RUWAN JIRA......

607 31 1
                                    

*RUWAN JIRA......*
_(A true life story)_

_*Rubuta labari*_
_*Fauziyya Tasi'u Umar*_
_*(Ummuh Hairan)*_

_*Wattpad-realfauzahtasiu*_

*P 55-56*

Ummah ce ta karbi kayan ta shigomin dasu dakin lkcn Ina kwance zazzabi ya rufeni bata kobi ta kaina ba ta fice hakanan na qarasa yinin har dare yayi bani da walwala da safe na tashi da sabon tashin hankali ashr wai tun jiya da na Kira Yaya Noor na fadinsa daurin aurena yake asibiti ya samu heart attack,
Wai Suby zo kiga tashin hankali s gurina nayi duk me yuwuwa na samu naje na gansa Amma yan  cikin gda sunqi bani dama lkcn dana gama shirya yanda zanyi in fita lkcn Alh Lukman yazo da drivernsa  akan dole na hqr da fitar Ina kukana mecin zuciya na rabuwa da masoyin gsky da ban qara tantance babu madadinsa a duniyata ba sai a wannan rana haka Baba yasani a gaba da fada² nasiha² da yayi iya isarsa Kuma ya Kama hannuna baba Uwa itace a gaba wajen kaini sabon gidan mijina dake qasar Niger Sai baba Iyannan qanwar Ummah.


Hakanan Ina kukana Ina komai muka isa airport muka hau jirgi sai Nymie lkcn da mukaje duhu ya fara drivernsa na nan yaje ya daukomu ya kawomu gidan wayyoh Basu baba uwa ba harni Saida na zama yar qauye saboda qawatuwar tsarin gidan da irin kudin da aka kashe masa jikin kowa yayi sanyi da sukayi ta yi Mani fatan alkhairi da zama lfy nikuwa babu abinda nakeyi sai kuka da tunanin rabin rayuwata Yaya Noor.
Dakina dake saman benan suka rakani suka zaunar dani sunata bani hqr tare da kawomin misalai masu kama da nawa nidai na kasa daina kukan Allah ya sani bawai nisa nakewa kuka ba rashin sanin halin da Yaya Noor yake ciki shine nakewa kuka, munanan zaune har sha biyu na dare sannan suka tashi suka koma qasa dakuna ne a qasan ma ga masu hidima nan ammana hadiman gidan sunata kaiwa da komowa nikam banmasan meye sukeyi ba, qarfe daya ya shigo gabana ya yanke ya fadi amma ban iya dagowa ba sai shassheqar kuka kawai Dana kasa dainawa.

Zama yayi kusa dani yakai hannunsa zai dagemin mayafina nayi saurin janye jikina, murmushi yayi yace “kina abu daidai da shekarunki yammata meye dan miji ya ragewa matarsa nauyi?" Ban ko daga Kai na kallesa ba ya sakeyin murmushi yace “tashi kiyo alwala kizo muyi sallah komai da neman albarkar Ubangiji yafi" shiga yayi ya dauro alwalarsa ya dawo ya isheni zaune inda nake ya sake dubana a mamakance yace “kiyi alwala nace Zuhurah dare qarayi yakeyi" a ciki nace masa “banayi" bai wani damu ba ya dauki wata qatuwar darduma ya shimfida ya tayar da sallarsa raka'a hudu yayi addu'o'insa sannan ya miqe ya iso gareni ya zauna ya miqa hannunsa ya kama kaina yayimin addu'a sosai ya sake miqewa ya janyo wata leda dake qasa ya bude tarkacen kayan ciye² ne harda wanda bantaba gani ba ya baje ya cemin “bismillah" kawar da kaina nayi ya zare hannunsa ya zubamin ido shi gabadaya yama rasa ta Ina zai fara dani nikuma tsorona kada yace zai nemeni,
Ban ankara ba banyi aune ba kawai sai jina nayi a jikin Alh Lukman Ina kiciniyar qwacewa yayi nasarar hade bakina da nasa sai kuwa na saki wasu hawaye da bantabajin ko lbrn da masu zafinsu a duniya ba, shikam Alh Lukman wani qardin lips dina yakeji hakan yasashi qara matseni tare da miqa hannunsa ya kashe hasken dake dakin ya maqaleni tare da zamewa ya zamana shine a samana  ya zaremin mayafina tare da zamerda dankwalina ya tura hannunsa cikin sumata daidai lkcn da nayi nasarar cire bakina daga nasa cikin fitar hayyaci nace.


“Alh ka barni banaso..." Ban rufe bakina ba ya dago qananun idanunsa da suka juye ya kalleni bakinsa na rawa yace “ba komai zan maki ba kawai wasane ki barni nayi kadan don Allah" yana mgnr yana qara shigoni na rintse idona zuciyata na tafasa cikin kuka nace “amma kasan period nakeyi fah na fadi mak..." Rufemin baki yayi yace “nasani ko baqya period ma bazan Miki komai ba da baqi a gdan" daga wannan bai qara bani damar mgn ba saijin hannunsa nayi cikin rigata ya Kama nipples dina da qarfi na saki qara in taqaice Miki a ranar nan duk wata dama Saida Alh Lukman ya karbeta a gurina babu inda bai murza ya tsotsa ba a jikina sai HQ shima yakai masa hari yafi sau goma Ina hanashi ranar na gane banida wayo na fahimci cewa ashe Yaya Noor bina yake a hankali. 



_Na gde da addu'o'inku fan's alhmdllh jiki yayi sauqi sosai na gde qwarai da gaske🤝🏻🤝🏻_

Please
Comments
Share
Vote


~Ummuh Hairan~

RUWAN JIRA......Where stories live. Discover now