DILEMMA

14.8K 1.1K 82
                                    

[9/13, 16:01] SURYYAHMS: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*


    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*





HABA WATTPAD😑😑😑😑 Kuda nake alfahari daku
YANZU ba votes ba ma zallah KUN RAGE komai ma ko baku jin dadin book din ne?PlS teel me makai here
I will be off gaskiya your votes will qualify my next update 🤗🤗

Daga bakin kofa tayi breath in and out ta kawo makanta karfin gwuiwa sannnan ta dan buga knocking..jin muryan zarah tana waya ya tabbatar  mata hala majeed yana wanka ne kamar yadda tayi harshashe bata jira wani 1 second ba ta shigo...

Sai da kirjin zarah ya buga da suka hada ido ...light make up tayi amma sanye da wani tsinnannen nite ruwan toka mai tsantsi

dukannin karan boobs dinta na nunawa sannan yabi shape din jkin ta da kyau ya kame har yana wani lankwasa wajen tozon cikin yana nuni boro boro hannun ta sa akai kai tana shafo shi....

Da shike tsayin niten ya so ya zarce gwiwa sai bata dauko jacket din ba but ko makaho yayi a rangama da ita sai yaji wani abu aranshi....

"kallo mai cike da ban haushi zarah ke binta da shi ta katse wayar "Cikin wani takurrarren kishi ta mike daga kan gadon nasa tayi murya kasa kasa kamar sarauniya ta ce ke kuma lapya? Wani munafurcin ne kuma ya kawo ki nan ashawo....

Murmushin mugun ta suhan tayi mata itama ta saukake murya cikin kissa tace nazo na dauke abuna ne ko ban isa bane?

..zarah ta mike afusace zata yi masifa don harga Allah rainin suhan ya soma isan ta" daf har ta sauko kasa suka soma jin  motsin kusa kusa alaman majeed ke fitowa "
kafin kace wani abu suhan ta sauya fuska a gaban zarah ..da dan dagun muryatace anty zarah dama nazo na baki hakuri ne kiyi hakuri kinji? Nayi miki laifi bazan  kara ba "zarah na so tayo magana ta katse ta da sauri """kituna mum tace nifa sis din ki ne kuma babu wanda yagi karfin kuskure arayuwa...

Abun ya ba zarah mamaki matuka ta sake baki a shashance tana binta da kallo she's now speechless ga shi har majeed ya fito yana jin
su.

Take suhan ta marairace ta  dada sauke kai kasa..

abun na kona zarah sosai a ranta sai ta dago a zafafe tace dan ubanki bazan yi ba...wallhy munafurcin ki bazai yi aiki akaina ba ki fice min adaki

Ehen "sai yau zaki zo ban hakuri  da kika ga ya dawo bai kula ki ba zaki zo min da kisisinan banza da wofi ko?
wato salon shan maganin laulayi ya kare kin bullo da wani ...
Ran zarah ya mugun baci har bari take tana maganan....

Suhan kuwa ta cije ta cigaba take ta soma sauko da kananan fake tears ta dada saukake murya har ta na batan kalmomi tace"ehmm ..mmm bakiyi karya ba anty da gaske ke ne don na ganshi ya sa na zo
amma ba da niyyar wani abu bane ki fahimce ni pls
nasan yau ne kawai zan iya samun ki ai kina zuwa aiki kema kinsan ba yadda zanyi na biki chan bai ce naje ba..

Im sorry anty dan Allah kiyi hakuri..

Suna hada ido da suhan she felt like shouting  ko don Ta samu saukin wutar da suhan Ke kunna mata  a kirji she knew that karya takeyi duk words din Da take fada drama ne kawai
Don Ta dawo da majeed wajen ta shi dai baice komai ba......

wani birktaccen tsawa zarah ta daka mata cikin Fusata tace pls get lost ki fice min a daki na. naki nayi hakuri u better get out kamar zata mare ta haka tayi maganan ita kadai tasan me take  ji...

SAKAMAKOWhere stories live. Discover now