RUWAN JIRA......

692 34 6
                                    

*RUWAN JIRA......*
_(A true life story)_

_*Rubuta labari*_
_*Fauziyya Tasi'u Umar*_
_*(Ummuh Hairan)*_

_*Wattpad-realfauzahtasiu*_

*P 51-52*

Bansan ya akayi ba saiji na nayi a qasan Yaya ya hade bakina da nashi yanayi masa wata fitinanniyar tsotsa wadda ta sanya numfashina daukewa na kasa hassala komai na daga qoqarin hanashi har ya dire bakinsa a tsakiyar qirjina yaja wani numfashi tare da bude idonsa akaina idona a lumshe suke suna zubar da hawaye amma inaji a jikina ni Yaya yake kallo.
Na yunqura da niyyar miqewa sai ya sakemin nauyinsa tare da sanya hannunsa biyu ya damqi nonona da suke a cike tamtsam da ruwa muka saki numfashi a tare tuni na manta da mgnr sakin dake tsakanina dashi kamar yanda ya manta na tura masa kan nonona a bakinsa ya cafka da sauri yana sha da salonsa me haukata tunani yana wani irin nishi me shiga jiki da ratsa kwanya nikuma inajin zafin yanda yake zuqar nonona yana hariyar yawu Amma nakasa hanashi saima dafe kansa da nayi,
Wasa ya fara nisa saiga harshen Yaya a HQ na yana lasarsa da saurinsa yana karkada hannunsa Ina janyewa a hankali saboda zafi nakeji bansan ns meyene ba kuma yanzun na fara dawowa hayyacina na fahimci barnar da muke Shirin aikatawa na fara qoqarin hana afkuwar wani Abu amma na makara domin yallabaina yakai geji sai nishi yake yana lalubar HQ na yana hawaye yana cewa.


“Inasonki Zuhurah wlh tallahi babu abinda ya Isa ya rabani dake har yanzu ke matatace bazan iya rayuwar farin ciki babu keba....Ohhhhh Zuhr ki bani dama muyi rayuwar da tafi ta baya dadi"
Da wadannan kalaman Yaya ya yaudareni muka aikata abinda har gobe nake kuka akansa bayan komai ya lafa naci gaba da kukana inajin takaicin biye masan da nayi shikuma yanata rarrashina da kalamansa da har gobe suke tsinkamin lakar jiki da haka yajani mukayi wanka tare sai gashi na ware nice harda tayashi wanka na manta da abinda yake cin zuciyata,
Suby tun daga wannan lkcn muke rainawa iyayenmu hankali suna can shanye da baki akan cewa Nura baisan inda Zuhurah take ba nan kuwa ko yaushe muna tare da kaina na bawa Yaya damar yaje ya fadawa baba cewa akwai sauran aure tsakaninmu muka tafi wani malami yabamu wata fatawa me rauni cewar idan anyi duba da wani qauli me rauni zamu iya komawa matsayin ma'aurata tunda munason juna Kuma a cikin kalma daya akayi saki ukun,


Mukayita murna duk da Yaya yasani yasan komai Amma dake a yanayine na neman mafita hujja yake nema komai qanqantarta sai ya dauki qafa da raunanan hujjojinsa ya nufi rano saboda zuwa lkcn baba ko saurararsa bayayi yaje ya samu dagaci da mgnr Baba Muminu yayi shiru yana nazari ganin zamu shigar dashi cikin dimuwa yasashi nemo limamin masallacin garinmu da wasu manyan malamai yayi musu bayanin abinda yazo masa dashi.
Take Mal Liman ya cancelling na wannan tawili da cewa “zamanin manzon Allah  (S.A.W) an samu irin wannan cukumurdar har takai ga cewa anyiwa muminai na wancan zamanin sassauci game da hukuncin saki uku cikin kalma daya akace idan mutum ya saki matarsa cikin halin fitar hayyaci madamar ba wani abin gusar da hayyacin yasha ba to bata saku ba, idan Kuma tsautsayi ya gifta yayi saki uku cikin kalma daya to barinsa a daya shine yafi dacewa idan dama yayi daya a baya yazo yayi biyu a hade to zaa dauki saki dayan baya a dauko daya a Wanda yayi yanzu a mayar dashi biyu idan sunaso su koma aurensu da igiya daya, idan ya sakeyin daya to shine aure ya haramta"


Dakatawa Mal Liman yayi Yaya Noor yacika da farin ciki can Kuma Mal Liman yace “amma lkcn khalifancin sayyadina Abbakar (R.A) wato bayan wafatin ma'aiki (S.A.W) sai sake sake ya yawaita saki uku da kalma daya ya zama ya cika gari sannan mutum sai yaje ya saki matarsa idan an koma gefe yace ai baya cikin hayyacinsa wannan dalilin yasa aka zauna meeting na gaggawa Khalifofi da sauran yan majallisar Ma'aiki suka canza wannan hukunci ta hanyar amfani da ayoyi da manyan hadisai da suka sauka bayan zartar da wannan sassauci Wanda ya zamana cewa indai tsautsayi yasa ka saki matarka saki uku da kalma daya ako wanne irin yanayi Kuma komai son da kake Mata to ta haramta gareka harsai tayi aure wani namijin ya kusanceta tsautsayi ya gifta ya saka sannan zata halatta gareka, wannan shine abinda muka sani game da wannan jumurda Allahu warasuluhu a'alamu"
Tashin hankali kenan tunda Yaya ya sunkuyar da kansa babu abinda jikinsa yakeyi sai rawa daqyar ya iya dagowa idonsa ya kada yayi jajir yace “yanzu bakuda wani taimakon da zakuyi mana wlh munason junanmu bazamu iya jurewa wannan yankan qaunar na qaddara ba"

Haushine ya cika Baba Rahamanu yayi dariyar mugunta yace “to yanzu da hukuncin Allah kake jayayya kome  Nura yaudai naga qarshen soyayya banda masifa me Zuhurah tafi sauran Mata ka qwallafa ranka akanta tun tana tsumman goyo anbaka qanwarka Uzaira kace aa anbaka zaliha kace aa to yanzu ai dole tasaka kaje ka nemo a duniya ka aura itama Kuma dole tasa ta auri wani abinda kakewa ya zama halalin wani muga ta qaryar so"
Duk da Yaya a lkcn baya cikin nutsuwar fahimtar kowacce kalma Amma kalaman Baba Rahamanu sunyi masa ciwo dayake bashi da lkcnsa sai ya miqe ya shiga mota ya nufo Kano ikon Allah ne kawai ya kawoshi Kano ya tsaya a Baico hotel ya kirani lkcn na fita kuwa naje kitso da lalle yace nazo na sameshi a Baico.


Yanda naji muryarsa yasa jikina yayi sanyi anayin kitson na tafi banyi lallen ba na hau sahu ya saukeni na shiga ciki ashe tsautsayi ya gifta Yaya Lawan yazo wuccewa a Napep dinsa ya ganni, Ina shiga na fadi number dakin aka nunamin hanya na nufa na qwanqwasa ya bani izinin shiga na iskeshi kwance rigingine ko takalmi bai cire ba jikina ya qara sanyi na zauna kusa dashi nace.
“Yaya babu nasara ko?" Miqewa yayi daga kwanciyar da yayi ya dubeni sosai yace “babu Zuhurah na rasa ya zanyi da rayuwata inason tursasawa zuciyata hqr dake na kasa ya zanyi Zuhurah ki fadamin ya zanyi?" Ya fada yana jijjigani na shige jikinsa na fashe da kuka cikin kukan nace “duk Kai kaja mana Nuraddeen ya zamuyi hqr kawai shine yafi mana tunda haka ka zaba mana.
Zuba mata ido yayi yana furzar da iska me zafi yace “bazan iyaba Zuhurah Abu daya zamuyi duk da Ina kishinki Amma Babu yanda zamuyi haka qaddara ta zaba mana zan kawo miki Miki kiyi aure....." Bai qarasa mgnr ba saboda bugun qofar da mukaji anayi na tashin hankali na miqe da sauri shima ya miqe tare da furta waye?" A zafafe mukaji murya baba yace.........


Please
Comments
Share
Vote


~Ummuh Hairan~

RUWAN JIRA......Where stories live. Discover now