*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
™/8/ 2018🔞
*🌺SAKAMAKO🌺*
_The pitch blunder__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
@ _IG:Surriem-sule_*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.**Page▶-54 continued*
Duk dama suman kan ummah ya gama sheding amma a lokacin in ka kalle ta bazaka taba sanin macen dake last stage din ta na cancer bane..
Cikin kwanakin har ta dan sauya dan damuwar dake sauya mata kama duk ya washe Hankali kwance take zaune akan chair angama bata maganin ta tana shirin Tambayar bata ga danta ba har ana neman 8 saura ko lpya.?
...tana zaune dai ko abinci bata ce aka wo ba tana sa ido jim kadan ta sinkayo muryan sa yace salma alaikum..ta amsa tare da dan lekowa jikin suhan har bari yake data ji muryan ummah..
Suna shigowa sarari ummah tayi murmushin farin ciki ta dan gudun ta ta karaso ta fada jikin ummah farin ciki ya lullube ta tana dan dariya..
shikuwa ya karaso a ladabce yayi zaman sa gefen ta ya shiga gaida ta...ta amsa da farar ar ta tana dan tapping bayan suhan da tuni ta shiga rero mata kuka...
tace tayi maka kiriniya sai da ta zo nan ko?kai.... amma abunda gobe ma zamu dawo Ta shi min toh ai gani nan kin ganni ..
suhan ta ki sam ta dago kai ta lafe kan cinyar ummah... fuska ba yabo ba fallasa yace ummah fatan kinsha magani ko? kinci abinci? Ya shiga dube dube...tace ah ah ..ai ban ganka bane ya sa na ce su dakata tukunna bai kula ba ya mike dakan shi ya shiga wajen hada abinci aka sa masa yadda ake bata as usual ya taho da shi..
kafin nan suhan ta mike ta kalli ummah tace alhamdullhi ummah kar kiji farin cikin da naji dana ganki hakan gaskiya nan sun iya jinya Allah ya saka musu da Alkhairi..ummah dai bata ce komai ba tana binta da kallon tausayi ta lura suhan na bala'ian kaunar ta sumtyms ranar mutuwan ta kawai take ji ma yarta she dont know what will hapen randa akace ma suhan ta mutu...
duk dama tana jinta garau amma sosai take ganin bazata wani dade a duniya ba..Ummah tace baki amsa ni ba ke kike sa ya kawo ki nan ko? Suhan Bana fa son abunda kike yi meyasa bazaki na kwantar da hankalin ki bane?..tayi shiru chan tace ummah na san zaki ce haka amma wallhy bani nace zan zo ba shi ya sa aka kawo ni jiya..Allah ki tambaye shi ummah ba karya nake miki ba ta sunkuyar da kai gwanin tausayi
..ummah tace hmmm to ai shikenan..
sai ga majeed da tray na abinci mai aiki na biye da shi...gaban ummah ya sauke a ladabce kamar yadda ya saba tace nagode Allah ya maka albarka..yaya banga naka ba kar kace min yau ba anan zaki karya ba...abun ya ba suhan mamaki tace what? Yaushe ummah da majeed suka developing mother and son love this is just 2 weeks da haduwar su...cike da jin kunya yace ' ai tunda nasa ki lattin karya wa sai kin fara ci kafin na ci..dan karamin murmushi ummah tayi tace ah a kam to zauna nan ena zuwa...ya zauna ba musu ta tashi ta basu waje suhan na bin ummah da ido tamkar mafarki haka take jin kanta Wai yau ita ce haka?ga umman ta garau kamar ba ita ba cikin farin ciki ..Ta juyo ta kalle sa hankalin sa na kan wayar sa bai ma san me take yi ba...
Haka kawai taji ya dan burge ta ta zuba masa ido tana wasu tunanin da ita kanta bata iya maimaita su ba. Ashe yana da mutunci ? Ai ban san har yana da tausayin da zai iya taimaka ma wani har haka ba..he's really generous ta cigaba da kallon sa tana raya wa aransa..
YOU ARE READING
SAKAMAKO
RomanceYa zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah