SHAFI NA GOMA

442 59 1
                                    

     *GINI DA YAƁE*  FREE BOOK

     *EXQUSITE WRITER'S FORUM*
                       (EWF)
       
          *BILLY GALADANCHI*
 
           *SHAFI NA GOMA.10*

Da ƙyar ya tattaro nutsuwar sa ya janyo boxer ɗinsa ya saka sannan ya  ɗan ranƙwafa kusa da ita ya furta,

"Amira ki tashi anyi sallah" Bata kalleshiba haka kuma batace dashi ƙala ba harya miƙe ya shiga toilet ɗin ruwan zafi ya tara mata sannan ya ɗakko towel yazo ya tasheta a tsaye ƙafafuwantaa sai rawa suke batama iya tsayuwa da kanshi ya ɗaura mata sannan ya jagoranci kaita toilet yana tafe yana kallon carpet ɗin daya ɓata da jinin 'yar mutane, batace masa komai ba harya shigar da ita bahon nan daya cika da ruwan zafi, lokaci ɗaya ta ƙwalla ƙara tare da miƙewa, dafeta ya yi aciki shima ya shiga sanye da boxers ɗinsa, yans kallon fuskarta hawayen dayake tarewa suka silalo masa ya ce murya yana rawa, "Idan baki zauna kin gasa wurinba zaita damunki ne Amirah kiyi haƙuri ki zauna koda baki daɗe ba kinji? Kallon sa tayi har lokacin batayi hawayen datakeso ta yi ba, saida tayi gashin har jikinta ya gasa mata ya tsaya ya tabbatar tayi wankan tsarki a shaya sannan ya rakota ɗakin bayan tayi alwala anan ya barta sannan ya zura rigar shaddar daya cire ya soma ƙoƙarin kiran khamis sai a sannan ya farka daga baccin daya ɗaukeshi mai nauyi shida Ameena a mota ƴa kara wayar a fuskarshi da muryar bacci ya ce,

"Ali yadai?" Murmushin bakin ciki yake kafin ya ce,

"Ya akayi haka? Ina ka kwana?"

"Amota nida Aminaa, dama Amira tun wurin 11 na rakota falor na koma partyn mu" saida ya haɗiyi wani yawun wahala sannan ya ce, kama wani ɗakin basai kunshigo nan ba plss, ka bada akwatin kayan ta, zuwa anjima saisu koma ɗaki ɗaya muma haka, yanzu naga bacci take tace da zazzaɓi ta kwana saidai na bata maganin da nakeda shi"  Bai kawo komai a ransa ya tashi Amina ya kama wani ɗakin suka kai kayanta ya karɓi na Amira yaje ya buɗe tunda yanada key ya tarar da Ali a zaune anan suka kalli juna ya karɓi kayan da keƴ tare da juyawa shikuma ya fita yaje ɗakin daya sauke Amina. Sallah suka gabatar sannan ya bata wuri ta shiga wanka tare da yi musu order.

   Sallan sukayi shida Ameerah a zaune ma ta yi salla itakam, saida suka idar sannan ya matsa kusa da ita a hankali ta miƙe tsaye shima ɗin tsaye ya miƙe suna fuskantar juna, saida ya harhaɗo courage sannan ya ce, "Me zakici Amirah?" Kallonsa ta yi tanaso tayi magana ta kasa hannunta ta naɗe sannan tashiga kai masa duka a ƙirji tana kuka,

"Meyasa zaka lalatamun rayuwa ta, cewa kawai nayi ka rungumeni bance ka cutar dani ba, nace karka mutu shine ni zaka kasheni, shikenan naci bashin Allah tunda na aikata zina, mezancewa Allah? Mezan cewa mijin dazan aura idan ya tarar nazama saura, idan 'ya'yana suka aikata mezance musu, kaida Allah ban yafe maka ba" Da sauri ya zube akan gwiwowinsa cikeda ruɗu,

"Karkimun haka Amirah, wlh sharrin shaiɗanne Amirah, saida na ce ki fita a ɗakin nan Amira saboda ina tsoron in cutar da kanmu baki ɗaya dan Allah ki gafarta mun, karkice kin barni da Allah" Kallon sa ta yi sannan da hanzari ta ɗauki laifin duk abinda ya faru ta ɗaura akan kanta, tabbas saida ya gargaɗeta, tabbas saida ya gaya mata ta daina matse masa ashe kenan bada son ransa bane ba, zube gwiwowinta itama ta yi a kusa dashi sannan ta ce,

"Yaa Ali na ƴafe maka duniya da lahira kaima ka yafemun na tabbatar duk abinda ya faru laifi nane ba naka bane, saida ka sanar dani halin da kake ciki, kace inyi nesa dakai, danaji maganarka daduk haka bata faruba, danaji maganar ka dabansha wahalar rayuwa ba ayau, daban kasance mazinaciya ba, danaji maganar ka ayau dayanzu bansoma tunanin abinda zan gayawa uban ƴaƴana ba idan mukayi aure." Kallon tausayi ya mata a hankali ya furta,

"Nine uban 'ya'yanki Amirah, kuma ni basai kin gayamun ke mai mutunci bace nasan kinada shi, zan aureki idan har kinaso na, ni ina ƙaunarki har cikin jinin jikina, banaso ki ƙara tuna wannan maganar ma, ki manta da anyi kuma inshaa Allah wannan al'amarin zai zama tarihi har abada" Ƙwallan data daɗe tanaso ta saukar suka fito masu ɗimi a hankali ta furta,

GINI DA YAƁEWhere stories live. Discover now