RUWAN JIRA.......

887 34 3
                                    

*RUWAN JIRA......*
_(A true life story)_

_*Rubuta labari*_
_*Fauziyya Tasi'u Umar*_
_*(Ummuh Hairan)*_

_*Wattpad-realfauzahtasiu*_

*P 31-32*


A mota yasani muka nufi asibitin muna zuwa ya shigar dani dake asibitin a cikin Jami'ar yake suka karbeni tare da fara treatment dina suka dauramin ruwa suka fara checking dina sun dauka lkc sannan suka fito sukayi masa albishir mafi soyuwa a gurin kowanne dan sunnah bawani albishir bane face samun qaruwa da mukayi na tsayin sati shidda,
Take yayi yayi kabbars tare da sanya kansa gabas yayi sujjada domin nuna godiyarsa ga fiyayyen sarki mai bada kyauta a lkcn da yaso, bayan ya gama godewa Allah ya miqe ya shiga dakin da nake kwance a lkcn na farko Ina qarewa dakin kallo yazo ya zauna kusa dani ya kamo hannuna yace “sannu My Zuhr ya jikin yanzun Ina keyi Miki ciwo?"
Kallonsa nayi idona ya kawo ruwa nace “babu komai kawai bakinane babu text"


Yaya Noor ya rinqa zubamin sannu muna zaune yanata shafa qasan marata yana murmushi likitan ta shigo  ta dubesa tace “yallabai a kula sosai da cin abinci saboda cikin fari Saida tattali" gdy yayi Mata ya karba magungunan yace Dani mu tafi muka fita yaja motar muka nufi gda sai zuba murmushi yake yana ajiyar zuciya nidai ban iya tanka masa ba har mukaje gida yace na fada masa abinda zanci nace masa babu komai daqyar ya samu nace masa zanci wani Abu ya sake fita,
Bai wani jima ba ya dawo ya kawomin abinda nace inaso ya ajiye tare da budewa ya fara bani daidai lkcn da wayar da yake Kira ta shiga Baba ya Kira suka gaisa tare da tambayar juna lbrn gda Baba yace masa ai yanama Rano cikin dangi Yaya yayi jim can naji yace “dama Zuhurah ce batajin dadi amma da sauqi yanzu muka dawo daga asibiti" da sauri baba Mumminu ya karba yace “assha meye yake damu Fatiman Nura?" A dan kunyace yace “uhm dam...dama juna biyune gareta...." Sai ya kashe wayar da sauri yana qasa dakai kamar yana gabansu.
Kunyar Yaya Noor tafi komai birgeni bance babu namiji me kunyarsa ba amma sai anyi dogon bincike nikuwa zuba masa ido nayi cikin sanyi jiki nace “da gaske Yaya ciki gareni?" Dagowa yayi kawai sai naga hawaye a idonsa nayi saurin sake zubansa ido ya matso jikina ya hadeni da jikinsa yace “ba damuwa ce tasani hawaye ba farin ciki ne Zuhr nima zanga dan kaina Kuma da mafi soyuwar mace a zuciyata, na dade Ina mafarkin wannan rana ashe zatazo, yazanji Zuhurah ranar dana dauki dan da kika haifamin a cikinki inaji dadi da farin ciki sai yayi kamar ya kasheni"


Kwantar da kaina nayi a kafadarsa batare da nace komai ba hakanan nakejin zuciyata ni ba farin ciki ba ni ba baqin ciki ba Amma ban nuna masa ba saboda nasihar Hajja Mandu tasa na qara gane girman haqqinsa akaina Ina qoqarin kiyaye bacin ransa musamman dana fahimci shi irin mutanen nan ne da idan kayi wasa sai su kaika wuta saboda yanada tsananin alkunya da kawaici gashi da hqr baya nuna fushinsa ko kadan tunda nake dashi bantaba ganin bacin ransa ba sai ranar dana hanashi haqqinsa.
Shafa bayana naji yayi yacemin “My Zuhr kina farin ciki da qwaina daya shiga cikin mahaifarki?" A hankali badon nasan eh ko aa ba saidon farin cikinsa na daga Masa Kai ya kuwa rungumeni yace “Allah na gde maka My Zuhr ta fara Sona wannan alamun qauna ce inasonki matata" da wannan kalamin yajani muka zube a gado ya fara shayar dani salon qaunarsa me tsayawa arai wadda dadi da wuya baya sanyata ta goge.
Mun dade muna jiyar da juna dadi sannan muka rabu badon Yaya ya gaji dani ba saidon ganin nidin na gaji ya janyoni jikinsa ya rinqa sanyamin albarka, ranar tare mukayi wanka muka sake munata wasanninmu kamar wata baraka bazata qara shigowa rayuwarmu ba, Yaya Noor tattali yakemin bana wasa ba nida ciki na bana iyacin abincin dana girka saboda haka ya daukemin girki idan yananan yayi mana idan Kuma yanajin ganda ya daukeni mu fita duk abinda nakeso shi zaiyi mini.


Cikin kwanakin Asma'u da Yusrah suka shiga jikina sosai zamuyi Hira ta mutunci da Yusrah amma Asma'u indai kaji hirarta to akan mijina ne shikuma gashi irin mazannan masu tsare idonsu ko kallo basu isheshi ba Koda ya dawo ya taddasu kullum abinda Asma'u ke cewa tanason namiji dirarre kamar mijina tanason namiji silent kamar mijina tanason namiji kaza kamar mijina to yawan Koda mijina da takeyi baisa nayi baya da ita ba saidai kawai yasa na qara riqe abuna da mutunci duk wani ragowar tsalle na rashin albarka na daina yimasa shima kuwa ya qara riqeni dakyau,
Wani dare bana mantawa yayi tafiya zuwa Gounderm ya kwana biyu ya dawo tun kafinya taho ya dameni da mgnr na gyara masa lambunsa yana zuwa banruwa zaiyi nakuwa zage na  hada kaina sha wannan jiqa wannan goga wannan don nima zuwa lkcn nasan dadin kayan aikin mijina gardinsu nakeji kamar madara a gaurayata da zuma.
Yana dawowa na taroshi na rungumeshi qamshina ya sauke masa kasala na kuwa saqalo kayana har parlour inata yimasa kwarkwasa shikuwa sai wani narkemin yakeyi, Allah yasan har cikin Raina na manta da Asma'u Saida muka shigo parlourn sai nayi turus cike da kunya shikam ko a jikinsa saboda ya jima da fadamin bayason yarinyar kawai batayi masa ba, aikuwa ya sabeni sai daki ya murda key ya bude freedge ya dauki kwalin madara fresh ya balle ya kwankwade  ya fara rage kayansa na matso na kama masa na cirensa tsaf nabarshi dagashi sai boxes sai naja da baya Ina kallonsa ya karkatar da kansa tare da dagamin gira yace.

“Inajin yunwa My Zuhr Amma nafi kwadayin hutawa dake tukun kwana biyun nan nasha wahalar ciwon ciki" daga haka na maqale bayansa Ina shafa faffadan qirjinsa zuwa circle din nipples dinsa Ina dan jansu a nutse, wani numfashi ya sauke yace “My Zaki zautar dani..." Zagayowa nayi na hade bakina da nasa na fara aika masa da salon kiss din daya koyamin.
Tuni Yaya ya susuce jikuma naci gaba da sarrafashi har muka zube a katifar, ranar nayi jarumtar yimasa abu daya daya dade yanabin kaina nayi masa naqi wato sucking aikuwa na rudashi ya rinqa Kiran “dama kin iya Zuhr kike qin yimin wayyohhhh Zuhr kici gaba da yimin kinji ahhhhj....." Nayi namijin qoqari nikaina nasani cike da qaunar mijina na faranta masa wannan rana nasan bazata taba gogewa a zuciyar Yaya Noor ba nima takasa gogewa a zuciyata.


Ranar dakaina na cinyeshi tsaf inayi inayi masa kukan kirsa shikuma yana tsotsar nonona ban barshi ya karbi qwallon ba Saida naji yana ihun dadi sannan na bashi dama ya kuwa bani kashi mukaji dadinmu dagani sai shi mukayi wanka sannan muka fita parlourn na hada masa abinci mukaci cike da jin dadi da qaunar juna.
Daren dana kasa mantawa Suby a zahiri ni dama ba ma'abociyar yawan addu'a bace a wancan lkcn saboda haukan quruciya na kaina don sometimes sai nayi bacci Yaya Noor ya tasheni yace nayi addu'a haka zanyi Ina qunquni,
To yauma hakance ta faru na kwanta da wuri saboda gajiyar daya taramin na fara bacci shikuma yana parlourn yana hada wasu ayyuka a system dinsa kawai sai naji kamar an dalan duka na tashi, Ina tashi naji kaina ya Sara da qarfin gaske take juwa ta fara dibana a zaune daqyar na it's hado salatin annabi nayi na koma na kwanta.



Aa basai bacci Kuma ya gagareni ba na rinqajin wani qunci na sauka zuciyata, kamar abin hadin baki sai Yaya Noor ya shigo na kuwa zubansa ido ganin kallon da nakeyi masa yasashi matsowa ya dafa cikina yace “Baby ya baby na?" Hmmm wani abin al'ajabi yana fadin haka sai gabana ya yanke ya fadi faduwa bata wasa ba na dafe qirjina da sauri Ina furta “Hasbunallahu wa ni'imalwakil"
Bina yayi da kallo cikin abinda Bai wucce 10 minutes ba duk na hargitse masa ya rasa kaina Ina wani irin kuka mecin rai tsanarsa da cikin jikina ta darsu a zuciyata inajin kamar ana zubamin ruwan dalma na qinsa a raina,
Gabadaya ya kasa gane kaina daga bisani ma saina turesa nace ya ficemin a daki banson ganinsa shikuma yaqi fita bawan Allah sai tambayata yakeyi laifin da yayimin bansani ba wlh bansan lkcn da nace “bakayimin komai ba Nuraddeen kawai jinake na tsaneka kamar na kasheka na tsani cikinnan don Allah ka ciremin shi wlh ji nakeyi zuciyata tana neman bugawa idan na tuna jininka ne a jikina.........


More comments
More typing

_Please_
_Comments_
_Share_
_Vote_


~Ummuh Hairan~

RUWAN JIRA......Where stories live. Discover now