SHAFI NA TALATIN DA ƊAYA

338 64 4
                                    

    *GINI DA YAƁE*. FREE BOOK

                        EWF
     
         *BILLY GALADANCHI*
31.

Sanda ya shigo da ledoji manya manya ya shigo a hannun sa, diresu ya yi sannan ya ce, "Kici abinci zan shafa miki maganin, kallon sa ta yi sannan ta ce, "Idan munje wurin likitan muka dawo saika kaini asibiti kawai, banason wannan maganin" Kallon nutsuwa ya mata sannan ya kawar da kanshi ya zauna sukaci abinci kowa da nashi sannan ya miƙe ya kwanta akan gado ya kira Zuwairah.....

"Kikace Hajiya Umma ta ce me ɗazu ina kan hanya ne" Saida ta ɓata fuska kaɗan sannan ta ce, muje video call inaso inga face ɗinka" murmushi ya yi, "Mesa kikeso ki gani, kinga time ya tafi ni bacci ma nakeji ki bari zuwa anjima inna farka zan kiraki video call ɗin" Ɓata fuska ta yi tamkar yana gabanta, "Yaushene kuma ka fara baccin rana ban saniba? Iya sanina dai bayi kake ba" Kallon Fatima ya yi ta masa ƙuri da ido sannan ya ce, "Tom naji ni bazan gajiba rana ɗaya inso hutawa" Shagwaɓe fuska ta yi, "Am hagging off now" "Ki tsaya mana" ya furta cikin rarrashi, amma ita saita katse kiran, dole ya je online ya kirata a video call, Murmushi ya yi ganin yanayinta ba komai ajikinta sai pant ga nonuwanta nan a bayyane fara jujjuya masa ta yi tana dariya, "Man zoka sha" Ta furta cikeda jan hankali, wani kasalallen yawu ya haɗiya sannan ya ce, "Zuzu kinsan fa yanzu zaki iya rikirkitani kuma ya kukeso nayi idan haka ta faru? Gyaran zamanta ta yi sannaj ta ce, "Hajiya ta ce sainaje wasu ƙauyukan and am seriously missing you kusan sati ɗaya ta ƙaramun bayan nan ina dawowa kasani zan tafi check up, yaya zanyi to? Banida zaɓin daya wuce in tilaska ziyartar ƙasara Nijar tunda ina fama da kewarka" Ta karashe maganar tana kashe masa ido daya, numfasawa ya yi sannaj ya ce, "Ina Lagos fa yanxu haka, bansan ya kikeso nayi ba kiyi haƙuri idan kika dawo namiki alkawarin baki dukkan lokacina acikin kwana ɗayan dazakiyi kan ki wuce" Tana gyara sumar kanta ta ce, "Shikenan ba matsala, amma bazaka sha ba? Murmushi ya yi "Mezan sha? Tana dariya ta ce "Ababen mana" Saida ya kuma satar kallon Fatima yaga bashi take kallo ba sannan ya ce muryarshi ƙasa ƙasa karta jiyo "Zansha mana summun nisa ne kawai"  nan sukaita hira Zuwairah tanata mai zancen banza yana biyeta a kaikaice kusan 40mns sannan sukayi sallama akan sai zuwa dare. Miƙewa ya yi tare da zuwa kusada Boɗɗo ya zauna, batayi magana ba hakanan kuma bata kalleshi ba "Ya akayi ne ƙunan baya miki zafi dai ko" Kallon shi ta yi saikuma ta kawar da kanta, "ya daina bayamun zafi, ba abinda nakeji lafiya na ƙalau kawai kaje kaita abinda zai fissheka." Ɗan haɗa fuska ya yi "Me kenan?" Bata bashi amsaba sai Hawaye, ita kanta batasan dalilin kukanta ba, kawai tana kallon sa yana waya ta tabbatar da Zuwaurah yake waya, kuma ta fahimci maganar banza sukeyi dukda yana mata kallon wawiya kuma baƙauya amma ai ita ba yarinya bace ba, meyasa  zai zamana idan ma zaiyi soyayyarshi sai a gabanta"  cikin fusata ya ce "Meye kuma abun kuka?" Bayan hannunta takai ta share hawayen ta sannan muryarta a sarƙe ta ce, "Ka sauyamun ɗaki mana ka samu hutawa, banaso zama ɗaki ɗaya dakai ina takura sosai" Yanzu kam ya fara gano inda ta dosa, rungumo kafaɗunta ya yi ya soma murzawa a hankali, "Kyakyawa ta Ali kiyi haƙuri da yayan nan naki, ina fama da matsaloli da dama, na sani kinada haƙuri, na sani ina takura ki, amma inshaa Allahu nanda ƙanƙanin lokaci zan ɗaga darajarki  idon duniya kowa yasan matsayin ki a guna" Batace komai ba saita fara kuka mai sauti, rarrashinta ya somayi da kalamai masu kashe jiki harya samu ta daina kukan, daga hakan kuma saiya shiga shashafata a hankali, tun bata ɗauki abun komai ba har shafar ya soma tasiri ajikinta, wannan ne karonta na farko dataji sha'awa a duniya, wannan ne karonta na farko da jikinta ya kasa ɗaukar ta saboda wannan abin mai saka ganin jiri mai daɗin gaske, lamo ta lafe ajikinsa yana shafarta tamkar ƴar mage, idonshi a lumshe yana saƙawa da kuncewa a zuci, gana ɗaya bayanta ya saka ƙirjinshi inda hannayenshi biyu suka zagaye ta yana shafar kafaɗunta da saman cikinta a hankali, hannunsa sanda ya isa asaman dukiyar fulaninta dukda ba dirzarsu yayiba ya gangara ne kawai ya shafa ya wuce baisan sanda yakai bakinsa a saman wuyanta ba abinda ya so bata kunya dankuwa kasa jure wannan yanayin ta yi ta soma lumshe ido tare da sauyawar fitar numfashin ta zuwa sauri sauri a kasale, kusada kunnenta ya je ya ce "Fatima kin haƙura, zaki bani daka in kula dake dan Allah" Maganar dayake a kannunta ya kara rikitar mata da ƙwalwa da sauri ta make kunnen tana kara lumsashe idonsa, sanda jijiyar jikinsa ta fara harbawa saiyayi hanzarin raba jikinsa da nata, ya kwantar da ita akan kujerar tare da miƙewa tsaye "Bara in ɗakko maganin ya dace a shafa miki kar wurin ya yi baƙi ko ya tashi" Idonta a rufe ruf sam kunya ta hanata buɗe ido bare ta bashi amsa ta lafe abunta........ A wurin jakarsa addu'a yake rerowa kar ya zamana abubuwan su mota, wannan ba lokaci bane na kusantar yarinyar nan, shi babu sha'awar ta sam a kanshi kawai shi yana ƙaunar ta ne ya sani, da ƙyar ya lalubo maganin ya nufeta . Dukda tana sanye da pants amma ta rasa yanda zatayi ta masa yanda yakeso ɗin dan haka tace sai dole ta ɗaura towel a ƙasanta, dama bata saka bra ba, inda ya shafe bayanta da maganin kuma har saman mazaunanta inda duk yaga ja a fatarta saida ya shafa ita dai a wannan lokacin taga darasi!.

   Lokacin kwanciya bacci ya yi Fatima ta shiga onechance, dan kuwa gaba ɗaya ruɗewa ta yi taje tayi wanka tazo da hanzari ta saka kayan bacci da hijabi tazo ta takure a kujera, tarasa dalilin dayasa duk sanda ta tuna  abinda ya mata ɗazu saitayi murmushintare da ayyana abubuwa da dama a ranta, shin ko wannan itace sha'awar da Baraka ke yawan tambayar ta bata taɓa jiba? Lumshe ido ta yi  tare da ƙara naɗewa gu ɗaya, sanda ya dawo kallon nutsuwa ya mata amma saiya ɗauke kansa batare dayace komai ba ya shiga hidimar kansa saidanya gama shirinsa da komai sannan ya ragewa fitilar ɗakin haske ya kwanta abinshi akan gado, kusan awa ɗaya idonshi biyu yan nazarin ta acikin ɗan hasken dim light dake ɗakin harya kula jikinta ya saki kuma ta yi bacci, a hankali ya je ya ɗakkota cak ya kwantar a hankali akan gadon tare cire hijabin jikinta ya ajiye gefe shima ya kwanta, bai rufa musu bargo ba ga kuma ɗakin ya ɗauki sanyin ac na da nan ta soma ƙudindine wa gu ɗaya, matsawa ya yi kusa da ita ya rungumeta jikinsa tare da ja musu bargo na da nan ta kara shige masa...

Mom Nu'aiym.

GINI DA YAƁEWhere stories live. Discover now