SHAFI NA ASHIRIN DA TARA

453 69 6
                                    

*GINI DA YAƁE*. FREE BOOK

EWF

*BILLY GALADANCHI*

29.

Yafi awa yana murƙususu a ɗaki dd kyar ya samu kanshi, damma yanashan magani zuwan shi india ya gagga Dr. An sanar masa abinda ke yawan kawo masa hakan nisan sha'awa ne, duk sanda ya daɗe baiyi sex ba to idan sha'awar ta taso masa takanzo a burkice ne saboda yana fama da ciwon mara, to yanzu ya samu sassauci ko da baiyi ba baya suma, kuma saida sha'awar taita damun sa abarshi ta ƙi kwanciya amma tunda ya fara shan magani ciwonsa ya ragu, beside yanada mata kusa dashi ba bu doguwar damuwa tunda idan ita ta buƙace shi yakan bata haɗin kai, ganin bazai iya haƙura da wannan ba ya sanya ya kira Zuwairah a waya, ya yi sa'a ta juyo gida ba yau bane zaman ƙarar su, tana isowa ya far mata saidai abun mamaki ya take ta kusan sau huɗu amma koda ya kawo abar bata kwanciya, sha'awar kuma bata raguwa! Suna kwance gaba ɗaya ta galabaita bai taɓa yi mata hakan ba sai yau, ya kai hannun sa ya shafi cikinta, ɗan waigowa ta yi suka kalli juna ta ce, "Yaa Ali na gaji wlh, bazan iya ɗauka ba gabana har zafi yake, kasan yanda kake da girman jikin nan ji nake kamar kana yankani da reza" Kallon ta ya yi ya haɗiyi wani yawu, "Honey ki taimakamun maybe idan na ƙara so ɗaya zai sauka mun" Batace komai ba saboda tausayin dayake bata ta wangale masa ƙafa ba wata wasa ya taso ya afka mata, runtse idonsa ya yi tare da hasaso wani lokaci can baya shida Boɗɗo lokacin tana ƙarama ayyanawa yake wancen lokacin ne ya dawo saboda haka acikin mintuna uku ya tarwatse ɗakin da ƙara tare da wanke ta da ruwa gaba ɗaya acikin jikinta, harya zare jikinsa daga nata ruwan jikinsa yana ɗigowa, bayaji ya taɓa yin hakan a rayuwar sa saidai kam babu shakka akwai matsala, tun farko yaketa yakice Fatima a ranshi sai gashinan saiy wannan lokacin daya saka a ranshi ita ce atare dashi sannan ya sauka, da ƙyar Zuwairah ta iya da kanta a ranar, zandariyar abarsa datake a langwaɓe ya kalla, shida kanshi ya san cewar ba kowace mace zata iya haƙuri da shi ba, shiyasa a baya yake bin bayan aAmeerah saboda tana ɗauke jarabarsa komai nauyinta, abarsa kaɗai abun tsoro ce ga wasu matan bare kuma Zuwairah daba wani jikin kirki ne da ita kuma tanada ƙarancin ni'ima saɓanin Ameerah dake da yawan ruwa, bayaso mace ta gano yanda yake son tarawa da ita saboda Ameerah ma data gano yanason ta da jikinta saita nemi hana masa sai sanda taga dama!.

Boɗɗo kuwa banda zirga zirga babu abinda takeyi a ɗakin saikace mai yunƙurin naƙuda, da ƙyar ta iya shiryawa ta tafi parlor, sanda taga Baraka kuwa janta ta yi a ɗaki muryarta a ƙasa ta ce,

"Yaya akeyi a sanya namiji acikin tsananin sha'awa Baraka? Ina nufin matsayina na mace gaya mun yanda zansa Namiji yaji sha'awa ta fiye da tunanin mai tunani." Nisawa Baraka ta yi sannan ta ce, "Anty wannan mai sauƙi ne awurin ma ce amma fa saikin ɗan ajiye kunya tukunna! Daga tsayen da suke taja hannunta suka zauna sannan ta ce, "Banaji a wannan gaɓar danake neman abinda nake so na san wani abu waishi kunya, bayaga haka shi wanda nakeso haka ta faru da shi ai mijina ne, babu haramci acikin dukkan abinda zan aikata masa" Kafeta Baraka ta yi da ido sannan daga baya ta ce, "Amma meyasa kikeso ki yi hakan? Gani kike tamkar idan kuka ƙulla alaƙar gado dashi zai soki ko kuma ya kula da ke, Anty karkiyi wannan kai kan mana ba girmanki bane ba, shi namiji da wuyane ya nanukewa mace sbaoda wani abun dake manne ajikinta, jin daɗin mu'amalar aure da namiji kanyi ajikin ma ce daga ɗabi'ar zuciya ne na soyayya, idan ya soki zaiso tarayya da ke, ina fata kin fahimce ni"

"Wannan lokaci ba lokaci bane da nake neman soyayyar Yaa Ali, bazaki fahimceni ba yanxu amma a zuciyata akwai babban tabo! Kuma nayi alƙawarin koda bazan rama ba bazan ya fe, na cutu cutuwa ta tsawon shekaru saboda kuskure ɗaya da wani ya aikatawa rayuwa ta, wlh Baraka koda ubana ne ya aikata mun wannan mummunan kuskuaren bazan gafarta masa ba har abada!, Sanar dani hanyoyin tafiyar da sha'awa mai ƙarfi awurin namiji zan gwada idan maganin ciwona ya faɗa kan Ali saina nuna masa iyakar sa wlh." Sauke numfashi Baraka ta yi sannan ta ce, "Nasani duk ilimin addini na ban kaiki ba anty, ki sani ina miki kallo ne irin na ƙanwara kuma babbar ƙawata ba uwar gijiya ta ba, ki yafe wa wani laifin sa kema Allah zai yafe miki, ki sani ninan da kika ganni fyaɗe aka taɓa mun, wanda shine silar rushewar farin ciki ne, dan auren soyayya na yi amma daga lokacin da mijina ya takeni asawun farko ya daina damuwa da ni ya ƙyamace ni, ya shiga tsanata, ya ɗauki ƙiyayya da kyara ya ɗaura akaina, sanda kuwa na kawar da kai na tabbatar masa fyaɗe mummuna aka taɓa yimun a ranar ban kwana gidan sa ba, saurayin da ya mun fyaɗe ya bini da neman yafiya akan in aureshi na ƙi saurarar shi, na wulakanta shi na bishi da Allah ya isa bayan nayi aure na gano da shi na aura shida yasan a yanda na ke sanda ya takani! Saidai nayi kuskure ya yi auransa kuma ya bar ƙasar, a yanzu ina dana sanin rashin yafe masa tunda ya tuba a wurin Allah, shin har akwai laifin da ɗa Namiji zai aikata agareki da zai kai girman wannan da akamun? Ki sani wasu abubuwan ƙaddarar rayuwar ka Ke kawo wani acikinta, sannan idan ƙaddararku tanada alaƙa saifa kun haɗu, bansan me kike tunani game da yaa Ali ba, bankuma san girman laifin daya aikata agareki ba amma ina roƙon alfarmar a sassauta masa saboda Allah." Kafeta da manyan idanuwanta ta yi da kalarsunta kara kyau, wanda suke zaune da kwallinsu daga indallah daram na wani lokaci kafin daga bisani ta ɗauke idonta daga dubanta sannan ta ce, "Bazan baki labarina ba Baraka dankuwa a duniya ta mutane biyu kaɗai na bawa labarin nan kuma duk saida suka kwanta cutar hawan jini, banaji yanayin fyaɗe zaisa in riƙe mutum a zuciya saidai ki sani ni Yaa Ali baimun komai ba a zahiri, baɗininsa na ke nema, kuma duk sanda na kammala bincike na akanshi nayi alƙawarin koda nice zanyi jinyarki zan baki labarin dazaki daɗe baki gaskata ni ba akanshi dan zakiyi tsammanin ƙirƙira ne kawai, kokuma bazai iya faruwa a duniyar zahiri ba sai a bugaggun litattafai kuma finafinai, ki taimakeni Baraka banida wayewar dazanyi binciken nan saida taima konki, ni ƴar ƙauye ce ko a garinmu banyi karatun boko ba bansan komai ba Baraka." Riƙo hannunta baraka ta yi sannan ta soma kora mata bayani akan abinda take bukata.

GINI DA YAƁEDonde viven las historias. Descúbrelo ahora