💖💝BATUUL 91💖💝

12.2K 573 64
                                    






Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*


"Lukman get the key to my house, right away", daga d'aya b'angaren Lukman ya amsa da "Hokay Sir but which of the Ouses?", "Mississippi Street, you should get there right now, I will soon be there", yace "Hokay Sir Hi will do that", ya katse wayar ya ajiye, kallonta yyi har lokacin hawaye ne idonta ya bud'e baki zaiyi magana kenan suka iso bakin gate,  ya mik'owa masu gadin card d'insu ya fita daga harabar Blue cabana, kallo d'aya yayi mata ya maida hankalinshi kan tuk'in da yakeyi, hijabin jikinta taja taci gaba da goge hawayen dake zubo mata, ita da kanta ta rasa hawayen mey takeyi, attention d'in da bai bata bane ya zauna yana danna waya  ko kuma matan da ta gani suna magana dashi harda dariya ya sata b'acin rai, wani iri taji da ta tuna da matan har saida gabanta ya fad'i, batayi yunk'urin goge hawayen ba dan ba daina zubowa zasuyi ba, hannunshi taji a fuskarta yasa ya shafo hawayen yana murzasu yana kallonta, a hankali ta sauk'e idonta k'asa, zaiyi magana wayarsa ta fara ringing ya duba ganin mai k'iran yasa ya d'aga tareda cewa "Sorry badai har kun fito ba", daga d'aya b'angaren Massa ya amsa da "Yanzu haka ita na d'auko, baku dawo bane?", d'an siririn tsaki yaja yace "God man am sorry wlhy ba yanzu zamu dawo ba, I had to but am sorry", Massa dake d'aya b'angaren yace "For real?, I told you gobe zata koma Sokoto kuma dan Batuul zata, ita ta tsaya dubawa", Abu yace "I know, I understand, am having issues over here so nake inyi clarifying before getting back home, bawa Rahamar waya muyi magana da ita", Tsaki Massa yaja yace "You are a jerk kaima ka sani ko", dariya Abu yayi yace "Not better than you, d'an bata wayar nikam, da ita zanyi magana ba kai ba", cikin siririyar muryarta tace "Hello", Abu yace "Hey, am so sorry, wlhy abune ya tsaida mu nan kiyi hak'uri, next time har gida zan kawo miki ita ku gaisa kinji", ya juya ya kalli Batuul yaga har lokacin kanta a k'asa yake, a hankali Rahama tace "No fa, ba komai, there will surely be next time, Allah ya bata lafiya ya k'ara mata lafiya", wani irin sanyi yaji har cikin ranshi jin addu'ar da Rahaman tayiwa Batuul da murmushi a fuskarshi yace "Amin ya Allah, sorry once again and Thank you", murmushin tayi itama tace "Ba komai fa", yace "Yawwwa mun gode Allah ya kiyaye hanya", ta amsa da Amin snn ta mik'awa Massa wayan, Abu yace "Ita mai zuwa dubiyan da kanta ta hak'ura, ka dawo goben ka dubata", Tsaki Massa yaja yace "Kaga ni kai ta sani, zan kaita ta gaida Ammah in kuma ka dawo daga gantalin naka ka samemu, fine", Abu yayi dariya yace "kaima zaka fito  gantalin ne anytime soon, just get married", Massa yace "My regards to her, kayi mata ya jiki pls", Abu yace "Sure zataji", ajiye wayan yayi ya d'ago kanshi suka had'a ido, da sauri ta d'auke nata idon tana twitching d'an k'aramin bakinta, murmushi yayi ya kamo hannunta yana murzawa a ranshi yace "She will b the death of me", bata yi yunk'urin k'wace hannunta ba kuma batace mishi komai ba, yace "Rahama tace inyi miki ya jiki?, they wanted coming now kuma nace musu bama gida", d'ago kanta tayi tana kallonshi tanaso ya fad'a mata wacece Rahama dan batasanta ba, yayi murmushi ya sak'e damtse hannunta yace "Mustapha's fiance", batace komai ba ido ta lumshe kawai hawayen da ta kasa riqewa na dad'a taruwa,  shima bai sake cewa komai ba amma yana riqe da hannunta d'aya yaci gaba da driving d'inshi, bakin wani baqin gate taga sun tsaya, horn yayi aka wangale musu gate d'in suka shiga  tunda suka shiga gidan take k'arewa gidan kallo , ba wani babba bane sosai, duplex ne amma yayi kyau sosai, fitowa yayi daga mota, Lukman dake tsaye jingine jikin tashi motar ya k'araso wajenshi, saida ya gaisheshi snn ya mik'a mishi key d'in, Batuul ya hango zaune cikin mota yace bari su gaisa da Madam, Abu ya girgiza kai yace "No Lukman not now okay, next time", Lukman da murmushi fuskar shi yace "Hokay Sir, Hi will leave now", daga haka ya koma motarshi ya shiga ya tafi, Abu ya zagaya ta wajenta ya kamo hannunta sukayi gidan, parlour ne mai girma sosai, sosai tsarin gidan yayi mata kyau, bai sake mata hannu ba har saida ya zauna bakin gadon bedroom d'in gidan dake sama, Wani fridge ya bud'e ya fiddo ruwa roba d'aya kamin ya dawo ya zauna daga gefenta snn yasa hannu ya juyo da ita tana fuskantarshi ya bud'e ruwan ya mik'a mata, a hankali tasa hannu ta karb'i ruwan tasha kad'an, sai kallonta yakeyi yana lumshe ido ya bud'e, Miko mishi tayi yace "Ya isheki?, ta d'aga mishi kai alamar ehhh, shima shan ruwan yayi ya ajiye gefe snn ya rik'o hannayenta duka biyun, wani irin bugawa kawai zuciyarta keyi, a hankali ta lumshe ido, kamar daga sama taji muryanshi yace "Do you need to see a therapist?", bata san lokacin da ta bud'e ido ta kalleshi ba jin abinda yace", wara ido tayi a sanyaye ta fara k'ok'arin janye hannunta ya riqe da k'arfi,  rungumeta yyi yana d'an rocking d'insu yace "sorry its okay baza ki ga wani therapist in baki so,", a hankali ta d'ago kanta da wani irin smile fuskarta tace "I look mental huh?, ta goge d'an hawayen dake fuskarta, kai ya girgiza mata ya sake rungumeta yace "ko kad'an Fatima,  I just want you to be happy, banason ganinki kina wannan kukan, you barely spend 5hrs batareda kin zubda Hawaye ba, and  yana damuna, gani nakeyi kamar ban kyauta miki ba, its hurting me nima", kallonshi takeyi har yayi shiru batace komai ba, yace "Say something, bana son kallon nan, I just want you to be happy, I love you sosai Fatima", kamar yanzu ta fara jin kalmar I love you d'in bakinshi, abin nan da takeji kullum shi taji yauma, a hankali tace "Then why where you ignoring me if so d'azun?", wara mata manyan idonshi yayi yace "Dagaske?, I did that?", kau da questions d'in tayi ta sake cewa "those ladies da suka zauna suna maka magana suna dariya fa?, who were they?", sai yanzu ya lura da kishi ya sata kukan nan, shi sam ya ma manta da dasu wlhy, dariya ya fasheda da ya sake kufular da ita, rai b'ace ta tashi daga kan gadon zata bar wajen yayi sauri ya fixgota ta fad'a kanshi, idonshi yasa cikin nata da yasa tayi saurin rintse su zata mik'e, hannu yasa ya zagayeta ya matseta jikinshi har yana jiyo heartbeat d'inta,  cikin wata iriyar murya tace "Nikam let go of me, ba dariya kayi min ba", dariyan ya sakeyi yace "ashe kina kishina tinda har kikayi kuka dan kin ganni da wasu", tsuke baki tayi tana son barin jikinshi yaqi saketa, ya tsagaita dariyan yana k'arewa fuskanta kallo yace "You have changed me Fatima, you have changed me a lot cikin k'ank'anin lokaci, ban tab'a kawo zama ina rarrashin mace ba sai gashi kin sani na fara, I get emotional anytime nayi tunanki", "your eyes", ya d'an hura mata iska a fuska, "your lips", ya fad'a yana zagaye lips d'inta da k'aramin yatsanshi, "your cute chiseled nose", ya fad'i tareda  had'e hancinsu, "I like everything about you, duk wani uneasiness da nakeji a da yanzu nasan mesa nake jinshi, inasonki but I couldn't realize", hawaye yaga ya ziraro mata a ido, d'an murmushi yayi yace "Bana son zama sanadin zubar precious hawayen nan pls kinji, anytime nayi miki abu just yell, shout, tell me na b'ata miki rai amma banda kuka kinji?, kuka sosai tasa tana son ta tashi daga jikinshi ya sake matseta yace "fad'amin kukan mey kikeyi?", kasa motsi tayi zuciyanta na tsananta bugu, tsorata yayi jin yadda zuciyanta ke bugu ya mik'e tareda zama yana kallonta yace "Fatima are you okay wai, meke damunki ya Allah?", a hankali kamar mai koyon tace "I... love.... you", kamar wani shigewar iska haka yaji maganan ta daki dodon kunnenshi, kallonta yakeyi yanason tabbatar da abinda yaji ya fito daga bakinta, idonta yake nema ya gani dan ko zai tabbatar mishi da abinda ta fad'an, hab'arta ya d'ago yana kallon fuskarta, sauk'e ido tayi tanajin nauyin abinda ya fito daga bakinta, ta d'auka iya zuciya kad'ai ta fad'eshi saida ta gama furtwa tasan a fili ta fad'eshi, yace "Look at me Fatima, pls", da k'yar a hankali ta iya d'ago kai ta kalleshi, suna had'a ido tayi maza ta kauda nata, wani irin runguma taji yayi mata, tare suka sauk'e ajiyar zuciya, a kunnenta yace "son nawa ne ya saki kukan da kikeyi?", a hankali ta girgiza mishi kai, ya d'agota kamar da damuwa a ranshi yace "Toh mey ke saki kuka?" Cikin sanyin magana tace "The very first day i met you, i know something in me has changed da har uanzu bai koma daidai ba, You came into my life lokacin da banyi zato ba, na d'auka you are just here to snatch my happiness, na d'auka duk wani farin ciki da zanyi ragagge ne tunda ka shigo rayuwata, I never thought I could fall for anyone so easily but then I realised kullum anytime nayi tunaninka, I get emotional, anytime I see you, I feel happy, anytime you come in contact I feel shivers down my spine, that feeling that I can't express, tsoro nakeji Yaa Abu, am scared", ta rik'o hannayenshi duka biyu ta rik'esu da k'arfi, kallonta kawai yakeyi, Batuul ce zaune gabanshi tana expressing mishi son da take Mishi, jiya ya gama expressing mata but bai tab'a kawowa kanshi anytime soon Batuul will fall for him, ta fad'a mishi itama heartbeat d'inta is  never stable when ever they are close amma ya d'auka tsoronshi ne duka ya janyo hakan, ya sake damtse hannunta ya sunkuyo yana kallon fuskarta yace "Kalleni, mey ke tsorataki, tsoron mey kikeyi when you have me?", ido ta lumshe ta bud'e tayi d'an murmushin jin dad'in abinda yace, mey zai bata tsoro bayan tana dashi, ajiyar zuciya ta sauk'e da tayi tunanin ba nata bane ita kad'ai, she have to share him da wata, "Fad'a min mana, tsoron mey kikeji?", a sanyaye tace "Of losing you", wani irin farin ciki yaji har ranshi, ya sake tabbatarwa dagaske take tana sonshi, wani lallausan murmushi ya saki ya d'ago hab'arta da tak'i yadda su had'a ido yace "And you think this will happen?, kin rigada kin sameni Fatima sai yanda kikayi dani, I don't need to remind you how much you have changed me, but zan fad'a miki cewa you have gotten Aliyu sai yadda kikayi dashi, Aliyu nakine ke kad'ai, baza kiyi sharing d'insa da wani ba", batason yana mata irin wannan alk'awrin, tun kamin ta sameshi tasan wata ta sameshi kuma babu yadda za ayi ya zama nata ita kad'ai, tasan ba mantawa yayi ba, badai yasone yayi ruining moment d'innan shiyasa yaketa wannan zubar haka", hannu tasa tayi cupping faces d'inshi tace "Ka dena fad'an haka, before me there was someone a rayuwarka, she got you before me", tayi wani irin murmushi tace "am okay with it, just love me, kar ka dena sona that's I want", sai lokacin ya lura da maganan da takeyi, sai lokacin hankalinshi ya nuna mishi cewa da Ajiddeh take, wani irin b'acin raine yaji ya ziyarce shi lokaci d'aya, ya kai hannu kan hannyenta dake fuskarshi ya riqe yace "ki riqe a ranki ke kad'ai keda ni and no one else", kallonshi take tana dad'a tabbatar da what he is saying, from his eyes tana ganin he meant what he is saying, kai ta girgiza mishi zatayi magana yace "I promise, ke kad'ai kike dani nima ke kad'ai gareni", ajiyar zuciya ta sauk'e ta lumshe ido zuciyarta na bugawa tana kokonton abinda zuciyarta ke shirin sata tayi, a hankali tayi leaning ta cikata gap d'in dake tsakaninsu ta had'e bakinsu waje d'aya, wani irin dogon numfashi yaja kamin ya amshi bak'uncin abinda yakeji yanzu, a hankali yayi parting lips d'inshi suka  shiga kissing junansu with so much affection, kamar wacce ta tuna abu tayi maza ta janye bakinta daga nashi, a raunane ya d'ago ya kalleta da puppy eyes yace "Plssss", had'e rai tayi tace "Su waye y'an matan d'azu da suka zauna suna maka magana harda dariya?", ajiyar zuciya ya sauk'e tareda lumshe ido ya sake kamota ya had'a bakinshi da nata, saida ya gaji don kanshi ya k'yaleta ya cire mata hijab tareda da kwantar da ita jikinshi ya na yamutsa mata gashinta da yake a tsefe, ya bud'e baki zaiyi magana  daidai lokacin wayarsa tayi ringing, dubawa yayi yaga Ammah ke k'ira, jiki ba k'wari ya d'aga, muryar Aunty Amnah yaji tana cewa "Sannunka Abu, ina ka kai y'ar mutane ana zuwa dubata bata nan?, Massa da Rahama tun d'azu suke zaune baiwar Allah kasa ta zaman jira, ka dawo da ita", murmmushi yayi yace "She is my wife, nafi kowa buk'atarta, suyi hak'uri su barni da ita, I need my wife", baki Aunty Amnah ta bud'e tace "Lallai Abu, yanzu ko kunyata baka ji kake cewa a bar maka matarka you need her ko?, toh ga Ammah nan kayi mata bayani", muryar Ammah yaji tana cewa "Abu bana son wasa, ina ka kai yarinyar mutane?", a hankali yace "Ammah she is my wife kuke magana kamar wata nayi kidnapping", Ammah tace  "Kana jina ko, Batuul d'in da bata da lafiya ko k'warin jiki bata gama samu ba shine zaka d'auketa ka tafi da ita gantali?", kallon Batuul dake kwance jikinshi yayi suna had'a ido ya sakar mata murmushi har lokacin hannunshi d'aya na cikin gashinta, itama ta maida mishi murmushin a ranta tana tunanin yadda zatayi facing Ammah,  yace "Ammah relax, dagaske babu inda na kaita, muna gida fa, she will be safe, I promise" tace "Ban gane gida ba, yanzu haka k'annen nata zasu tafi basuyi sallama da ita ba?", yaja numfashi yace "Ammmaaahhh, we will be back soon, ayi mana hak'uri, kuma ma zan kai ta ta gaishesu ai some other time", Ammah taja tsaki  tace "inace jikinta lafiya babu matsala?", yace "She is fine, yanzu zamu dawo", da haka ta katse k'iran, yaja numfashi ya sauk'e ajiyar zuciya, da sauri ta mik'e ta zauna tace "Kaga mu tafi, su Ammah na nemanmu", ya maidata position d'inta na da yace "We are staying here for the night", ta wara ido tace "No Yaa Abu, inajin kunyan Ammah fa", ya d'aura hannu kan flat tummy d'inta yana shafawa yace "Kin manta ma da tambayar da kika min, well those ladies da kika gani, all I can remember is we had classes together when I was in college", tace "toh shine suka zauna har kuka dad'e kuna magana dasu", yayi pouting lips d'inshi yace "Bake kika tafi kika barni ba, you unveiled me kika barni ni kad'ai, they thought banida mata shiyasa suka zo wajena", D'auke ido tayi da sauri, a ranta tace "Subhanallah", wani irin kyau yayi mata da yayi pouting, he will be the dead of her in har taci gaba da kallon face d'inshi da yayi pouting da girarsa da suka had'e waje d'aya, tace "su basusan mey mata bane Kai, I cried because of that, my heart was aching da na ganku a tare", ya sake tab'are fuska yace "Noooo, karki damu baki sake ganinsu anywhere close to me, kema promise not to leave me", pouting d'in tayi itama tace "I can't even do that, I love you", wani farin ciki na daban ke ziyartarsa, ya sunkuya yayi pecking d'inta "You know I do more", lumshe ido tayi tana jin wannan sabon yanayi da ta samu kanta ciki, a hankali tace "kaga fa kukana shi da kanshi yake zuwa, bani keyi ba", ya d'agota yace "And you know it hurts me ba?, I hate to see you cry", a hankali kamar zatayi kukan tace "I promise not to again", yace "Thank you, tashi muje kiyi alwala muyi sallah, its Magrib, ita ta fara yi snn ta jirashi ya fito shima yayi  suka dawo ya jasu sukayi sllh, zama yayi bayan sun idar yace zai musu ordering abinci su dan nan zasu kwana, da k'yar ta samu ya yadda suka koma gida, gabanta har fad'uwa yakeyi tana tunanin Ammah zata gane komai ga kunyarta da takeji yau, da Aunty Amnah suka fara had'uwa da ta bishi da harara tayi hugging Batuul tace "kika yadda kika bishi yawo?, gantalinshi fa ba mai k'arewa bane da kike ganinshi", murmurshi kawai tayi ta sunkuyar da kai, ya kalli Aunty Amnah yace "Nima haka zanje in samu uncle ince mishi ya dena zuwa ko ina dake, dama gashi kin fara tsufa, sai a d'auka yayarsa ce",  Aunty Amnah ta wara ido tasa salati tana tafi tace "Abu ka gama rainani, zamu had'une da kai har gida zakazo ka sameni", dariya kawai yayi dai dai lokacin Ammah ta k'araso ta harareshi tace "ai ka kyauta", murmushi yayi yana sosa kai yayi mata k'asa da puppy eyes d'in da yayi alamar tayi hak'uri, Ammah ta kama Batuul tace "muje kisha magani, ga soup d'in  kifin tun d'azu Amnah taxo dashi", ta manta sam da tacewa Aunty Amnah ma tana son soup d'in kifi, a kunyace tabi Ammah a baya, k'arfe tara Uncle yazo suka tafi da Aunty Amnah bayan ya yiwa Batuul ya jiki tareda yi mata alk'awrin kawo su Nawal kamin su koma Paris, wanka Batuul tayi ta shirya ta sulale d'akin Farida, hiransu sukeyi abinsu sukaji an bud'e k'ofa, duk suka dubi k'ofan a tare suka ga Abu ne, bai cewa kowannensu komai ba ya shigo yad'auki Batuul cak, tace "Yaaa Abu kayi hak'uri ka sauk'eni, kaga fa akwai su Ammah a gida", yace ba guduwa kikayi kika barni ba?", tace "naga fa kana wanka ne shine na tafi kamin ka fito", bakinshi ya d'aura wuyan da yasata kasa yin wata maganr, ranan kwanan farin ciki sukayi , sosai Abu ya gwadawa Batuul irin son da yake mata da missing d'inta da yayi a daren.

     

💖💝BATUUL💖💝Where stories live. Discover now