Chptar 27

8 2 0
                                    

*ADDININMU*


               *S REZA...✍️*

*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*

             *PAGE* 2️⃣7️⃣

......Haka ta ci gaba da rayuwar ta daga ita sai yaranta, kuma ta na ci gaba da jan ragamar kasuwancin ta har yaranta suka girma, ba ta sake shiga lamarin ɗangin mijin ta ba, sai she karar da ya samu ƙarin girma na matsin Comandar. Ajiyar zuciya ta yi tana kallon ko wa dake cikin palorn san'nan ta ɗora da ce wa "Yau dai yaran ka da na wa ko wa yaji dan gan takar dake tsakanin ka da ɗan uwanka da kasa a ka kashe, kuma yanzu so na ke ka sanar min abun da ya sa ka kulle min yaro? Matsiyacin banza wanda ba zai gama da duniya lafiya ba. Samuel da Salis da Laɗifa harda Sarah da ke cikin ɗaki a ƙulle duk sunji labarin da Hajiya Babba ke bayar wa kaman a ta tsuniya.  Elixa ce cikin masifa da jin haushin labarin da ta bayar a gab yaransu ta ce "Wallahi ƙarya kakeyi Aisha baki isa ki kashe mana ɗan u'wa kuma kizo ki dawo mana da zance baya ba, kuma ki fita kibar mana gida kafin ki ƙara ƙarɓar wani hukuncin da ya fi na baya. Ta ƙarasa ta na nu na mata hanyar wa je. cikin ihu!. Comandar Daniyel ku wa mutuwar tsaye ya yi tsabar mamaki da tsananin ƙiyayar da ke wa duk wani wanda ba addininsu ba, harma ya rasa me zaice.

Kafin kowa ya yi magana Samuel ya ce "Daddy dama kana da ɗan u'wa namiji shine baka taɓa sanar damu ba? Cikin abunda ya gama cin ransa ya ce "Kar ka ƙara haɗani da duk wanda ya koma yin Sallah, ba ɗan u'wana ba ne, kuma walhi idan ka ƙara min maganar sa sai na sa an koya maka hankali. Cikin tsananin mamaki Samuel ya ce "Daddy wa ye a'cikin ɗakin tsaro? Ko dai shine? Kuma yan zu ma naga ka sa a kai wannnan yaron da a ka kawo yanzu? PLs Daddy dan Allah idan shine kayi haƙuri ina tausaya masa walhi tun lokacin da na ganshi kullum sai na je na ganshi pl"...Ai kafin ya ƙarasa ya ji an ɗauke shi da mari, an ƙara ma sa, Momy ma ta haɗa ma sa da na ta. Kafin ka ce wani abu har sun fara dukan Samuel ta ko ta ina, har saida ya faɗi a ƙ a sa.

Sarah da ke cikin ɗakin da a ka kulleta kuwa itama ta shiga tunanin wannan mutumin da Samuel ke maga a kai, tabbas itama tin ba yanzu ba ta na jin mutumin kamar ta san sa, domin kuwa ga kamar sa da maman Usha shk, saide shi yanayin yanda ya koma kamar ma haukaci ne ya sa baza ka taɓa gane komai a kansa ba, kuma gashi taga AJ ma can a ka kaishi, a take ta saki wani ihuu wanda yakaraɗe gidan gaba ɗaya duk girma sa, ta ke ta faɗi a gurin a sume.

Hajiya Babba da Salis da Laɗifa sai kallon ikon Allah sukeyi, yayinda gaban Hajiya Babba sai faɗuwa ya ke yi tun da ta shigo gidan. Jin abunda Sameul ke faɗa ne yasa dukkansu kallon junansu, yayin da Laɗifa tayi gurin da a ke dukan Samuel ta na bada haƙuri. Ai sai ji kayi tass itama Momy ta ɗauke ta da wani gigicacan mari wanda ya yi dai-dai da sakin ihunn Sarah. Da sauri Hajiya Babba tayi gurin Laɗifa ita ku ma Elixa (Momy) ta yi ɗakin da Sarha ke ciki, shima Daddy ya bi bayan Momy ya yin da shiku wa Samuel ya tashi da sauri ya nufi ɗakin da a ka kulle Aj. Ganin haka yasa Salis bin bayansa cikin sauri.

*NANA POV*

Har cikin ɗakin da a ka kwantar da Innah ta shiga, ta samu an ɗora mata ruwa sai barci ta ke yi, kallon fuskar ta ta yi taga duk tayi baƙi ga shi kayan jikinta duk sunyi baƙi, ta fita a haiyacinta sannan ga fuskarta da ɗan kumburi,  sauke kayan abincin da tazo da su ta yi sannan ta samu guri ta zauna ta na tunanin yayan ta, sai kuma ta fara tunanin kayan da ta gani a ƙofar ɗakin Innah, wa ta zuciyar ta na sanar mata da cewar ko dai AJ ya dawo ne! Haka dai ta zauna ita ɗaya tana tunanin rayuwa, sai yanzu ma ta tuno da Salis. A zuciyarta ta ce "Allah sarki ko yanzu ya na ina o hoo!. Haka dai har washe gari inha bata farka ba. Washe garine likitan ya sanar mata da cewar Innah ta na buƙatar jini. Cikin tashin hankali Nana ta ce "Pls likita a ɗiba na wa idan zaiyi? "No kema kanki kina buƙar jinin amma ki biyoni zansan abun yi, yana faɗa ya na binta da kalllo.

Addidinmu Labarine da yashafi kowa da kowa. Labari Mai Fuska Uku, Labarin ADMDove le storie prendono vita. Scoprilo ora