irin cardilac...
Har ya bude garage ya fito hankalin ta yayi nisa wajen kalle kalleYace keee!!!
A dan razane ta dago tace ye..ss sir..
Dan karamin Tsaki yaja ya ce zo nancardilac baka kirin a dungule ya fito da ita ....wani tiyo yayi mata nuni da shi yace wash it kiyi sauri zan fita...
Tayi masa kallon sama da kasa bazata amma sai ta fuske batace komai ba ta dau abun wankin ta koma jikin motar ta soma tsiyaya masa ruwa..
Waje ya samu ya zauna daga wani cool down yana latsa waya yana kallon shirmen data keyi.. Chan ya tashi ya bar wajen minti 5 baiyi ba ya dawo tare da maid
kaya ne a hannun ta na uniform sky blue and white ta biyo sa da shi
Yau kam riga da skirt na atamfa ta sa ta yafa dan kwalin akan ta cos in bata sa bra ba sai tana jin ta daban ganin su ya sa ta dan dakata hannu kawai ya mata ta karaso
Kan ta zo ya karbe kayan uniform din ya ma maid izini ta basu wajeBa wanda ya sake tankawa cikin su yace take!! wannan zaki sa in zaki na wanke min mota..
ba tantama ta karba zata bar wajen ya ce " cmon get back my friend ena za kije ? Kayan zan sa ta fada tana maida masa kallo a kasale
Me zai hanaki sanzawa anan din "cewar sa batare da ya kula ba
Ta gwalo ido "sir ...mmmmm ai ba wajen da zan sa kayan anan ""yace zaki sa ne ko sai ranki ya baci....Ta turo baki a hankali ta warware kayan yana tsaye yana binta da ido duk ta takune fuska tana kukkuni ciki ciki ta rasa ya za'ayi ta soma cire kayan jikin ta..bata hankara ba ji tayi ya yaye dankwalin kanta ya jawo ta da karfi ta kai kan kirjin sa' ""ni ka kyaleni ba gashi zan sa ba ..ko ya kula ya shiga zuge zip din rigar ta....murya na rawa tace kayi hakuri mana... idon ta suka ciko karkarwa jikin ta ya soma yi amma bai hakura ba saida ya sullebe mata kayan jikin ta kaf bai sa mata uniform din ba sai ya sake ta ya koma gefe ya kyaleta daga ita sai pants
ta kankame jikin ta hannun ta duka biyu ta sa ta kare boobs din ta...tare da sunkuyar da kaiMe kike jira?ko sai na zo na miki abunda baki so Ya fada sounding geek and serious..
Kusan mint 3 ta dauka tana saita kanta A sanyaye ta jawo unifrom din ta sa.. Da shike ba size din ta bane sai ya mata guntu iya cinyar ta ya tsaya gashi ya kama sosai sai jaye jaye take
Uffan bai sake cewa ba gaba daya ya shagala wajen bin surar jikin ta da zafafan muhawwara a ranshi'"
Ita ko suhan ba abunda ke ranta illah bacin rai da tunanin rayuwa har Ta gama jika kayan nata da ruwa garin wanke motar bata hankara ba
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah