🤷♂️ *ADDININMU*🤷
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...✍️*
*ADDININMU*
*PAGE1️⃣5️⃣*......Kinsan ba'a yarda da musilmannan domin basu da kirki burinsu kawai su cuci mutum su gudu su barshi saboda haka nifa dama bana yarda dasu, ko Umar da kike ganinmu tare nasan irin zaman da nakeyi dashi, amma ke kin ɗauki yarda kin baiwa wanda baya ƙaunar ADDINIMU, nasan shi baya sonki kawai yayi amfani da kene ya biyawa kansa buƙata ya ware. Kuka Sarah takeyi tana tunanin maganar da A.J ya mata ranar da zasu rabu! Cikin zuciyarta ta ce "kenan da gaske A.J ya tafi bazai dawo ba!? Wani irin kuka ta sake tana mai jin ƙaunar AJ ɗin na ƙara mata yawo a duk sass-sassan jikinta...
Tabbas ta yarda da AJ kuma tasan zai dawo gareta, domin tasan yana sonta. Sai kuma ta tsya cak tana tunanin tunda suke tare ya taɓa cewa yana sonta kuwa!? Bama wannan ba, shin mema yace min ranar da na bashi kuɗinnan!?
"Kiriƙe wannan kuɗin domin yanzu kece kike buƙatar su, sannan ki bani acont number ɗinki zan turomiki wasu. Tabbas haka yace mata. Kenan da gaske yayi kuɗi ya gudu!? Gashi ya bar gidan iyayensa! To dama haka halin musilmai yake! Haka sukeyi!. Sai kawai ta fashe da kuka wanda yasa Samuel kamota yana rarrashin ta. Sannan ya ce "Yanzu a ina zaki samu miliyon biyu? Sarah ta ce "idont no. Kafin Samuel yayi magana wayarsa ta fara ƙara hakanne yasa ya ɗaga yana kwantar da Sarah a kan cinyarsa yana cewa Hello.
*HAJIYA BABBA. A.J*
Hannu takai tana son buɗe masa idon nasa wanda ganin ta tsirara ne yasa shi rufe idon, ganin yaƙi buɗe idonne yasa ta ɗauki shi cak tamkar wani ƙaramin yaro ta kaishi kan gadon tana kwantar dashi. Ai kuwa da sauri ya jawo bargo yana rufe tin daga kansa har ƙafafun sa. Hajayi tayi dari sanan ta ce "Angona lokacin sallah fa yayi ka tashi idan munyi sallah sai mu koma barcin.
Yana jinta amma yayi shiru yana jin cewar wannan matar ta gama dashi har a bada. Wankan tsarki tayi sannan ta ɗauro a laula kafin ta fito ta saka kaya sai murmushi takeyi, tana tunanin sauran mazajan da ta aura. Mijinta na farko. Ko sati basuyiba ya saketa domin kuwa har kuka saida yayi dukda lokacin tana ƙarama, idan ya fara kwanciyar aure da ita baya ko a'wa ɗaya zai gaji yayinda ita kuma a wannan lokacin batama san me a kayiba, hakanne yasa a ka raba auran.
Sai tayi dariya tana tuno mijinta na biyu. A daran farko. Bayan sun gama duk wasu sharuɗa da ADDININMU ya tanada ga duk wasu sabbin aure. Ya ɗauko kaza yana zumuɗi, haka ya dinga bata harsaida tagoshi kafin shima ta bashi. Ganin ita ɗin bazawara ce yasa bai tsaya yin wata-wata ba domin shima bazawarine, yana ganin ai sun san komai.
Haka cikin nuna zaƙuwarsa ya fara sarrafata. Ai kuwa itama Madam wacce dama takawo iya wuya, sai kawai ta fara mayar masa da martani. Bai kawo komaiba domin kuwa yasan ai dama ita bazawara ce. Haka dai ango ya shiga duniyar ma aurata yana ta aiki. Saideme? Aifa ango yaga duk abunda yakeyi baijin ihunta ko wani a lama da zainuna tana gamsuwa. Sai ya ƙara dagewa! Amma fa duk ɗaya. Saida ya gaji sosai amma yaga idon Madam Carr a kansa a lamar kafara ne kodai kana shirine? Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana. Ogafa ya fara raba ido yana mai haɗiyar wani yawu muƙut.
Haka Hajiya Babba ta jashi kan gadon ta cigaba. Nann fa ya fara kokuwar ƙawtar kansa amma ya kasa, ga kuma ya gama jigata domin kuwa babu wani ƙarfi a jikin sa. Itafa Hajiya tin tana jin yana magiya har yasaki baki yana ihuuu!. "Dan Allah kiyi haƙuri walhi zan mutu na gaji kibarni haka. A ta ƙaice dai, bawan Allah bai farfaɗo ba saida gari yawaye sosai sannan ya buɗe ido ya ganshi a gadon a sibiti. Aikuwa ba wata-wata ya saketa yace ba zai iyaba. Haka Hajiya Babba ta dawo gida ta cigaba da zaman zawarci har na shekara ɗaya da watanni kafin wani yazo.
Saida biki ya rage sati ya ce yafasa, alamudai yaji labarinta, haka wani baƙo wanda ba ɗan garin nasuba shima saida abu ya kusa aka zugashi shima yace ya fasa. Ai kuwa bata rufe wannan shekararba Allah ya kawo mata uban ƴaƴan ta. Dariya tayi bayan ta dawo daga tunanin, ta tuno da mijin ta mai iyawa da ita, bawai dan tana gamsuwa ba, a'a dandai yafi sauran. kafin ta tada sallah.
YOU ARE READING
Addidinmu Labarine da yashafi kowa da kowa. Labari Mai Fuska Uku, Labarin ADM
ActionThi book is a Normal book. Ya kasance ɗaya tamkar da ɗari. Labari mai fuska 3