Chptar 5

11 2 0
                                    

Chapter 5

Cikin tsananin b'acin rai Sameul ya nunata da hannu cikin yaran su na tibi ya ce "Oya tell me waye ya shiga room d'in Daddy?" Jin tayi shiru ne yasa ya sake zare mata ido ya ce "Tell me waye ya bud'e d'akin Daddy ya saci kudi? Cikin rashin kunyar da tasaba Sara ta ce "Waye zai shiga in bakaiba ɓarawo kawai kuma in kasake ta'bani Allah sai na had'aka da Daddy tif kawai. Ta ƙarasa tana komawa da baya. Ganinn yayo kantane yasa ta fita dagudu izuwa d'akin Mommy ai kuwa shina sameul d'in yabi bayanta.

Tana zuwa ta fad'a jikin Mommy tana kukan karya had'i da cewa "Mommy Kinga Samuel wai meyasa na tona masa asiri a kan ya d'auka ma Daddy kud'i, kuma nace masa banice na fad'a ba shine yabini hard'aki yana dukana. Mommy ta kalleshi ta ce "Sameul get out in my room?  Ya bud'e baki zaiyi magana ta sake cewa "Ai se get out in my room? Had'i da nuna masa hanyar fita.  tana kuma cigaba da cewa  Kasan dai tinda aka kamaka to dole sai ka fito da kud'in, yaro baya jin magana kaine daga wancan clop sai wancan ba dole ka koma sataba, kana biyewa yaran banza a unguwa. Haka mommy tacigaba da masa fad'a har ya bardakin yana tafiya yana aiyana abun da yafaru kamar an shirya masa ne, kuma har yanzu dai Sara yake zargi.

Mommy ta kali Sara tace "Kema nace kidaina shiga harkarsa bakiji ko? Duk ranar da bama gida ya kamaki ya kark-aryaki babu ruwanmu don kinsan ba han kali yakeda shib. Mommy na rufe baki saiga Daddy re'ke da hannun Saumel ya na ihun kiran sunann mommy kamar mai neman ta a dokar daji.

"Eliza!!..Eliza!!... Eliza!!. cikin tsananin mamaki Mommy da Sara suke kallun sa. Mommy ta bud'e baki daniyar tambayar ba'asi ya katseta da cewa "Eliza luck at this boy ashe bai fita harkar wannan yaron masu yin sallhanananba,  na fad'a masa babu shi babu duk wani yaron Hausa domin basa da hakali, yanzu haka ma shine yakesa yake sato mana kuɗin, kuma Allah sai Samuel ya fito da wannan kuɗin. Daddy ya ƙarasa yana nuna yaron nasa da yake ta kuka.

Cikin kuka da ba'kin ciki Samuel ya ce "Wani Daddy yaushe na d'auka maka kuɗi ne, nazo zan shiga d'akin ka naganshi a bud'e shinafa nashiga kuma i suwet to God ina shiga kaima kana fitowa da Toilet. Daddy ya ce "Sameul karna sake ganinn ka da yaran Hausa masu sallah bana so domin nasan sune ɓarayin da suka saka ka?" Sameul ya ce "Allah Daddy his my class ment kuma... "Na ce bana son ganin ka dasu. "Ok sameul ya ce  ya na hararr Sara wacce tayi mutuwar tsaye tana jin abun da Daddy kecewa akan masu yin Sallah.

Mommy ta ce "I don't like all Muslims a tork Samuel kafita hanyarsu, mutanan babu abun da kuka had'a dasu, mutanen da suke zagin Addininmu, babu ruwanku dasu, in ba so kuke raina ya 'baciba karnaji karna ganin ka da su. Tana kaiwa nann ta bar d'akin cikin 'bacin rai. Shikuwa Daddy saida ya tabbatar musu da cewar zai cigaba da tarkon mai d'auka masa kud'i kuma zai Kama tunda sunce ba su bane, sannan ya cigaba da fad'a musu cewar Hausawa masuyin sallha ba abokan zama bane, mugaye ne kashe mutane suke yi sune suka kashe masa ɗan uwa da mahaifinsa.

Ita kuwa Sara duk abun da suke fad'a yana shigane ya fita, domin kuwa ita bataji bata gani a kan A J. Tashi tayi daidai lokacin kiran sallha yayi ita kuma ta nufi wadata market gurin AJ. Sameul kuwa yana fita ya tarrar da abokin sa Umar wanda Daddy ya ce karya sake ganinn sa tare da d'ansa.

Yana fitowa suka kama hanyar su tazuwa gurin da suka Saba. Yayin da Sameul yake mamaki ya a kayi haka, shida bai d'auki kud'i ba yau amma an kamashi, nan ya shiga tinanin kodai Sara ma tana d'aukar kud'in ne!? To amma anya ita zata saci kud'in Daddy kuwa!? Nannn dai ya keta tinani, daga 'karshe dai yace zai bibiyeta yaga ina take zuwa.

****
Salis. Laɗifa

Hajiya Babba ta ce "Nayarda bazan yi aure ba amma sai kun cikamin wannan sharudin? "Muna jinki Hajiya cewar Lad'ifa tana murmishii.

Ta ce "Abun da nakeso daku shine Salis kafito da matar aure, kekuma Lad'ifa zaki koma waje ki 'karasa karatun ki. In dai kun amin ce to nima na Amin ce, in kuma ba hakaba wallhi watarana saide ku nemeni kuga bananan a gari, zan tafi nabar muku gidan naje can wani guri nayi aurena, tinda Addininmu bai haramta ba, ta 'Karasa tana hawaye.

Addidinmu Labarine da yashafi kowa da kowa. Labari Mai Fuska Uku, Labarin ADMWhere stories live. Discover now