RUWAN JIRA......

1K 24 1
                                    

*RUWAN JIRA......*
_(A true life story)_

_*Rubuta labari*_
_*Fauziyya Tasi'u Umar*_ *_(Ummuh Hairan)_*





_Idan kinason subscribe na part 2 ki biya  200 regula idan Kuma VIP  kike buqata 500 tura kudinki ta wannan account din, 0255526235: Fauziyya Tasi'u Umar GTB idan Kuma katine ki tura pin din katin ko hotonsa tura  ta wannan number 09013718241: in VTU Kuma zakiyi ta wannan number 09031307566 pls Banda Kiran number VTU banda text_

_*LAST FREE PART 1*_

*P39 -40*


Miqewa yayi da sauri ya mayar dani qasa Ina dariya shima yanayi ya sake juyemin sperm din ya hanani motsawa Saida na hadiye sannan ya dagani cak yana dariya yace “yarinyar nan kin rainani kodon kinga kina sani kuka da iya shegenki...." Rufe masa baki nayi nace “ai na daina" yayi kissing wuyana yace “zanfi kowa son hakan.
Da haka muka shiga ya dagemin Saida nayi masa wanka sannan muka dawo ya shirya cikin wani yadi blue daya karbi oily skin dinsa chocolate colour na zuba masa ido a hankali nace “barakallahu ahsanal khaliqin mijina yafi duk mazan duniya komai Allah ya bashi hqr tawakkali da.... Ji nayi ya dora bakinsa a saman nawa ya tsotsa sosai yace “kuma ya bani kyakkyawar Mata duk da dai nafita kyau"
Murmushi nayi nace “aini dama bantaba pretending ni kyakkyawa bace" kayy Masha Allah ranar da kwanakin da suka biyo bayanta duk masu dadi ne Amma fah karkice komai ya zama normal aa kawai dai so da qaunar Yaya daya huda zuciyata shine yake danne tasirin abubuwa saboda har yanzu inajin zafin rannan dajin gdana ya daukarmin zafi idan Yaya Noor bayanan.


Cikin watanni ukunnan da suka biyo baya inashan tarairaya da qauna gurin Yaya tunds ya fahimci matsalata ya dagemin da addu'a muka manta da mgnr Mal Asir mukaci gaba da soyayyarmu muna burge kowa Amma banda Asma'u dana takanta burki saboda shisshigewa mijina dana lura tanason yi a cikin wadannan watannin farin cikin namu a shekararmu ta daya cif da aure Yaya yaqi sakarwa kowacce mace a duniya fuska ciki harda Asma'u da ta saci number sa a wayata lkcn da nayi rashin lfyr nan take turo masa da saqon soyayya,
Bana mantawa wata rana da tazoma ranar juyan sabuwar matsala a gidanmu na tashi da zazzabi me zafi tun dare na lura da Yaya baya cikin walwala da safe Kuma nima na tashi da zazzabi yasani na shirya mukaje asibiti duban farko aka gano shigar sabon ciki gareni, Allah sarki Yaya sainaga ya ware annurinsa ya dawo yayita nannan dani yana addu'ar Allah yabar masa cikinsa nikam kamar famin tsohon Miki kawai sai naji bana farin ciki da samuwar cikin.
Daqyar na iya control mind dina na tayashi murnar zahiri muka tafi gida, kinsan meye ya faru Suby? Muna zuwa gda muka tarar da Asma'u a get tana jiranmu abin mamaki maimakon hade fuskar da Yaya Noor yakeyi ya rinqa jan tsaki idan yaganta sai naga ya dubi inda take yayi murmushi ya kalleni yace “ga mutuniyarki can tazo tayaki Hira" mamaku ya cikani Amma dake da quruciya sai nayi tunanin murnar cikin ce ta hanashi damuwa da Asma'un.
Na bude mota na fita shima ya fito yanata zuba murmushi takuwa yi saurin cewa “Noor barka da asuba" saikuwa ya qara washe baki yace “Aa malama Asma an fito dama yanzu nakeson na kiraki nace kizo ki taya My Zuhr zama batada lfy"


Sai kuwa na kallesa da sauri zuciyata ta buga da qarfi nace “kira Kuma?" Kafin nayi mgn sai naji yace “ki kulamin da ita sosai bari naje office na dawo" yana fadin haka ya juya ya shiga mota ko bye bye din da nake samu ban samuba nidai nabisa da kallon mamaki   haka nabi Asma muka shiga gdan fuskata babu walwala zuciyata a cinkushe inaso nayi tunanin wani abun amma na kasa damuws ta zamemin biyu damuwar cikin jikina da Kuma ta mgnr mijina,
Ita kuwa makira sai rawar qafa takeyi tanamin sannu ta rakito wannan ta daukomin wannan tanata bugun cikina nandanan saina ware musamman da Yaya ya kirani ya dubani tuni saina watsar da tunanin komai na Kama harkokina sai gaf da Yaya zai dawo sannan Asma ta tafi nikuma nayi wanka na shirya lkcn daya dawo muka zube a parlour yanata lelena har dare sannan muka kwanta.
Saime munyi nisa a harkoki naji wayarsa tayi qara kamar bazai kula ba har tayi ta yanke wani Kiran ya shigo shima bai dagaba saida text ya shigo sannan ya janye ya dauko wayar ya duba sai naga yayi murmushi kawai ya kashe waya wayar yaci gaba da sha'aninsa bayan komai ya lafa mukayi wanka abinka da me qaramin ciki nayi addu'a don zuwa lkcn na tsaya sosai da addu'o'in da Hajja Mandu ta bani Kuma Ina ganin nasara, Ina kwanciya bacci ya daukeni ashe Yaya waya ya dauka ya fita parlour can wajen qarfe biyu na farka na laluba banjisa ba nayi miqa tare da miqewa na shiga bathroom nayi fitsari na fito na nufi parlour sai naganshi kwance ya kafawa waya ido sai murmushi yakeyi na matsa na zauna a gefensa sai naga yayi wani firgigit irin na mara gaskiya ya kashe wayar ya juyo ya dubeni yace “meye ya tasheki?" Hamma nayi nace “bayan ka fito ka barni ni kadai" numfashi ya sauke yace “tashi muje mu kwanta”
Babu musu na miqe nabisa muka koma muka kwanta Washegari na tashi da azababben zazzabi da amai munata fama saiga Asma nan yanda suke gaisawa da Yaya Noor ya sake bani mamaki da raha da komai ya sake cewa da ita ta kula dani zaije ya bada excuse ya dawo ta amsa nikuwa inajin jiki bance komai ba aikuwa bai jima ba ya dawo maimakon ta tashi ta tafi saita zauna yana kula dani hankalinta nakan duk wani motsinsa tana jansa da surutu, shida bamai mgn ba Amma sai naga yana biye mata take jikina ya fara bani wani abu na miqe na nufi daki sai Yaya ya riqoni yacemin “ina zaki?" Na kuwa tsuke fuska nace “Asma kije gida don Allah Saida safe" basai naga Yaya ya zaro idoba yace “haba My Zuhr wannan wacce irin rayuwa ce taimakonki fa takeyi yanzu badon tana taimakamin ba daya zanyi dake?" A qufule nace.


“nace banson taimakon ko Kuma karma ta qara zuwa gidana wannan ai iskanci ne wata yar iska tazo tana shisshige maka kana wani sakin baki saboda rashin sanin ciwon Kai" har lkcn da sauran qimata sai yayi qasa da kansa yace “Allah ya baki hqr" ya miqe ya shige ciki a fannin Yaya banida mutunci saboda sonsa nakeyi da gaske Kuma kishinsa nakeyi hakan yabani qwarin gwiwar kallon cikin idon Asma'u nace “don Allah kada ki qara zuwa gidana na lura badonni kike zuwa ba don mijina kike zuwa Asma'u babu dole wannan mutuncin inason mijina Kuma yafimin kowa da komai zan iya keta haddin duk wanda ya shiga gonar mijina"
Wani murmushi Asma tayi ta kalleni sama da qasa tace “Hhhhh Zuhurah kenan waike da kin dauka saboda ke nake jewa a gidanki? Hmmm lallai kin dade kina yaudarar kanki domin kuwa ni tunkafin kizo nake harin mijinki barima kiji wani abu ke kanki da nasan qaddarar ya koma 9ja ya auroki ce zata mayar dashi wlh da bazai koma ba, Amma na baki assignment yacemin cikinki wata biyu da sati biyu, Zuhr banson Motsin kowacce mace a kusa da mijina shikansa cikinnan nayi baqin cikin qara shigarsa karfa hakan ya dameki don kinji nace banson Motsin kowacce mace a jikin My Nuraddeen zan iya barinki idan baki zaƙe ba"...............


_Kada ku manta kuyi subcribe da 200 dinku VIP 500  domin jin qarshen wannan turka turka data kunno kai, ta  wannan account din_ _0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko katin waya MTN ta WhatsApp number 09013718241 domin VTU kadai ku tura ta wannan number 09031307566 RUWAN JIRA PART 2 Koda kudinka Saida rabonka🤗🤗_


_Please_
_Comments_
_Share_
_Vote_


~Ummuh Hairan~

RUWAN JIRA......Where stories live. Discover now