31

21.2K 1.2K 46
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶57  58*




Ajikin jirgi Bacci take kan kwasa akan kafadar sa bata san lokacin da suka iso ba...

Wani karamin town suka sauka wajen is very quiet and peaceful dadin karawa dama kasar gaba daya albarkatacciya ce da niimomin Allah tare da kawatatun natural enviroments masu dauke ido da furanne masu qamshi..

its a believe that ko wani ganyen fure a kasar tana kamshi da kanta kasa ce da ta shahara wajen tarihi don anan aka soma sauko da annabi adam A.S da matar sa hawwa farkon zuwan sa duniya...

Wajen da suka nufa is far from the city kusa da wani haddaden island ne a tsakiyar teku amma su ta baya suke cikin wani katon wood hause mai kyau da tsari..
it seems like ya san wajen sosai kuma ya sha zuwa nan amma ya dade bai zo ba..

Ko ena ashirye yake tsaf masu aiki suna ajiye lugages din su ya sallame su gaba daya Akan gadon sa madaidaci ya daura ta ba wani kayan duniya bane a wajen sai dai yadda aka tsara shi yayi kyau
is more simple  and relaxing..ya ajiye ta kan Gadon ya kimtsa kansa tsaf wardrob ne mai kofa biyu ya bude babu komai aviki in banda kananan kaya ya dauko daya daga ciki ya sa jeans ne amma iya gwiwar sa takai masa sai ya sa singlet fara mai kyau yayi waje...

In banda shuke shuke da flowers babu abunda ke zagaye da su wani favourite space din sa yaje inda akwai mountain swing na flower dogo  da chan  su kanyi training da shi da best freiend dinsa mahmud idan suka taho tun suna kanana..

So sai ya haura ya kamo igiyan gaba daya wajen yayi duhu babban mountain ne suka rabu kashi biyu  idan yayi lilo sai ya tsalle ke da shi tsakanin su duka ya sake dawowa da shi....
hakan dadi take masa don yana sa shi tuna abubuwa dayawa game da rayuwar shi ..kamar da chan lokacin da bai da damuwar kowa a zuciyan sa akwai baban sa da maman sa da abokin sa mahmud...akwai absolute peace of mind har sai da ya zo ya aure zarah  kafin ya mance da komai...

Ko minti 20 bai karasa ba  mood dinsa ya sauya wani dadi da karfin gwiwa ke ratsa shi

Daga daki suhan ta motsa laushin gadon ke janta amma a haka ta daure ta bude idanun ta da kyar...
farko tana ganin wajen sai ta sake lumshe ido ta rufe kirif da niyyar inta bude zata dawo normal...
Tana sake budewa taga ena har yanzu wani waje yake nuna mata...
a firgice ta mike tana salati har zuciyan ta na bugu gaf gaf kamar zai fice....

Ta soma dube dube..taga  dai ga daki da komai aciki kuma fankacece ne ta dada mustsaka ido tace ko mafarkin film nake yi ta fada a tsorace...

Not withstanding ta yaye bargon ta sauko kasa har saida ta soma tafiya zata yi leke wani wood ya dan ja  jelar rigar ta batare da ta kula ba ta shiga ja itama zata kwace.chan data dawo hankalin ta ta soma kallomln kanta a hankali ..ido biyilu sukayi da wani mirror ajikin bango an masa kwalliyar da flowers  ta Ga kanta taga kayan dake jikin ta ....

wani irin ihu ta tsala 
Tana tattaba a kanta a rude...
Tace wayyo Allah na na shiga uku ena ne nan...?
Waya samin wannan kayan ni bana wa bane ta shiga kwabe fuska.....tuni hawayen rudani suka sauko mata tama mance  da shi..

Ta rasa yadda zatayi ta soma kiran help " tun tana fada a hankali har ta sake tana dube dubee window ta kai tana lekawa ta ga duhun forest din da suke ciki a razane ta dawo tare cewa hasbiyallahu wa neemal wakeel ...kasa ta koma ta zauna tayi tsuru tsuru ...ta fara magana da kanta tace calm down suhan kiyi tunanin ba wanka kika fito ba  ko kinyi bacci ne aka sace ki to waye wannan me nayi masa a rude take fada tana dan bubbuga kanta kamar me shirin tuna abu...

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now