RUWAN JIRA.......

794 23 0
                                    

*RUWAN JIRA......*


*_Rubuta labari_*

*Fauzah* *(Ummuh Hairan)*

  _*LAST Free Page 19-20*_

_*This Book na Kudine 300 V-VIP 1k ta wannan account 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB*_
_*Ko Kati MTN ta WhatsApp akan wannan number 09013718241, ko VTU ta wannan number 09031307566*_

_*Abaya nace bazanyi VIP ba saboda uzurirrika sunmin yawa amma wasu sunata roqona nayi musu V-VIP so maison Very VIP zai biya 1k ne*_

*Dedicated to*

_Mijina Abdul Sidi Isah Haruna, son so fisabillillah_❤️


Sake kaimin duka Ummah tayi Yaya yayi azamar daukeni cak yabar gurin dani wannan karon ba Ummah ba hatta Baba na bashi haushi shi dama bacin Baba kurma yake zama baya mgn saidai kaji yanata kwafa, mukuwa yana kaini daki na zame daga hannunsa na haye gadon qarfenmu naja mayafi na rufa naci gaba da rera kukana bilhaqqi ina cewa “tsabar zalumci don anga banida yanda zanyi shine zaa wani auramin shi bayan kowa yasan banasonsa na tsaneshi, wlh indai aka abari ya tafi dani saina zama ajalinsa saidai nima a kasheni"
Yana tsaye yana jina bai tankamin ba sai sanyi da jikinsa yayi ya fice daga dakin, bansan meye ya faru ba nidai naji Baba yana cewa “yo Kai Kuma dake soko ne sai ka biye Mata Nura har ka zauna kana zubar da hawayenka haka a banza ni duk Kama bani haushi bansan Kai ragone ba sai yau"


Inaji yanata yimasa fada nidai ban fita ba Saida naji ya qwalla min Kira na miqe nasa hijjab dina na fito idanuna jajir Ummah ta gallamin harara nikuma na watsawa Yaya Noor da kansa yake qasa jijiyar kansa ta fito sosai sai bal² takeyi, guri na samu na zauna nace “baka fara bacin Raina ma sai ka tafi dani yawon almajirancinka zakasan ka dauko buhun qaya wlh..."
Sarai yajini Amma su Ummah basuji ba Saida suka tambaya yayi saurin dagowa yace “aa bafa wani abu tace ba" Shiru ce ta ratsa kafin Baba ya katse shirun da cewa “Fatima kullum kina cewa bakyason yayanki Nura wai meye matsalarsa ne a gurinki kyau kika fisa ko ilimi?" Sauri Ummah tayi tace “yo inafa tsagwaron iskanci ne ta tsinci dami a kala ni wlh da ansan haka abinnan zai zama dama Naja'atu aka bashi duk da wannan abun bai damemu ba yarinya kamar shaidan" Wai sai Kuma naji haushi kishi ya turnuqemin qirji an hadashi da Yayata hawaye ya zubomin na yunqura zan miqe yayi saurin riqeni Amma ban fasa fadar abinda ke bakina ba nace,


“To ai ni dama bani nace inasonsa ba Ina ruwana da kyansa kyaun daya kasa sama masa soyayyata Kuma meye don an bashi Naja'atun kayan Allah ai na annabi ne ni da zaku taimakeni ma ku rabani da qayarnan Allah idan matsuwa kukayi da nayi aure zan kawo muku wani ku aura....." Ban iya qarasa mgnr ba sai jini nagani yana zuba a bakina wai ashe kalami nane yayi zafin da har Baba ya fitar min da jini a bakina na dafe gurin na dago na kalli Yaya Noor da yayi saurin dafe nasa bakin kalamai na suna cakin zuciyarsa Amma ganin jini a bakina yafi komai dagansa hankali ya matso yasa wani farin towel qarami dake hannunsa zai sharemin jinin na bige hannunsa Ina kuka naci gaba da cewa.
“Saidai ku kasheni amma bazan fasa fadaba Nuraddeen na tsaneka na tsaneka saina zama ajalin..." Sake daukeni da mari akayi wannan karon jikin Yaya Nura har rawa yakeyi saboda bawai a gurina ya tsani kalmar tsana ba, aa haka Allah yayisa tun da canma baya qaunar kalmar tsana shi gashi ba mgn ya cika ba balle yace wani abu saidai kawai ciwon zuciya da yake barazanar kamashi saboda kalamai na


Baiyi qoqari yimin mgn ba sai miqewa da yayi yana hada hanya ya nufi qofar dakinsa har yasa qafarsa ya shiga ya juyo muka hada ido yace dani “kiyi hqr qanwata ni inasonki jiya inasonki yau Kuma har gobe har jibi kece zakici gaba da jan ragamar rayuwata" sai ya saki labule ya kullo qofar Ummah ta zubamin ranqwashi tace “Albasa batayi halin ruwa ba kekam kinyi asarar wannan zuciya taki me doraki akan qarya" miqewa nayi na koma daki na kwanta nima tunani nakeso nayi Amma na kasa sanin wanne ya kamata nayi kawai sai na kama kuka saboda yafimin sauqi a halin yanzu, wannan dare dagani har Yaya Noor babu wanda ya rintsa shikam kwana yayi yana kwara amai inajinsa da baba da Ummah nayi banza dashi duk da fah Allah ya sani inajin babu dadi idan naji yana kakarin aman Amma muguwar zuciyata ta hana na yarda tausayinsa nakeji saima tsaki da nayi Aunty Naja'atu ta kalleni tace “lfy?" A hasale nace “wannan mutumin ya dameni ya hana mutane bacci stupid dash...."
Rufemin baki tayi tace “bakida hankali ne Zuhurah mijinki ne fah in bazakije kiyi jinyarsa ba meye kuma na zaginsa, ni bansan meye yasa kikejin izza akan Yaya Noor ba wlh idan kika sake kika rasashi bazaki qara samun namiji me quality dinsa ba shine namiji daya da na yarda Allah ya hada masa komai ga kyau ga asali ga rufin asiri ga ilimi na addini dana zamani kinsan cewa zaman da yayi a Mali ya hada Master's dinsa yanzu PhD zaiyi idan kunje Kuma duk a Bangaren Islaminc Banking and Finnance yana aiki acan lecturing yakeyi a Tumbuktoo University of Islamic education shifa komai Allah ya basa Koda yake Allah baya barin bawa saida jarabawa to shidai kece jarabtarsa don nasan da wasa baiyi tunanin tanan qaddararsa zata bullo ba"


Tabe baki nayi na gyara kwanciya bacci ya fara daukata qarfe biyu lkcn naji an dalamin duka na miqe da sauri sai naga Ummah tace “kinajin mijinki babu lfy amma dake yar iskace ke bazaki tashi kije ke taimaka masa ba to tashi ki tafi kiyi jinyarsa aiba uban wani ya ajiye ba kece dolensa" naso gardamewa dake nasan jikinane zai fadamin gashi me qwatar tawa babu lfy shikam Yaya Shamsu da Yaya Yunus ko zaa kasheni basa cetona garama Yaya Sani idan yana gda shikam yana qwatata yakance ba duka nake buqata ba addu'a nake buqata saboda yanajin kamar inada mutanen boye.
Haka na tashi sumsum ta bini a baya har dakin na tsaya a qofar dakin ta dakamin tsawa tace “zaki shige ko sai naci ubanki" ai bata ida rufe bakin ba na shiga taja ta rufe, nikuma na tsaya Ina qarewa dakin kallo Saida na gama kallonsa sannan na hangoshi nade cikin bargo sai karkarwa yakeyi Amma idonsa a bude yake yana qaremin kallo yana lumshe idonsa,
Zuba masa ido nayi hakanan na tsinci kaina da tausayinsa naci gaba da kallonsa amma naqi yarda mu hada ido saboda wani irin saqo da yake idonsa yake saukemin cikin nawa, hannunsa ya daga a hankali ya yafitoni hakanan naji jikina yayi sanyi na daga qafata daqyar na matsa gabansa Ina Shirin tsugunnawa ya janyoni kawai sai ganina nayi kwance a samansa fuskata saitin nashi, yaja numfashi da qarfi na yunqura zan miqe ya sanya hannunsa ya hardeni ta baya a hankali nace.


“Yaya jikinka zafi" Bai bani amsa ba sai qoqarin cire bargon a jikinsa da yskeyi na rintse idona hakan ya basa damar cire bargon ya zamemin hijjab dina ya zubamin ido dagani sai rigar bacci mara nauyi iya gwiwa ya sake sauke ajiyar zuciya ya fincikoni na sake fadawa jikinsa ya matseni tare da ja mana bargo.
Nayi nayi na qwace saboda zafin jikinsa yayimin yawa amma yaqi bani dama saima qara narkemin da yakeyi a hankali cikin muryar galabaita yace “My Zuhr kece kikayi sababin ciwonnan kalamanki sunyiwa zuciyata nauyi ki taimakeni ki daina cewa kin tsaneni banason kalmarnan wataran zata iya sawa zuciyata ta buga kinji" janyewa nakeson yi nace “nidai ka sakeni Yaya bacci nakej...." Bai qyaleni na qarasa ba ya dora bakinsa saman nawa shima numfsshinsa hucin zafine duk yanda naso hanashi yaqi hanuwa sai gashi mara lfy ya ware yama murje nono da tsotseshi daqyar ya qyaleni Amma Saida yasan yanda yayi yayi release sannan ya rungumeni mukayi bacci, baccin da bantabayin me dadinsa ba, Suby na yarda Yaya Noor rayuwata ne sabida bacci ma a jikinsa dadinsa dabanne...........


~Ummuh Hairan~

RUWAN JIRA......Where stories live. Discover now