35

24.9K 1.3K 76
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶63 full page*



VOTES before reading and share ur views graciuosly cos alots happen here lets go


Tana tafiya kirjin ta na bugu har cikin ranta take jin yau gaskiya in bai taba ta akwai matsala bata damu lallai sai sex ba altho shi tasa arai but ko dan wasan da da yake mata ta samu she will be fine..

Tana kan tahowa  ta zo daf kwanan site dinsa ta tuno da maganan antu jamila sai ta sauya hanya ta koma kitchen..

She dont actually know in maganin gyaran da ake bata na aiki cos tunda ta ga kwana biyu bai rabe ta ba ta sai ya ke sa ta daubting ai ance mata idan tana da dadi sosai yayi sau daya bazai so ya dena ba gashi dai yana sata jin mugun sha'awa amma kuma majeed baiya kulawa ....ita dai ta shanye duka amma  yau tana so ta sake jarawabawa tana kaiwa kitchen ta nemi lipton  da koyi ta hada ta kada ta shanye da kyar tana motsa fuska..this one too anty tace mata quick action ne
Jin bakin ta na mata wani iri ya sa ta zuba milk kadan a cup ta sha ta kamo hanya sai dakin sa..

Da sallama Tana turo kofar ta hango sa kwance babu riga jikin sa sai gajeren wando ga jallabiyar sa chan alaman yanzu ya dawo daga sallah. .

Tana tahowa ta kalle time its 5.56am dai dai
Yayi kamar yaji muryan ta amma bai juyo ba har sai da ta zo daf da shi ya amsa salllamar ta...

Cikin salon yauqi da rigima ta kwabe fuskan ta kamar mai shirin kuka tace captain soldier?

Ya juyo a kasale kamar zasu gogo juna ya daura mata shanyayaun idanun sa anata with a very sexy and hot glance...yace good mrning preety lpya kuwa da sassafen nan?..ta shiga mutsuka ido kamar little girl wacce ta kawo kara ya taso kadan yana duban ta yace suhan lpya? Wani abu ke damun ki ko...toh tell me mana muryan sa a sanyaye yake maganan cikin kula yana duban yanayin ta ..daurewa tayi ta zare kunyar dake neman takura ta dan fashe da kuka ya kalle ta in amusement yace ahhhh pls talk mana bana son haka fa..wani abu ne ya faru? Ko baki da lpya ne da sauri ta gyada kai cikin shagwaba alamn eh bata da shi tace kuma kaki ka kulani sai ciwo nake ji cikin kananan kuka ta karashe tana kallon sa... yace subhanallhi ena ke miki Ciwon since when? A dame ya fada yana sa hankali kanta...ta goge hawayen ta fuskan ta cike da jan aji tace neva mind dama kawai ya dame ni yasa na zo nan ...yace no no no preety shime har da kuka comn gaya min..taki sam yace toh tashi muje asibiti tunda baki so na sani tace chab..ni ba zanje ayi ta matse ni ba ni gaskiya bazan je ba..yace matse ki? A ena? Wa zai matse ki

tace a wajen ciwo..yace ena ne wajen nuna min nagani...ba musu ta dan zare mayafin gefe tayi parkin suman kanta tayi doghnut  da shi..tana dagawa sai da ya tsuke baki yana hura iska a hankali ganin freshness din jikin ta  ga nigtie din data sa na neman haukatar da shi lokaci guda..muryan sa ke neman yin rawa ya dada matsowa  yace ena ne preety nuna min
Ta kwabe fuska kalar tausayi ta pointing masa kan nonuwar ta da suka nuna kamar sun kumburo da hannu...tace zafi yake min tun ranar har yau bai dena ba

Ya kalle ta a gurguje ya sake duban su sun kumburo kam sosai gwanin sha'awa gashi gaba daya yana kallon su daga cikin net din in full sai ya sa hannu ya dan shafa a hankali yana bi murya kasa kasa yace" preetyhot girl ai dole yayi zafi kin kara kiba baki ga sun kara girma ba...cikin salo ta girgiza kai tace noo ba hakan bane...ya zame hannu nitien kasa ya sa hannu ya fitar da guda daya daga ciki kadan cos gaba daya ya jishi a on...ta sake dan karamar  nishi yace menenee toh tace ai tun da nayi period yake min haka..ya kama ya murda kadan yana lailaya wa baice komai ba ya jawo ta saman gadon suna fuskan tar juna idanun ta kamar mai jin ciwon da gaske  yace bari na duba miki toh a hakan yana lallabata yana karasa cire rigar nata sai da ya zame su tas ya barta da panties wanda da shi babu duk daya...

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now