*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**Page▶29-30*
Darajar mum Suhan sai ta maida maganar ta ciki ta dukar da kai kasa take sai ta rusuna kadan tace sannu da shigowa hajiya....ta juya zata bar wajen "mum tace dawo nan suhan...
sannan ta kara so itama daf don su zarah su ganta da kyau..
Zarah Dan karamin tsuka ta ja ta kau da kai..
Duka friends inta suka mike tsaye don gaida mum ..
Amma mum bata amsa gaisuwan kowa daga cikin su ba fuska
Ba yabo ba fallasa tace ku dakata min...."ta jawo hannun suhan ta kawo ta tsakiya gaban kowaTa nuna suhan"tace this is mrs suhan shamud the second wife to my son majeed wato mijin kawar ku zarah..
why am telling you this is saboda ni kamar uwace ma zarah da kuma ita suhan so dukansu dai dai suke a gidan nan u shud all know..
And next time in har kun san zaku xo gidan nan don kuyi disrespecting dinta then am sory i must have to draw a line bana son wani ya sake kawo min kafar sa anan
..idan ita zarahn naku bata da hankalin da zata sanar daku haka "then i am due i wont take any nonsense in my home.fatan kuma kowa ya jini da kyau?....mum ta fada calm tana binsu da ido mai dauke da kwarjini tare da dakewa
Sukayi tsuru tsuru da ido kowa ya sadda kai kasa tsuliya azage cikin jin kunya banda aneesa dake watsa ma mum harara da gefen ido
A lokacin Sosai ran zarah ya baci ..sai tafara kukkuni tana cewa
U are neva tired of embrassing me.. a gidan nan kowa sai ya takura wa rayuwata nikam ban san mena tsare ma wasu ba..
mum na ji amma bata amsa ta baShaheed yayi dan gyran murya yace kiyi hakuri madam ..pls accept our sincere apology maaam
Mum ta dan yi murmushi Tace its ok"
So Ladies and gentle men if u dont mind u may take your live now pls..mum ta dan musu nuni da hanya tana smiles din karfin hali don kuwa ranta abace yake matukawani irin firgitatcen ihu zarah ta daka tana cewa" akan me? No one is leaving here tayi sauri tasha gaban su ahmad har tana haki.. as you can see am having a succes party kuma nida gida na babu wanda ya isa ya hana ni yin abunda nake so....ta fada cikin fada kamar zata bugi mum..batayi aune ba sai tau mum ta dauke ta da wani makahon mari mai kara..sai da kowa awajen ya razana
Bude baki ahmad yayi zai yi magana mum ta dakatar da shi da cewa pleasse ...ta sake musu nuni da hanyar waje ... baki shiru kowa ya fice madel madel...har suka fita zara bata dago kai ba hannun ta na manne akan kuncin ta ..
Suna fita ta juya a fusace zata haura sama mum ta daka mata tsawa tace.." come back here ban gama dake ba..dan dolen ta ta dawo ta tsaya wanda yayi dai dai da shigowar captain shima he was looking tensed ya iso falon cos a hanya suka gamu da su aneesa wanda ba abunda suke yi sai zage zage da masifa koda ya musu magana
Some of them ko kula sa basuyi ba suka wuce abun su wai adole suna taya zarah fushi..Ganin su cirko cirko ya sa shi tsayawa yana bin su da kallo baice uffan ba tukun
"mum tace naga kin yi kaurin wuya sosai wato har kece zaki sa yar mutane agaba ke da abokan kina ci mata da iyayen ta mutunci wai ke wacece ma agidan nan na tambaye ki?
ВЫ ЧИТАЕТЕ
SAKAMAKO
Любовные романыYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah