*RUWAN JIRA......*
_(A true life story)__*Rubuta labari*_
_*Fauziyya Tasi'u Umar*_
_*(Ummuh Hairan)*__*Wattpad-realfauzahtasiu*_
*FREE BOOK*
*P 43-44*
Dagota Suby tayi tace “kiyiwa Allah ki daina kukannan kiyimin bayanin meye kuskurenki?" Miqewa tayi tace Suby dare yayi kaina Kuma yana ciwo kije kawai ma hadu gobe" a salube Suby ta miqe tace “dandai kin dagene Amma mijina bashida matsala idan nace masa ma zan kwana zaibarni" numfashi ta sauke tace “shikenan ki gwada idan ya barki saimuci gaba daga inda muka tsaya"
Babu bata lkc Suby ta Kira Abban Na'im ta fada masa yakuwa barta suka kalli juna sukayi murmushi Suby tace “dama na fadanki mijina bashida matsala musamman dake yau ba gidana zai kwana ba" kitchen Zuhurah ta shiga ta dauko musu abinci ta kawo musu Suby ta dubeta tace “inajin yunwa amma bazan iyacin komai ba sainaji yanda ta qare tsakaninku da Asma da Kuma kuskuren da naji kina neman gafarar Allah da kalma mafi girma akansa" numfashi Zuhr ta sauke tace._Cigaban lbr_
Bayan mun samu gamsuwa a wannan dare mukayi wanka cike da qaunar juna zuwa lkcn na gama narkewa a qaunar Yaya inajin cewa shine mahadin ruhina ashe shirmene kawai na Dan'adam Allah ya gama tsaranka komai cikin rayuwarka, ranar Yaya bai barni na samu sukuni ba kinsan abinka da mai ciki dama kuma yana cewa gidan qarshe a dadin duniya to nice da safe na tashi da dan qwarina na hada mana breakfast mukayi na raka Yaya har gurin motarsa yana dagamin hanu muka rabu na shige gda na fara aikace² na bayan na gama na sake wanka na zauna, kamar dama jiran zaman nawa akeyi sai wayata tayi ring na daukota a yatsine na danna duk da banida number na kara a kunnena,
Jinayi an tuntsure da dariya gabana ya fadi nace “a'uzubillahi minasshaidanur'rajim" sai naji ta tsaya da dariyar tace “meye na saurin neman tsari daga sharrin shaidan Zuhurah kin tsorata ne tun yanzu?"Shiru tayi nima nayi Shiru gabana na faduwa can taci gaba da cewa “tabbas kedin macece isasshiya a gurin mijinta wacce ta samu qarfin iko saboda qaunar da tasamu daga garesa haqiqa nayi Miki murna sosai Amma fah ki sani cewa kwanan qaunarki a zuciyar Noor takusa qarewa saboda kinshigo gonata kinsa yaci mutuncina jiya saboda ke, ya lissafamin matsayinki agunsa hmmm Zuhr kenan, ni Asma'u Zahir wlh bana daukar wulaqancin da namiji a baya auren mijinki nayi niyyar yi Amma yanzu na fasa biyu babu zamuyi ni bazan aureshi ba saboda na yarda babu qarfin tsafin da zai cireki a ransa da ace akwaisa da tuni kin dade da gushewa a idonsa da ruhinsa so bazan zauna da miji zuciyarsa na gurin wataba Amma fah ki sani kema saura qiris ki rabu dashi Koda yake zan aureshi na mayar da kwadayina sai na sakeshi yayita watangaririya ni dama sha'awarsa nafiyi nasan yanada manyan kaya"
Tana fadin haka ta kashe wayar tuni na dauki charge zuciyata ta shiga tafasa na fara bin layin Amma nakasa samu na hadiyi garwashi kuwa sai hayaqi nakeyi zuciyata kamar ta fashe da naga wannan bazai kaini ba sai na miqe na dauro alwala nayi sallar azahar na yita karanto innanillahi har na samu salamar zuciya,
Qarfe biyar Yaya ya dawo yanda ya shigo a matse ya cakumeni mukayi ciki ya fara kunna ni kafin na karbe kwallon na murzashi son raina amma qasan zuciyata tana tunamin da zantukan Asma a gefe Kuma inason na aro juriyar shanyewa naqi fada masa domin ni a ganina babu buqatar fadar, mun cinye junanmu kamar babu jibi Yaya yaji ruwan dadi sai ihu yakemin ihun da yafi komai yimin dadi wato abinda na lura dashi Suby a fanni jima'i Yaya baya damuwa da gamsuwarsa harsai yaga na gamsu yakan dade yana wasa da dumɓaru na yawanci ma yafi cina ta gurin yana gogamin dick dinsa a belina inajin dadi na tashin hankali Ina shidewa Mata da yawa basayin release a mafi yawan sex amma ni sai nayi sau uku saboda mijina ya qware sosai sai yaji a jikinsa dadin ya ratsani sannan yake shiga inda zai jiyo nasa dadin ya haqa sosai shima ya zubar da nasa ruwan kana mu huta.
