SHAFI NA GOMA SHA UKU

346 68 4
                                    

       *GINI DA YAƁE*  FREE BOOK

                            EWF
     
            *BILLY GALADANCHI*

    *SHAFI NA GOMA SHA UKU. 13*

Kwana bakwai da tafiyar Ali bai kuma waiwayar zuwairah ba, gaba ɗaya tafita a hayyacin ta, gata da wata iriyar zuciya da fushi mai tsanani, duk irin wahalar datake sha akan rashin sa ko abinci bata iya ci hakan bai sanya tayi yunƙurin neman sa ba. Ɓangaren Ali kuwa zamu iya cewa yafi Zuwairah shan wahalar rashin ta, saboda ya sabarwa kansa dako majalisa bashida ita, zuwairah ita ce majalisarsa kuma ita ce dandalin sa, akwai wata kyakyawar alaƙa a tsakanin sa da ita dabazai iya fassarawa, yana mata kallon ƙanwarsa wannan ne dalilin daya sanya koda wasa bai taɓa yi mata maganar Amirah ba yana ganin cewar babu zance irin wannan a tsakanin su, yau gashi tsawon sati guda bai ganta ba abinda bayaji ya taɓa faruwa saiso ɗaya shi ɗinma tafiya ya yi a lokacin kuma kullum  suna maƙale a waya, yana fama da jinyar zuciya saidai ya kasa baiwa rayuwar shi damar yadda da saƙon da zuciyar sa ke gaya masa akan yana son Zuwaurah ne shaƙuwa ce kawai.

   Ranar da akayi kwana na takwas a ranar Anty Yussy ta sauka garin kano a gidansu, ganin da tayiwa Zuwairah a yanayin da ta ke ciki ya yi matuƙar razanar da ita bako kaɗan ba. A kwance ta same ta gida a buɗe ko ina yayi kaca kaca agidan, ƙura tamkar an shekara babu kowa a gidan, da sauri ta yi kanta da tambayoyin meya same ta? Ganin 'yar uwarta ba ƙaramin daɗi hakan ya yi mata ba, nan da nan ta shiga ruɗu da rikicin ina zata saka kanta akan murna, ta rungume 'yar uwarta hadda kuka a fuskar ta. "Amma Zuwairah meke damunki? Meyasa kika zauna agida duk datti, sannan duk kin rame, Baba mai surfe ne yake cutar da shi inje yanzu in saka a kashemun shi?"

"A'a anty, baikosan ina rayuwa ba, tunda kika tafi shi ko wani nashi bai tako agidan nan da sunan arziki sai bro, shine ya fara taimakamun amma daga baya suka turashi india, shi ɗinma dai koda yazo hutu ya daina zuwamun, saura kaɗan yunwa ta kasheni dai Allah ya haɗani da bawan Allah ya yita kula dashi sunan shi Aliyu Haidar, ya sakani makaranta yake ciyar dani banida abinda na rasa nafi wata mai iyayen gata, idan kinga mota a waje shiya sayamun inke zuwa makaranta" Da fara'arta ta ce, "Kai amma waye shi? Ina yake, bazan ma huta ba sainaje mun gaisa na masa godiya" Murmushi ta yi na wahala nan da nan idon ta ya cika da ƙwalla, muryan ta yana rawa ta ce,

"Ya rasu shekaranjiya anty, ya mutu ya tafi ya barni da kewar sa, kuma wlh anty ina bala'in sonsa, ina masa so irin wanda ko kaina bana yiwa irinshi" Saita rushe da wani sabon kuka mai tsuma zuciya" Cikin tashin hankali Anty Yussy ta furta "Innalillahi, rasuwa kuma? Ciwo ya yi?" Jikinta yana rawa ta ce, "A yazo gidannan yabani miliyan uku ya ce so yake in fara sana'a, kawai tafiyar sa washe gari saiji na yi ance ɓarayi sun je gidansu sun kashe shi, shikenan ya tafi ya barni da kewa anty" Nan da nan Antyn ta ta shiga ruɗu da rarrashin ta saida ta samo kanta sannan suka hau gyaran gidan, Yusrah ta sanar mata cewar tabbas tayi yawon banza amma tunda ta yi mafarki da mahaifiyar su tana kuka tana cewa ta tuba ta tuba, kuma ta dawo da dukiyar datafi miliyan hamsin sannan ta gama karatu dan haka ta tuba zasuyi kasuwanci, tazone dama ta ɗauketa su koma abuja cen takeda shagon laces da atamfofi da salon kuma. Hakan kuwa akayi batafi kwana uku agarin ba suka saka gidan a kasuwa, suka sayar dashi suka tattara komai suka koma abuja da zama dan Yusrah tanada gida a cen.

   Satin bikin Ali ya kama, aka soma shirin yin su kamu da waye waye, yayinda Ali ya hau zugar abokanan sa ya shiga ya fita yayita laftar abubuwan ƙarin ƙarfin maza, inda ya dace kuwa dan har wani fizgarsa abubuwa keyi. Yammacin ranar Alhamis gaba ɗaya gidansu anje wurin partyn kamu, abubuwa suka motsawa Ali, inda atake ya shiga furgici dan bashida inda zaisa kansa, ya jima zaune a motarsa yana juye juye, nan da nan sai wata dabara ta faɗo masa, tunawa da ya yi cewar akwai wata ranar dayake fama da irin wannan rashin lafiyar mahaifiyar sa ta bashi wani garin magani inda acikin mintuna 30 ya samu sauƙi, cikin sambatu ya soma magana shi kaɗai, "Na aikata laifuka sama da biyu akan wannan ciwon, zanje ince Umma ta bani irin wannan maganin yafiyemun kwanciyar hankali, bazan kuma aikata kuskure a karo na uku ba, jikin sa har rawa yake ya tashi motar ya babbaka mata wuta ya balbala da gudun fanfalaƙi bai tsaya ko inaba sai gidansu. Koda ya fito dafe da mara da ƙyar yake tafiya, da bin bango ya isa cikin gidan, ba kowa , ya tabbatar cewar  Umma bazata je bikin kamu ba musamman dayake tanada yawan alkunya, ɗakinta ya nufa a daddafe, ya tura ƙofar yaga ba kowa sai wata yarinya ƙarama da bazata wuce shekaru sha huɗu ba tana zaune ta zubawa ƙofar ido, idonta tamkar an zuba zaiba a zagayen baƙin saidai kuma acikin baƙin.ba baƙi bane blue ne, zahiri kallon farko zata baka tsoro amma idan ka nutsu a kallon ta zaka hango tsantsar kyawun datake dashi. Cikin hausar da bata wadaci bakin ta ba ta ce,

"Hajja Umma bata nan ta tafi kasuwa, waye anan? Kallon ta ya yi sosai, bai santa ba, amma wannan idon fa? Ya tambayi kanshi Ga alama kam bata gani danyaga bashi take kallo ba, katse masa tunanin sa ta yi ta hanyar cewa, "Waye anan?  Nan da nan ya fahimci bats gani tabbas, runtse idonsa ya yi tare da ƙara matse marar sa ya ce,

"Ina Hajiya Umman taje ne?"

"Kowa ya tafi biki, ni kainane yake ciwo banje ba, Hajiya Umma ta je kasuwa ta ce saƙo zata karɓo bazata jima ba, kai waye anan?" Tsaki ya ja sai kuma ya juya cikin azaba batare daya bata amsa ba, har yakai ƙofar parlor wani tunani yazo masa da sauri ya juya zuwa ɗakin zuciyar sa tana ƙara tabbatar masa ya aikata abinda take umartar sa dashi! Banka ƙofar ɗakin ya yi wannan karon, da hanzari Boɗɗo ta miƙe tare da soma laluben hanyar guduwa tana faɗan, "Waye anan nashe?" Tana laluben hanya shikuwa yana kusanto inda take hsr sukayi karo, da sauri taja da baya, yayi azamar riƙo hannunta, kuka ta saka "Nashe waye anan?" Baiyi magana ba haka kuma nan da nan ya wurgata akan gadon!!!

Mom Nu'aiym.

GINI DA YAƁEWhere stories live. Discover now