part 12 ..

12.2K 868 11
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶23-24*



Daga bakin kofa ya tsaya don Alokacin jin kansa yake free don har zuciyan sa ya gama shirya masa yadda zai na cin uban suhan daga yanzu a gidan nasa..
a ganin sa zai bata wahalan da zaisa yadda ta sa mum ta sa shi auren ta haka ita dakanta zata sa mum ta warware .

Itakam Ko motsawa bata yi don kuwa kallo daya zaka mata kasan bacci ne mai cike da wahala da kunci da nauyin xuciya..

Ga wani uban shessheka da take ja har kirjinta na dagawa a hankali  sai ya soma tahowa setin inda take yayi zaman sa akan side drawer ya kura mata ido....

Looking at her very innocent cute face.."waje daya ta rakube ta takune kanta tare da nade hannuwan ta kamar jaririya akan kafadar ta ko ena jikin ta a kame ta sake sai bacci takeyi "nan  ya dada duban ta yace mmmm"amma ancuci kyakyawan halitta..just look at her she is soo beautiful amma bata da good personality ni bansan me suke ji ajikin maza ba da suke watsar da kansu ..yayi kwafa ranshi haka kawai yake baci..

A haka Kusan minti 10 ya dauka wajen yana kan kallon fuskan suhan zuciyan sa  na admiring duk wani tsari da lungu na halittan kan fuskan ta amma sai dai sam ya kasa ganewa sai ya dauka ko normal ne shi dai gaba daya so yake yanajin haushin ta.

Yana Cikin hakan ta motsa kadan tayi wani wawan yunkuri gamida murdawa alaman jikin ta yayi tsami daga yanayin kwanciyar ta mayafin kan nata sai ya warware yayi gefe suman kan nata ya dada sukurkucewa dama gashi kan nata ba akan pillow yake ba daf yake amma bata daura akai ba

Sai ya dan ja da baya tare da dawo dakan shi cikin seti..xuciyan sa ne tace majeed  ka nitsu kar kabari ta ruda ka da halitar jikin ta kamance da qudirin ka a kanta..
dama chan haka watsasun mata suke kayi hankali majeed ...kar ka shagala kaifa kafi karfin karuwa in mata ne baga zarah nan ba.?

Sai ya daure fuska shi kadansa ya dada fizgewa ya sake maida hankali kan suhamln nan ne ya lura da yadda take moving uncormfotably da closed eyes dinta alaman wani abu ke damun ta...  shiru yayi ya kure ta da ido chan sai ta sa hannu tana dan sosa kunnen ta har ya fahimci ashe strands din gashin kanta daya barbaje ke shiga mata bulin kunne ba shiri ya sa hannu ya zare mata su sai ya shiga maida mata suman kanta baya gaba daya yana yi yana shafawa a hankali...sosai ya a shagala amma bai gane ba don alokacin ko xuciyan baya jin maganan ta..jin inuwar hannun sa akan ta yasa ta bude ido a hankali suna hade ido ya zare hannun sa cikin sauri ya dan ja da baya itama firgit ta mike tayi baya da sauri tana maida numfashi...

ko magana bai mata ba ya kure ta da mugayen idanu cos haushin kansa ya fara ji da yake saurin fadawa wani yanayi"yace anya ma na shirya cin uban yarinyar nan kuwa ohhh  my god whats wrong with me? Yake tambayar zuciyan sa.

Kuka suhan ta soma yi a hankali don kuwa kanta ne ya soma mata wani azababben ciwo wanda ya dada tunzura captain..ke!!! Ya daka mata tsawa
Kukan me kike ma mutane anan..?

Tayi shiru tana faman rage sautin kukan amma tsoro takeji sosai gashi ha kowa alaman waje yayi nisa kowa na bacci.

Batayi wata wata ba A hujajan ta sauko kasa tace ""kayi hakuri nasan nayi maka laifi amma dan Allah kar kamin wani abu
... ni wallhy bana son auren nan ka sake ni na koma wajen ummah na na rokeka

Kallo ya bita da shi Yayi tsaki ya kau da kai kamar baiji ta ba "Yace wai ma kukan me kike yi ena tambayar ki

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now