SHAFI NA TALATIN DA HUƊU

399 71 5
                                    

    *GINI DA YAƁE*.  FREE BOOK

                   EWF
    
         *BILLY GALADANCHI*

34.

Jikinta ya soma rawa, nan da nan abinda ya faru a baya ya faɗo mata, tana wani irin karkarwa ya riƙo ta suka kwanta, akan hannun shi ma dama.ya ɗaurata ya rungume sannan ya ce, "Calm down mana, wasa nakeyi, so kawai nake in rungume ki hakan kinji" Hawayen datake ƙoƙarin riƙewa ya silalo mata ta ce muryarta yana rawa, "Kayi haƙuri kaji, tsoro nakeji" lumshe ido yayi bayaso ya bada kanshi agunta amma babu shakka a wannan gaɓar bazai iya haƙura ba, mararshi tana ƙoƙarin murɗe masa, sosai yake cikin tsananin sha'awa! Shashafa bayanta ya shigayi sannan ya ce cikin raɗa "Kiyi bacci abinki kinji" shiru tayi saikuma saƙon dayake ƙoƙarin aika mata ya fara shigar ta, a hankali ta soma sauke numfashi shi kuwa dama dabarar sa kenan, jin ta saki jikinta gaba ɗaya ya sanya ya riƙo haɓarta cikin wata murya ƙasa ƙasa ya ce, "Fatima dan Allah zan iya kama bakinki?" Bata fahimci abinda yake nufi ba haka nan ta gyaɗa masa kai kurun, shafar gefen kuncinta ya yi  abubuwa suna fizgat sa cikin kulawa ya ce, "Meyasa kikejin tsoro na, abinda ya faru can baya yanada banbanci da wanan, ki daure ki cire wannan a ranki" shiru batace komai ba, "Ko kawai saboda bakya sona kike guduna? Da saur ta ce, "Ni ba gudun ka nake ba ka yi haƙuri"

"To tsanar da kikemun ne ya sanya bakysao ina raɓarki? Cikin ƙosawa ta ce, "Ni ban taɓa tsanarka ba"
"To amma kuma bakya so na"
"Kaima baka sona" Hannunsa ɗaya yakai akan mazaunan ta, "Ni nace bana sonki?" Itama ta ce, "Nima ni nace bana sonka"? Bakinsu ya haɗe da juna dama so yake ta sake jikinta suyi magana, bata koda motsa ba, tanajin shi yanda yake cije mata lips yana wani shan yaji yana lasar ƙasan lipa ɗin ta daga ciki, tun tana saurarenashi Har yayi tasiri akanta ta soma biyeshi suna tsotsar bakin juna, hakan ba ƙaramin daɗi ya masa ba, a hankali dukkansu suke sauke numfashi harya soma mata zarya a ilahirin jikinta da hannunsa, ya janye bakinsa zuwa kan wuyanta yana kissing nashi yare da lasa, sabuwar duniya yakejin sa ta musamman, koma wane turare ne wannan yana ƙarawa tafiyar armashi,bai sanyawa bakinsa linzami ba yaja ragamar sa zuwa kan nipple nata, nan da nan ta soma ƙoƙarin janye kansa, amma bayada kuzari, a ranta tanaso karta bada kata da wuri haka, tanaso taja masa aji, tanaso ta tabbatar masa bata bukatar hakan daga gare sa amma ina, bai saurara mata ba ya kama ɗayan, nan da nan ta fita hayyacin ta tare da soma magiya acikin wata murya dabatasan ma akwai irin ta a tattare da ita ba, "Kayi haƙuri ka daina, zanyi kuka" Ɗauke bakinshi ya yi sannan ya ce, "Kukan nakeso kiyi Fatima, nasan kukan daɗi ne" har lokacin hannunsa yana kan ɗayan, cikin rauni ta ce, "Amma aina ce Allah ko, ko baka yiwa Allah ne?" Murmushi ya yi saboda ba ita ba shi kanshi akan network mai ƙarfi ya ke, amma gaba ɗaya sabuwar muryarta tana bashi dariya da nishaɗi, bai saurara mata ba saida ya tabbatar ta fita hayyacin ta gaba ɗaya, saidai shi kuma yana kai hannun sa awurin managan shiri ya fita gigicewa kalan ni'imar daya tsinta, Ali a wannan daren bai hutaba saida ya tabbatar ya tara gajiya ajikinta, banda surutai ba abinda take, shikuwa dama Ali namijine a tsaye, saboda zai iya bata mintuna talatin kafin ya sauka, ta wahala ainun dukda babu budurci a tare d ita amma aikin ɗaga ƙafa a sama ba sabanta ba ne, sai kira take "Yaa Ali zanyi kuka" amma batayi kukan ba, salon furta kalaman nata suna tsananin bashi dariya da sakashi nishaɗi......

   Gaba ɗaya bata kallon sa, duk yanda kuke tunanin tanajin kunyarsa abin ya wuce nan, bayan sun idarda sallan isha, yayi yayi ta ci wani abin taƙi, cikin zolaya ya ce, "Na fahimci karatun, wato ke wancen abincin mai sakaki kuka kikeso ko? To muje kan gado mana" Kanta ta tura acikin cinyoyinta da sun fara mata tsami tsabar rashin sabo, shikuwa dariyar shaƙiyanci ya yi sannan ya kwaikwayi muryanta "Yaa Ali ka daina, idan baka dainaba zan yi kuka," Cikin takaici ta ɗaka masa dundu a ƙirji tare da fashewa da kuka, "Allah ka rabu dani" Gaba ɗaya ya rungumota yana ci gaba da dariyar sa, "Yanzu kuma me akayi na kuka? Kawai saboda kinason abu saiki saka kuka, tashi muje sama mana ai bazai gagara ba" Wani sabon kukan ta fashe dashi har cikin ranta takecin zafin abinda yake cewa yana bata kunya, ƙara matsata yayi sannan kusa da kunnen ta ya raɗa mata "Yaa Ali wani iri nakeji, bansan meye wannan ba, dan Allah ka daina, kar in daina numfashi" Tunawan da tayi da duk surutan dataita yi ya sanya ta wani irin jin nauyi, cikin tausayin kanta ta ce "Yaa Ali badan halina ba ka daina kaji, kunya nakeji"

"To idan kinaso in daina zolayarki maza gyara zama kici abinci" Badan taso ba ta zauna yayita bata tana ci harta ƙoshi, da ƙyar ta miƙe tsaye, ta nufi toilet shikuwa ya fita daga ɗakin, yaje neman youghurt ya gama tsiyayar da ruwan jikinshi dole saida madara zai tsaya. Tana fitowa bata ganshi ba baraka ta kira, tana ɗauka ta saia mata kuka, da mamaki Baraka ta miƙe zaune "Anty Lapia?" Cikin muryan kuka ta ce, "Na bada kaina Baraka, nazo inata sambatu, na rasa martaba da ƙimata, yanzu sai zolaya ta yake wai ga abinda nake cewa" Murmushi Baraka ta yi, "Shin a ina kikayi sambatun?" Tana taɓe baki ta ce "Bayan anyi abin" Dariya mai sauti Baraka ta yi  sannan ta ce, "Anty ai wasan masoya ne, kuma nasan ke ba abinda kikace na sambatu kawai wataƙila kinji zafi ne ko?" Tana bata rai ta ce, "Abubuwanne sai inji kamar zan daina numfashi kuma da ake abun nace yayi haƙuri na zata mutuwa zanyi, shine abun zolaya" Dariya ta yi sannan ta ce, "To anty da kike cewa zaki mutu hala mutuwar daɗi ne da ita? Kinga ai dole ya tsokane ki tunda mutuwar sam batada daɗi wannan kuwa nasan da daɗi ko? A fusace ta ce "Ban saniba, biyeshi zakiyi? Rarrashi da banbaki Baraka ta hauyi sannan ta ce, "Yi haƙuri ba kyau ma gayawa wani sirrin shinfiɗar aure, ki rabu dashi kawai yanayi ne saboda nishaɗi" gyada kai tayi tamkar tana ganin ta sannan ta ajiye kiran, a bakin gadon ta zauna, ƙaton hijab ne kawai ajikinta amma ba komai, anan ya shigo da sallama ya ajiye ledan kusa da ita sannan ya zaga ya hau gadon ya rungumeta ta baya, ya ɗaura haɓarshi akan kafaɗarta ta dama sannan ya fara magana a hankali,

"Fatima naga duk kin shiga damuwa akan abinda ya shiga tsakanina da ke yau, ki sani banayi bane saboda tunanin dake kikeyi na zan wofintar dake bayan samun abinda kike ganin shine a raina, ko kaɗan kyawun jikinki da kyawun surarki basu bane abinda nakeso awurinki, nasani idan na ce kyawun baya ɗaukar hankalina karya nake yi, na kuma sani idan har na ce bana alfahari dashi nayi ƙarya, kyakyawar surar jikinki tana burgeni ina yabawa da ita ainun amma sha'awa bata daga cikin abubuwan dasuka jani akanki face zallar ƙauna, ina miki sonso fisabilillah, ina ƙaunarki fiye da tunanin mai tunani, da farko banyi tsammanin soyayyar ki ce ke ɗawaniya dani ba, sai daga bisani na fahimci zallan farincikina ke ce Fatima, nasani na zalinceki, nakuma sani kinada haƙuri fiye da tunanina, na tabbatar daba irinki ba ce da yanzu ta zazzageni, da wannan nake baki tsantsar haƙuri dan Allah ki gafarceni, kiyi haƙuri, akan maganar aurena dake dana ɓoyewa Zuwairah ma kiyi haƙuri inshaa Allahu zan sanar mata, tana da kishi sosai tana kuma da ciwon zuciya mai tsanani, tafiyarmu ta karhse ma an tabbatarmun zuciyarta ta hude, an bata magani ne agani tunda kaɗanne, banaso in ɗaga mata hankali amma Zuwairah tanada kirki, ki saka kanki a takalminta ki kwatanta abinda zakiji idan kika ganni rungume da macen da ba matar aure na ba, ina baki haƙuri a maimakon ta akan dukkan abinda ta miki, ki yafe kuma ki mata uzuri tana miki kallon ƙanwane kawai awurina kuma ba muharrama ba kinga kuwa kokece zaki iya yin fiye da haka akan mijinki, na miki alƙawarin wannan tafiyar idan har aka tabbatar da lafiyarta zan zauna in gaya mata komai kinji" Sauke numfashi ta yi jin ya dakata da magana sannan ta ce, "Babu komai ya wuce gaba ɗaya har abada" Lumshe ido ya yi tare sumbatarta a gefen kuncinta, "Naji daɗi sosai da kika fahimce ni amma saura abu ɗaya" Murmushi ta yi sannan ta ce "To keye shi?" Dawowa yayi gabanta ya sunkuya sannan ya ce "Yaushe zaki fara sona ne? Ni naga kamar maneji kawai kike dani" Murmushi ta kumayi sannan ta ce, "Saika rage kishi" Dariya ya yi mai sauti "Wa nake kishi  kuma yaushe na yi? Zare hannunta ɗaya daga nashi taɗan shafi gefen idonta dake mata ƙaiƙayi  "Nima ban sani ba" Hannunta ya kamo ya kalli ƙunshin dake jikin zara zaran faratanta sannan ya ce, "Wannan ƙunshin me yasa akayi iya nan? Kuma ma waye ya ce baki nunamun ba bayan kinyi" Kallon sa take yanzu kam cikin ido da wani yanayi har saida yaji wani iri sannan cen ta ce, "Dama kana wasa? Dama kana magana da yawa haka naketa neman abokin hira babu, anya kaine kuwa?" Lumshe idonsa ya yi cikeda shauƙi sannan ya ce, "A duk faɗin Nigeria nini kaɗai nake da mace mai idon diamond, duk sanda na kalleki inajin daɗi ace duk wannan matata ce" Dariya ta yi yanzu kam mai sauti, "Sai ka ce wani kaya wai duk" Zama ya yi kusa da ita sannan ya ce, "To yaya musha youghurt muyi kuka abinmu ko?" Tafukan hannayenta ta saka ta rufe fuskarta tana dariya mai sauti, miƙewa yayi yanajin kanshi wani sarki a yau, gaba ɗaya duniyar sa tana masa shawagi, ita kanta uwar gayyar ta rasa farin cikin me ta ke...

  Mom Nu'aiym.

GINI DA YAƁEDonde viven las historias. Descúbrelo ahora