00

4.7K 236 18
                                    

Ban san mai zance da ku ba amma dai kun san mi ko zo muyi tafiyar nan a tare domin tafiya mai cike da abubuwa masu yawa wanda na san ba za kuyi tir da su ba da izinin Ubangijinmu.

In Allah ya kaimu ya bamu aron rai za mu fada rayuwar..

Sumayya Attahiru Kangiwa
Nusaiba Bukar Kutigi
Jaamal Bukar Kutigi
Farouk Ma'arouf Kutigi

Sabon aiki mai dauke da sabon salo sannan wanda zai zo nan ba da jimawa ba.
In Allah Ya kaimu

Dafatan za ku bani hadin kai kulawarku da yabawarku shi zai sanya ni jin  mu fada rayuwa waccan mutanan

Daku a kullum mai kaunarku
Kamala Minna
😘😘😘

MATAR MIJINA...CompletedWhere stories live. Discover now