*RUWAN JIRA......*
_(A true life story)__*Rubuta labari*_
_*Fauziyya Tasi'u Umar*_
_*(Ummuh Hairan)*__*Wattpad-realfauzahtasiu*_
*P 33-34*
Wani matsanancin tashin hankali da Yaya Noor ya shiga yayi bala'in bani tsoro ya tureni da sauri daga jikinsa ya miqe ya fice daga dakin nabisa da kallo ina jiran dawowarsa ayi wacce zaayi Shiru bai shigo dakin ba har dare ya qara nisa nikuma bala'i nacina na miqe na fita na isheshi saman sallaya yana karatun qur'ani.
Duk shaidancina sai na nutsu ya dago ya kalleni ya kawai dakai yaci gaba da karatunsa nidai ina zaman jiransa anan bacci ya daukeni, bani na farka ba Saida asuba hmmm ai Ina tashi da asubar sai naji ciwona ya dawo sabo nayi qoqarin miqewa amma najini saqale da qirjinsa wani baqin ciki yayiwa zuciyata dirar mikiya na tattara qarfina na qwace daga jikinsa tare da jan tsaki na nufi bathroom nayi wanka na fito.
Ban isheshi a dakin ba alama ta nuna ya fita masallaci nayi qwafa tare dayin sallar dake ranar asabar ce bai shigo gdanba sai takwas na safiya kasancewar yana bada darasu a masallacin cikin Jami'ar wa manya, yana dawowa ya tarar dani zaune a parlour nima Ina ganinsa na miqe cikin shirina kallon da yayimin yana nunamin bayyananniyar damuwarsa da wani ni wucceni zaiyi Amma dake Yaya Noor dabanne saiya matso kusa dani ya sanya hannunsa ya dago kaina yace.“Kin tashi lfy qurratul Ainee" qasa nayi da idona cikin damuwa na durqushe a gabansa na Kama qafarsa na fashe da wani kuka me daga hankali nace “Yaya kayiwa Allah da annabi ka kaini a ciremin cikinnan wlh banasonsa..."
Rufemin baki yayi ya sunkuya ya dagoni ya hadani a jikinsa yace “meye ya canzanki raayi na lkc daya game dani da cikon farin cikina qanwata? Meye yasanya Miki jin bakyason cikina dake jikinki lkc daya bayan nasan a baya kinaso har kina tsara mana rayuwar da zamuyi da babynmu idan kin Haifa mana" sake shigewa nayi jikinsa Ina kuka me taba zuciya nace “wlh bansani ba Yaya harkai ma haushinka nakeji da tsanarka Yaya inajin kamar insonka Amma sai nakejin wani zafi na tasowa ta qasan zuciyata game dakai inajin kamar cikin Nan ne yasa ka taimakeni ka ciremin shi saimu zauna lfy"
Kallona yakeyi da alamun nazari na yakeyi can yace “sai mu rayu mu kadai kenan?" Da sauri na dagansa Kai yayi murmushi daya bayyana asalin kyawunsa nikuma na shagala da kallonsa ya dago fuskata ya dora dan qaramin bakinsa saman nawa ya taotsi lips dina na kamar minti daya sannan ya saki yace “bazai yuwu ba Fatima ita haihuwa albarka ce Kuma alkhairi ce ga al'ummar Annabi Muhammad (S.A.W) domin shine ya horemu da muyi aure domin mu hayayyafa Kuma yace zaiyi alfahari damu a ranar alqiyama Fatima a cikin aure akwai muwaddatan wa Rahma Amma narasa meye yasa ke baki jin qaina bari kiji tausayina Kuma ni nasan kinasona Zuhr meye yasa duk abinda nakeso kike adawa dashine?"Zamewa nayi daga jikinsa na sake rushewa da kuka ya zauna yace “don Allah kiyi Shiru banson kukanki please" sake qarawa kukana sauti nayi nace “aini ba haihuwa ce banaso ba yanzu ne ban shirya Mata ba nayi qanqanta da haihuwa...." rufemin baki yayi yace “indai baki qanqanta da dsukeni ba to kuwa bakiyi qanqanta ds haihuwa ba wlh Zuhurah bazan iya goya Miki baya wajen sabon Allah ba tabbas da ace wani Abu da zai yuwu ne da nayi mikishi tun daren jiya"
A zuciye nace masa “kana ganin bazai yuwu bane ko?" Dagamin Kai yayi da karsashinsa nayi murmushi me hade da kuka nace “nikuma zan tabbatar maka da yuwuwarsa" sai ya dauke wuta na tsayin daqiqu kafin ya miqe yace “aikuwa zaki fuskanci tashin hankalin da baki taba fuskanta ba idan har cikina yayi girgidi watanninsa Uku da sati biyu saboda haka kiyi taking care"
Banko tanka masa ba ya shige daki nima na shiga na kwanta Ina saqa ta Ina zan fara domin na qudurce a raina saina zubar da cikin nan nasan qarshen hukuncin dai saki to dan ya sakeni sai me ai makaho akewa gorin ido me ido kam saidai kace nasshi qananu ne, a wannan rana yini mukayi kowa yana saqawa da kwancewa sai yamma sosai na fito cikin kwalliya ta yana zaune a parlour ya dago ya kalleni cikin fa har ya fara dan daga rigata kadan yayi murmushi idan ya kalleni yaga cikinsa dake jikina dadi yakeji.Daidai lkcn da wayarsa tayi ring ya dauka saiga sunan Baba Rahamanu ya fito ya daga a kasalance saboda kallon nawa ya canza masa yanayi suka gaisa Baba Rahamanu yace “ya Fatima da jikin" shikuwa yace “wlh da sauqi Baba sai rigimarta da taqi qarewa wai ita bata isa haihuwa ba saidai a zubar" Baba Rahamanu yace “Subhanallahi kaji zancen banza a gidan ubanta aka taba haka bani ita" ya kalleni ya miqomin wayar na karba Baba Rahamanu ya rinqa fada ta inda ya shiga bai fita tanan inata zubar hawaye daga qarshe ya dire da nasiha sosai nasihar ta kashemin jiki amma fah har yanzu zuciyata tananan kan qudurinta daya gama na bashi wayarsa ya janyoni jikinsa yana lasar lips dinsa yana lumshe ido qamshin turarena yana aiki a brain dinsa ya miqe cak dani ya direni a dakinsa ya kwanto gefena tare da fara lailayeni to nima inaso na saki jiki mukaji dadinmu wani abun takaici yana sanya dick dinsa a jikina sai naji wani tuquqi ya tasomin.
Na hade qarfina na rinqa turesa Ina haki shikam yayi nisa sukuwa kawai yakeyi akaina yana nishin dadi, kinsan wani abun mamaki Suby? Ko darerenmu na farko ban Suma saboda wahala ko wani abuba saboda Yaya a nutse yake tafiyar dani Amma yau saigani da Suma numfashi ya dauke ido ya kakkafe kinsan meye ya sumar dani? Kawai gani nayi idon Yaya sun canza sunyi kore fuskarsa tayi jah kansa ya tabe ya hade da wuyansa sun zama daya, shikuwa baisan meye yake faruwa ba sai surutai yakeyi yana fadin “Wayyohhh dadi Zuhr ahhhhh don Allah kisoni ki riqeni karki barni washhhhh My life kinada dadi inasonki...." Irin dai wadannan surutan yaketa yi baitashi ankara da halin da nake ciki ba Saida buqatarsa ta fiya ya janye jikinsa sannan ya fahimci halin da nake ciki.
Ya fara jijjigani cikin tashin hankali ya jima yana jijjigani kafin yayi qarfin halin miqewa ya dauko ruwa yayi addu'a a ciki ya shafamin a fuskata, shudewar yan mintina saina farfado na rintse idona hawaye na zuba jikina ya dauki zafi Ina cewa ka dagani don Allah ka dagani Yaya tsoronka nakeji Yaya....
Bai gama saurarona ba ya rufemin baki yana cewa “to meye abin tsoron harda Suma naga banma dadeba" zubs masa ido nayi yanzun shi dinne Kuma da gaske naja gwauron numfashi inason na fada masa yanda ya komamin Amma na kasa dole na hqr mukayi wanka ya sama mani abinda zanci mukaci muka sake kwanciya.
Fitinar Yaya ya hanani sakat yau motsi kadan saiya qwamushe ne da anfara sai fuskarsa da idonsa su canzamin take sai numfashina yake daukewa, Kai danaga abin yayi yawa sai na gudu na daina yarda shima da yags halin da nake shiga saiya qyaleni yana cewa “sai hqr shi dama ciki haka yake shiyasa annabi yace mubi uwa sau uku kafin uba"Da yamma ya fita masallaci bada darasin yamma nikuma nayi wanka na zauna inata yan addu'o'ina qasan zuciyata inata qoqarin danne abinda nakeji na tsanar mijin nawa tare da jininsa alfaharinsa dake jikina, Amma nakasa saima qara ruruwa da wutar takeyi,
Idan abin ya isheni kawai sai naji hawaye nabin idona rana ta farko dana yanke shawarar Kiran mahaifiyata domin fada Mata matsala ko bakomai nasan zatayimin addu'a na miqe na dauko wayata na dawo ba kamo number ta na danna da farko bata shiga ba Saida na sake Kira sannan ta shiga.
Tajima tana ring kafin a daga Aunty Naja'atu ce muka gaisa dagajin muryata tacemin “meye ya faru Zuhurah?" Sai kuka ya qwacemin nace cikin rawar murya “Aunty Naja Ina Ummah?" A tsorace tace “gata” ta shiga Kiran Ummah ta miqa Mata wayar “jin kukan da nakeyi ya daga hankalin Ummah tace “Auta meye kuma ya faru?"Zamewa nayi daga kujerar da nake na qara rushewa da kuka nace “Ummah mijina..." Sai mgnr ta maqale nasan ko a zaune take Saida ta miqe a lkcn tace “mijinki meye ya sameshi?" Cikin kuka nace “babu komai" taka numfashi sannan tace “to meye matsalarta?"
Kukan na tsagaita nace “narasa meye yasa kullum zuciyata bata rayamin alkhairi akansa wlh Ummah nafi kowacce mace ta duniya son nayiwa mijina biyayya na faranta ransa amma na kasa ko na fara bana iya jurewa inajin wani abu a qasan zuciyata game dashi nakasa gane meye Ummah,
Mijina yana bakin qoqarinsa wajen ganin ya sanyani farin ciki Amma ni kullum baqin ciki nakesashi kullum da damuwata yake kwana takai abin har yashafi cikinsa dake jikina Ummah inajin kamar idan na barshi a jikina wani mugun abune zai sameni Ummah ya zanyi ne ni don Allah ki taimakeni kada haqqin Yaya Noor ya barratani da rahamar Ubangiji Ummah kada zuciya tasa nayi abinda zan mutu Ina nadama a rayuwata please Ummah ku kawomin dauki kona addu'a ne don Allah........_Please_
_Comments_
_Share_
_Vote_~Ummuh Hairan~
