SHAFI NA TALATIN DA BIYU

334 61 3
                                    

  *GINI DA YAƁE* FREE BOOK

                    EWF
 
       *BILLY GALADANCHI*

32.

Sanda ta farka, bata buɗe idonta ba, amma yanayin ƙamshi da wurin dataji ta ya tabbatar mata cewa ta samu sauyawar makwanci, batada nauyin bacci ko kaɗan amma meya faru da ita hakannan yau? Hasken daya haske fuskarta ya tilasta mata buɗe idonta a hankali, nan da nan idonsu ya sarƙu da juna ya kafeta da ido baya ko ƙiftawa, murmushi ya sakar mata mai laushi sannan ya ce, "Mu munyi sallah tunda asuba kece zakiyi salla rana yana kallonki, maza ki tashi kiyi sallah, inata tashinki ga shi har ƙarfe shida ta gota" Sauke ƙwayar idonta ta yi a ƙasa tanajin tsananin nauyin shi, kenan baki ta sake tanata sharar bacci kuma a haka duk a jikinshi, ƙoƙarin miƙewa ta yi a hankali amma ganin yanayin jikinta ya sanya ta ƙwalla ƙara tare da komawa ta lafe ajikinshi, dariya ta bashi ainun shi ake ɓoyon abubuwan amma kuma anzo an manna masa su a ƙirji, idonta gagam ta ce, "Dan Allah meyasa zaka ciremun kayan jikina?" Murmushi ya yi, "Kinata tsoron sanyin Ac saina kashe kuma sainaga kina gumi, shine kawai na rage miki kayan" Runtse ido ta ƙarayi yanzu ya zatayi? Ya gama kalle mata jiki saboda yana taƙamar shi mijinta ke tsabar mugunta, a hankali ya janye jikinsa a nata tare da miƙewa yabar ɗakin gaba ɗaya, a gurguje ta mike itama taje tayi wanka tare da alwala tazo ta zura jallabiya fara sol tayi salla sannan ta koma kan kujera tana danna wayarta, Baraka data gani online ya sanya tayi hanzarin kiranta voice call, Baraka na murmushi ta ɗauka,

"Anty Amarya barka da safiya" Ɓata fuska ta yi, "Na shiga ukuna Baraka, yaa Ali yanaso ya mayar dani ƴar iska, ya zanyi" Dariya Baraka ta yi, "Haba anty, koda wane lokaci banda addininki da sanin Allah babu abinda nake yabawa amma ki gagara gane wannan karatun, haƙƙinaa ne wlh idan kika hanashi sai Allah da mala'ikunsa sun tsine miki, kibar shi ya yi duk abinda yakeao ki saki jiki lokacin ku ne kunkwashi amarcin ku, Allah zai baki lada, kin manta wai ko murmushi kika masa yaji daɗi kinada lada? Bare wannan babban aikin dukda nasan baki taɓa yiba amma ai na tabbatar kinsan dole akwai daɗi ko" Murmushi ta yi, "Baraka kunya ce zata hallaka ni a garin nan wlh kunyarsa nakeji kamar in haukace, idan yana ɗakin ma takura nake" Gyaran zama Baraka ta yi, "Anty wai meyasa bakyason wayewa ne, gaki kalar en gayu mai zubin larabawa ki bashi abinda yakeso kizo ki juyashi, kinada abokiyar zama, yaya zaki bari ta miki ƙwace? Wlh tun wuri gwanda ki gane gaskiya gaskiya ce ki kwaci kanki, ladabi da biyayya, nuna kulawa bawai saikin nuna masa soyayya ba, nida nake zuwa ɓangarensu ninake ganin abinda suke, idan yana gidan daidai da kitchen tare suke zuwa, kuma agabanmu ba kunya suke rungume rungume, ki zauna kunya ta Ninke miki aure baibai" Nisawa ta yi, "Baraka ba'ason raina bane, kinga da farko akwai abinda nake zargi akan yaa Ali na biyu kuma wlh inajin tsoron ya gama ketamun rigar mutunci ya wurgani bola" tsaki yanzukam Baraka ta yi "Ke ba kalar wannan matan bace ba, Hajjo da kikaga tana miki tilas ci wannan ci wancen gyaraki takeyi, yi tsarki da butar alfarma, kici romon kashi ba a banza take baki ba, gunun gyaɗa, kunun Aya da kwakwa, gumbar dAbino, ɗanɗano sa gyatsa duk abubuwan alfarma ne, kayan dakikesha na Madam Season 7 are the best, bawai hakanan aketa kashe miki kuɗi ba, surukarki kudaɗe take narka akan ingancin gabanki awurin miji, harya isa ya lasa ya gudu, wlh zan gayaki da Hajjo, ince huɗubarta ba wacce kika ɗauka, ruwan sabada dakikasha ba'aso ya wuce sati ajikinki wannan ce damarki ya kike haka ne?" Nisawa ta yi sannan ta ce, "Tom zan fara shiri daga yanzu yi haƙuri" Murmushi Baraka ta yi, "To Anty Amarya, a saki jiki" sallama sukayi ta mike ta soma tunanin yanda zata saka kayan da akace amma ya zatayi, koda batason mijinta tanason aurenta, koba komai bata nemi komai ta rasa ba, idan ta koma garinsu ai ita da aure har abada, da wannan runanin ta sauya kaya zuwa riga da wando kalar sararin samaniya wando iya gwiwa da roga kai ɗan fadɗi tare da zube sumar kanta a ƙasa, ta sanya turaren da aka bata sannan ta kwanta akan kujerar ta lumshe ido hanjin cikinta yanata faman kiran ciroma!

   Da sallama ya shigo ɗakin bayan ya buɗe dama da key ya fita, cikin hanzari ta miƙe tare da karɓar ledojin hannun sa, "Sannu da zuwa" ta furta a darare, asan ɗan table dake kusa da kujerar ta ajiye sannan ta ce, "Ina kwana?" Binta ya yi da kallo sai kuma cen ya ce "Lafiya lau Baby, kin tahhi lapia" Gyaɗa masa kai kurin ta yi, ya matso daf da ita nan da nan bugun zuciyarta ya ƙaru, "Ya ƙunar, hope dai ya daina xafi" Murmushi ta yi, "A ya daina gaskiya" Dukiyarta fulaninta ya kalla yanda sukayi tudu sukayi cirko cirko acikin rigar jikinta, da sauri ya ɗauke idonshi sannan zaga ya ɗage rigarta ta baya yakai hannu ya shafi wurin dayaga yaɗanyi duhu saida ta gantsara, "Da zafi ne?" Cikin daburcewa ta ce "Babu xafi kawia ban zata zaka taɓa bane" Murmushi ya yi sabosa ya gano taji shafar sannan ya ce, "Tom madallah, yanzu zokiyi breakfast zamuje wurin Dr. By 11 so zan kwanta saina fark wurin 10 yanzu naga 8:30. Batayi magana ba ta zauna a kasa shima ƙasan ya zauna kusa da ita ya buɗe chips ne da kidney sauce ya ɗebo da hannun sa ya miƙa mata, ba musu ta buɗe bakin ta ya saka mata, daga haka sukayi shiru tana taunar abincin a hankali, shi bai ciba amma ya kakkafeta da ido tana masa tamkar an ajiye masa karina kapoor ance matarka ce, komai nata daban yake! Saida tayi rabin Takeaway ɗin sannan ta ce, "Kai bakaci ba Yaa Ali" Ɗan shagwaɓe fuska ya yi saikace wani yaro,"Ba wanda zai ciyar dani ya zanyi? Ni bazanci da kaina ba saidai inta fama da yunwa" Nisawa ta yi sannan takai hannunta ta ɗeba kamar yanda yake mata ta nufi bakinsa... Wage bakin yayi ta zuba masa ya karɓa ya sakar mata murmushi a haka sukaci gaba da ciyar da juna bamai magana har suka kammala, ita ta tattare wurin sannan ta zauna a kujera bayan ta wanke bakinta da hannunta, kallon ta yayi, "Kizo ki tayani bacci plss" Kallon sa tayi da ido ita kanta batasan ta iya irin wannan kallon ba, "Ni banajin bacci" Hannunta ya riƙo amma aini Babynki ne, No** kawai zaki bani inshaa Inyi bacci" Da sauri ta zare hannun sa a nata tana ɗauke idonta akanshi, "Amma kinsan haramunne ki hanani abinda nakeso ko? Cewa kawai nayi mu kwanta a tare shikenan fa?" Miƙewa tayi suka hau gadon atare ya ragewa fitilar ɗakin ƙarfi ya ƙurealsu a bargo tare da manna ta ajikinsa, lumshe ido ta yi yanayi mafi soyuwa agare ta, dama haka matan aure suke hutawa abinsu? Jin hannunsa yana mata yawo a baya ya sanya ta shiga shakkar abinda yake nufi saidai ga mamakinta a hankali hannayensa suka saki kuma numfashinsa ya sauya alamun yayi baccin, ita ɗinma bata wuce 10mns ba ta soma baccin.

Mom Nu'aiym.

GINI DA YAƁEWhere stories live. Discover now