💖💝BATUUL 80💖💝

9.1K 475 22
                                    






Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*




    Suna cikin tafiya ta tsaya, ya juya yana kallonta yace "What?" Murmushi ta k'irk'iro ganin irin kallon da yakeyi mata tace "Am fine", kallonta yakeyi har lokacin yace "are you sure? Ko dai ya fara?", da sauri ta shiga girgiza kai tana sake wani murmushin da kana gani kasan ba na gaske bane, kyaleta yayi badan ya yadda ba ya tallafota jikinshi tareda kwantar da kanta kan kafad'unshi yace "okay let's get going Sadiq is waiting", suna d'ago kai suka hango Sadiq na waving musu da wide smile shimfid'e a fuskanshi, ya tara gashi a kanshi sai ya k'ara mishi kyau, ido ya wara ganin Batuul yace "Batuulan Aunty is that you?", baki ta zumb'uro mishi tayi raurau da ido tace "Its Batuul ba Batuula ba", dariya ta bawa Sadiq yace "kin ganki kuwa?, Yaa Abu mey kake bata haka, you can see her glow from a far, she has changed tayi kyau sosai", harara Abu ya sakar mishi tareda turo mishi trolley d'in yace "Let's get going, you are tiring her da unending surutunka", tafiya Sadiq d'in ya fara yana dariya yace "Its okay ba sai kin fad'amin yanzu ba, we will meet ltr ko Batuulan Aunty, rabu da Yaa Abu, he doesn't know", ya fad'a mata yana kashe mata ido d'aya, tsaki Abu yaja yace "hand me the key, in ka gama surutun ka samemu a gida", dariya kawai Sadiq yayi bai sake cewa komai ba, a mota suka tarar da Ajiddeh, sai lokacin ya tuna fa suna a tare tun lokacin da ta bar wajen, da unreadable expression d'in dake fuskanta ta kalleshi ganin yanda yake riqe da Batuul tace "bari in dawo baya in zauna da ita, you can sit here ta fad'a tana k'ok'arin barin gaban motan, kai ya kad'a mata yace "No you can stay back babu komai, she will be fine", shiru Ajiddeh tayi tana kallon yadda yake handling Batuul d'in har ya zauna ya gyara mata zamanta, a hankali ta janye idonta a kansu tana jin wani abu har cikin ranta ta maida kallonta gaba jin mey Sadiq ke fad'i, da k'yar ta bud'e baki tace "Handsome you said?", hannu Sadiq yasa a cikin gashinshi jin dad'in sunan da Ajiddeh ta k'irashi da yana murmushi yace "Naga ne kun canja Batuul totally, tayi wani irin fresh da zuwanta for months, ko nima in zo ne a rik'a bamu abinda ake batan tare" kallon Batuul dake d'an mutsu mutsu Abutturab na mata magana k'asa k'asa tayi ta mirror sannan tayi maza ta d'auke kallonta daga kansu tayi murmushi tana kallon Sadiq, ya kad'a kai yace "gaskiya UK ya karb'eta, haka sukayi ta hira yana tuk'in, suna cikin hiransu sukaji kukan Batuul d'in, a hanzarce suka juyo ganin mey ke faruwa, rungume suka ga Batuul jikin Abutturab sai kuka take tana riqe da cikinta, da sauri Sadiq ya ja brake gefen titi yace "What's wrong with her Yaa Abu ko mu k'arasa asibiti ne if she isn't feeling well?", kasa magana yayi sai alama da yayi mishi da yaci gaba da driving, Ajiddeh ce tayi k'arfin hali tace "Sadiq let's get going, she needs rest", hakan akayi Sadiq ya tada motan sukaci gaba da tafiya, Batuul kam sai kuka takeyi tana riqe da cikinta duk ya rikice ya rasa ya zaiyi, tunda Ajiddeh taga an d'auki hanyan gidansu Abu jikinta yayi sanyi gabanta ya rik'a fad'uwa, taso a kaita gidansu ko kuma gidanta da bata tab'a sanin ya yake ba dan ba tab'a zuwa tayi ba amma tasan yanzu its already late, horn Sadiq yayi bakin k'ofa yana jira a bud'e gate daidai nan Ajiddeh ta d'ago kanta jiki a sanyaye tana kallon cikin gidan, tun Sadiq bai gama parking ba Abu ya bud'e k'ofa ya fita, duk tsayawa sukayi suka bishi da ido ganin yanda ya rikice gaba d'aya, jiki a sanyaye ta sauk'e idonta, Sadiq ne da yayi noticing uneasiness da restlessness d'in dake tattare da ita yayi maza ya bud'e ya zagayo ta gefenta ya bud'e mata k'ofa da murmushinshi mai kyau yace "Muje ko Anty?", haka ta janyo handbag d'inta ta fito daga motar, Sadiq yace "Let me help with d bag Ma'am", wai ko ta d'an saki jiki, batace komai ta mik'a mishi jakar ya shiga gaba ta biyoshi a baya, da sallama ya Abu ya shigo parlour dake d'auke da wani ni'imtaccen k'anshi da sanyi kamar kullum, Ammah dake zaune cikin hanzari ta mik'e tana kallon yanda Batuul d'in ke jin jiki tace "Subhanallah, Abu yanzu haka yarinyar nan ke wahala amma kaje ka zauna kaqi dawo min da ita, wane irin hali ke gareka wai?", kasa cewa komai yayi sai kwantar da  ita da yayi kan doguwar kujera, ya zauna daga gefenta ya dafa kanshi da  duka hannayenshi biyu, Farida ce ta sauk'o a guje tana fad'in "Ammah na fad'amiki haka yakeyi mata kullum, koh ranan fa tana bacci kawai cikinta ya fara ciwo, Ammah mu kaita asibiti Dan Allah kar wani abin ya sameta, am with a key", ta fad'a tana k'ok'arin jin d'umin jikin Batuul, Ammah ce ta dubi Abu tace "Abu ba magana nakeyi maka ba, tun yaushe ta fara ciwon?", jajayen idanunshi da suka rine ya d'ago saura kad'an hawayen dake cikinsu ya zubo, ji kawai Ammah tayi ya rungumeta, cikin sanyi yake cemata "Ammah plss help her, bazan iya jure rashinta ba I need her to get well Ammah, kuyi wani abu nima bansan mey ke damunta ba, I don't want to lose her, Plsss Ammah", daidai nan Ajiddeh da Sadiq suka shigo parlour, kallo d'aya Ammah tayiwa Ajiddeh ta d'auke kanta ta d'ago Abu da ya kwantar da kanshi jikinta ta kama fuskanshi da hannayenta duka biyun tace "You have to be strong, babu abinda zai sameta da izinin Allah, just pray for her kaji?", Kai kawai ya iya d'aga mata kamar wani k'aramin yaro, gaban Batuul d'in ta dawo ta rik'e mata hannaye tace "Bitti sannu kinji, kin kusa samun sauk'i In sha Allah", Batuul kam bata iya cewa komai sai kuka da take tana k'iran sunan Aunty, Ajiddeh har lokacin tana tsaye ta rasa mey ma zatayi gashi babu wanda yabi ta kanta har Abutturab d'in, kamar dama baisan da ita wajen, wayanta ne ya fara ringing cikin jaka, gabanta ne ya shiga fad'uwa ganin mai k'iran nata, Mumm ce ke kiranta, bata d'auka ba saima sawa da tayi a silenta, tana gani haka Jainaba ma ta k'irata amma har lokacin bata d'aga ba daga k'arshe ma kashe wayan tayi gaba d'ayanshi, Addu'a Ammah ta shiga tofa mata, da kad'an kad'an kukan nata ya fara yin sauk'i sai juye juye da take, snn ta d'ago ta dubi Abu tace "kai min ita d'aki", Sadiq dake fitowa part d'insune yaga Ajiddeh tsaye har lokacin yace "Noo, badai tun d'azu kike tsaye nan gun ba, find a place and settle yourself", d'an murmushi ta k'irk'iro mishi ta nemi waje ta zauna bakin kujerun parlourn kamar wata mara gaskiya, ko kallonta Ammah batayi ba tayi side d'in Abui, Abu ta kalla tace "Babe ya jikin nata?", kai ya d'aga mata tareda cewa "she needs rest", ya haura sama da ita, a kan gadon d'akin Ammah ya kwantar da Batuul d'in, samun kanshi yayi shima da kwanciya daga gefenta, rungumeta yayi tsam jikinshi ya saka hannayenshi cikin nata, a hankali kamar wani d'an yaro ya fara mata hawaye, "Fatima I promise to give you all you ever requested for, kiyi hakuri ki tashi ki fad'amin abinda ke damunki, its gonna be hard to live with out you kinji, am used to you kinji Fatima, I will keep you and my unborn baby happy, no harm will befall you just get up and we will live happily", duk surutun nan da yakeyi ko kad'an Batuul bata san abinda yake fad'i ba don tuni baccin wahala yyi gaba da ita, haka yayi ta surutunshi, vibration d'in wayanshi ya katse shi ya kwantar da ita a hankali yayi snn yayi receiving call d'in, "Man ba yau mukayi dakai zaka dawo ba, but Ammah ta qirani wai tana nemana snn kaima ka dawo", ajiyar zuciya ya sauk'e snn yace "I had to comeback, Batuul batajin dad'i", "Subhanallah mey ke damunta, how is she feeling now?", juyawa yayi ya dubeta tana bacci snn yace "Alhamdulillah she is getting better, in kazo we talk", da haka suka gama wayan, fuskanshi ya shafa yana salati ya mik'e, kamar kar ya barta a d'akin ya fice, Ajiddeh na ganinshi yana sauk'owa kan stairs ta mik'e tsaye, saida ya ka'araso parlour ya lura da ita, jiki a sanyaye tace "Zan tafi gida", kallonta ya  tsaya yi for some seconds snn yace "nanma gida ne, you can't live ke kad'ai to a new home da ba a tab'a shiganshi ba", kai ta girgiza mishi tace "gidanmu fa zan tafi", "You can stay here in zan tafi sai mu tafi tare", da haka ya k'yaleta nan tsaye yayi side d'in Abui.


     Hi everyone, Alhamdulillah Exams is finally over and am getting better, Thank you for d prayers, I can't really express how happy I am to know ppl out there are praying for my Health, Alhamdulillah and abt the previous page, it was from the same source you guys used to get BATUUL from, it wasn't a pirate or fake, ppl have been misunderstanding d whole thing, page 79 is genuine.Thank you all💖

💖💝BATUUL💖💝Where stories live. Discover now